• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Monday, May 18, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Addini

RAMADAN KARIM: 30-1447

RAMADAN KARIM

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
March 19, 2026
in Addini
0
RAMADAN KARIM: 30-1447

RAMADAN KARIM (30)

14
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

RAMADAN KARIM: 30-1447

RAMADAN KARIM (30)

__________

Related posts

Barkanmu Da Shiga Watan Dhul-Hijjah 1447

Barkanmu Da Shiga Watan Dhul-Hijjah 1447

May 18, 2026
Duniya Ba Gidan Zama Ba

Duniya Ba Gidan Zama Ba

April 24, 2026

‘Yan uwa, ina yi maku sallama irin ta Musulunci, Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuhu. Yau Alhamis, Allah ya nuna mana rana ta 30 a Ramadan. Yau ma ga nasiharmu:

Jama’a, yau nasiharmu ita ce, mu fahimta da cewa duniya dai ba gidan zama ba ne na har abada. Duniya gida ne na jarabawa, gida ne da Allah ya kawo ɗan Adam, ba don komai ba sai don ya bauta masa. Don haka, mu yi ƙoƙari mu aikata alheri a duniya, domin mu girbi alheri a lahira.

Allah (swt) a cikin Suratul Ƙasas 28:77 ya gargaɗe mu da cewa: “Kuma ka nemi (lada) gidan lahira da abin da Allah ya ba ka, kada kuma ka manta da rabonka a duniya. Kuma ka yi kyautatawa kamar yadda Allah ya yi maka kyautatawa. Kada kuma ka nemi ɓarna a cikin ƙasa. Lalle Allah ba ya son masu ɓarna.”

Haka kuma Annabi Muhammadu (saw) a Hadisin Imam Bukhari mai lamba 6416, ya ce: “Ku kasance a duniya kamar baƙo.”

Ya Allah, ka sanya mu cikin masu rabo a duniya da lahira. Ka ba mu ikon bauta maka yadda kake so kuma ka sanya mu cika da ingantaccen imani, idan lokacinmu ya zo. Amin-Summa-Amin.

__________

Previous Post

RAMADAN KARIM: 29-1447

Next Post

Exposing Plans of Fake Hausa Activists & Ba-Zata Mischief Mongers to Cause Confusion and Discord in Northern Nigeria (8)

Related Posts

Barkanmu Da Shiga Watan Dhul-Hijjah 1447
Addini

Barkanmu Da Shiga Watan Dhul-Hijjah 1447

May 18, 2026
Duniya Ba Gidan Zama Ba
Addini

Duniya Ba Gidan Zama Ba

April 24, 2026
Mu Ji Tsoron Allah
Addini

Mu Ji Tsoron Allah

April 17, 2026
Next Post
Exposing Plans of Fake Hausa Activists & Ba-Zata Mischief Mongers to Cause Confusion and Discord in Northern Nigeria (8)

Exposing Plans of Fake Hausa Activists & Ba-Zata Mischief Mongers to Cause Confusion and Discord in Northern Nigeria (8)

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

RAMADAN KARIM: 09-1447

RAMADAN KARIM: 09-1447

February 26, 2026
COMMENDATION: Essence of Loyalty to a Principal

Muhimmanci Da Tasirin Biyayya Ga Ubangida

August 25, 2025
WHEN THE SPIRIT WHISPERS: Littafin Tsarkake Tunani Da Samar Da Saita Rayuwa

WHEN THE SPIRIT WHISPERS: A New Beacon of Inner Awakening

October 11, 2025
BIU: A Visit to a City on a Plateau (2)

BIU: Ziyarar Babban Birni A Kan Tsauni (2)

December 13, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • BINCIKE: Zahirin Abin Da Ke Faruwa A BBC Hausa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Turning Point Against Terror: The Fall of Abu-Bilal Al-Minuki
  • Barkanmu Da Shiga Watan Dhul-Hijjah 1447
  • ALHAMDU LILLAH

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Turning Point Against Terror: The Fall of Abu-Bilal Al-Minuki

Turning Point Against Terror: The Fall of Abu-Bilal Al-Minuki

May 18, 2026
Barkanmu Da Shiga Watan Dhul-Hijjah 1447

Barkanmu Da Shiga Watan Dhul-Hijjah 1447

May 18, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.