• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Saturday, August 8, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Siyasa

Gwamnan Katsina Ya Taya Murna Ga Ganduje Da Sauran Shugabannin APC

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
August 6, 2023
in Siyasa
0
Gwamnan Katsina Ya Taya Murna Ga Ganduje Da Sauran Shugabannin APC

Shugaban APC, Abdullahi Ganduje da Sakatare Basiru

32
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Gwamnan Katsina Ya Taya Murna Ga Ganduje Da Sauran Shugabannin APC

Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umar Raɗɗa ya aika da saƙon taya murna ga tsohon Gwamnan Jihar Kano, Dokta Abdullahi Umar Ganduje bisa naɗinsa muƙamin Shugaban Jam’iyyar APC da kuma Sanata Ajibola Basiru, da aka naɗa a muƙamin Sakataren Jam’iyyar na ƙasa.

Related posts

Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya

Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya

July 24, 2026
Zaɓen 2027: Akwai Yiwuwar Farfesa Pantami Ya Yi Nasara – Farfesa Lawanti

Zaɓen 2027: Akwai Yiwuwar Farfesa Pantami Ya Yi Nasara – Farfesa Lawanti

July 8, 2026

Tun da farko dai, an zaɓi Ganduje da Basiru ne a hukumance, a matsayin Shugaban Jam’iyya na Ƙasa da kuma Sakataren Jam’iyyar APC na Ƙasa a yayin taron Babban Kwamitin Jam’iyyar APC na Ƙasa Karo na 12, wanda ya gudanar a ranar Alhamis da ta gabata.

Ganduje, wanda bai jima da kammala mulkin Jihar Kano ba na tsawon shekara takwas, ya gaji Sanata Abdullahi Adamu, tsohon Gwamnan Jihar Nasarawa, a shugabancin jam’iyyar ta APC.

“Gwamna Dikko Raɗɗa ya bayyana goyon bayansa ga Ganduje, wanda yake da cancanta da ƙwarewar da zai shugabanci Jam’iyyar APC zuwa ga nasara.

“Ya bayyana cewa Ganduje ƙwararren ɗan siyasa ne, wanda zai iya amfani da gogewarsa wajen ba da gudunmawa wajen ɗaga martabar jam’iyyar zuwa ga nasara,” kamar yadda Ibrahim Kaula Mohammed, Babban Sakataren Watsa Labarai na Gwamna Raɗɗa ya bayyana a takardar manema labarai da ya fitar.

A ta bakin Gwamna Raɗɗa, “Ina taya murna ga sababbin zaɓaɓɓun shugabannin jam’iyyarmu na ƙasa. Zaɓensu a wannan muhimmin lokaci na siyasar ƙasa, abu ne mai dacewa kuma ba ni da tababa bisa cancanta da gogewarsu. Lallai za su yi nasarar kai jam’iyyarmu zuwa ga tudun tsira.”

Haka kuma, Gwamna Dikko Raɗɗa, wanda shi ne Sakataren Walwala na Ƙasa na farko na Jam’iyyar APC, ya jaddada amanna da cewa shugabancin Ganduje da Basiru zai haifar da nasarar da ake bukata ta bunkasa Najeriya ta fuskar tattalin arziki da inganta ƙasa, a shugabancin Shugaba Bola Ahmad Tinubu.

Previous Post

KAMUN LUDAYIN JEMAGE

Next Post

BULALAR ZUMUNCI

Related Posts

Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya
Siyasa

Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya

July 24, 2026
Zaɓen 2027: Akwai Yiwuwar Farfesa Pantami Ya Yi Nasara – Farfesa Lawanti
Siyasa

Zaɓen 2027: Akwai Yiwuwar Farfesa Pantami Ya Yi Nasara – Farfesa Lawanti

July 8, 2026
Jaafar Jaafar Ya Buɗe Idanun ‘Yan Kwankwasiyya
Siyasa

Jaafar Jaafar Ya Buɗe Idanun ‘Yan Kwankwasiyya

June 17, 2026
Next Post
BULALAR ZUMUNCI

BULALAR ZUMUNCI

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Huɗubar Jumu’a A Taƙaice Daga Masallacin Unguwar Tumbu-Madallah

Huɗubar Jumu’a A Taƙaice Daga Masallacin Unguwar Tumbu-Madallah

September 8, 2023
Hukuma Ta Kafa Sabbin Sassa Domin Bunƙasa Al’umma A Jihar Katsina

Hukuma Ta Kafa Sabbin Sassa Domin Bunƙasa Al’umma A Jihar Katsina

August 8, 2026
Malam Nasir El-Rufa’i Da Ƙalubalen Rayuwa

Malam Nasir El-Rufa’i Da Ƙalubalen Rayuwa

April 16, 2026
Yan Bindiga Sun Sako Miji Da Matarsa Bayan An Biya Naira Miliyan 50

Yan Bindiga Sun Sako Miji Da Matarsa Bayan An Biya Naira Miliyan 50

September 18, 2025

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Hukuma Ta Kafa Sabbin Sassa Domin Bunƙasa Al’umma A Jihar Katsina
  • Garin Zango Ya Samu Babban Asibiti na Farko A Tarihi
  • Zango Local Government Enjoys First-Ever General Hospital

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Hukuma Ta Kafa Sabbin Sassa Domin Bunƙasa Al’umma A Jihar Katsina

Hukuma Ta Kafa Sabbin Sassa Domin Bunƙasa Al’umma A Jihar Katsina

August 8, 2026
Garin Zango Ya Samu Babban Asibiti na Farko A Tarihi

Garin Zango Ya Samu Babban Asibiti na Farko A Tarihi

August 7, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.