• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Sunday, October 11, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Adabi

BULALAR ZUMUNCI

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
August 6, 2023
in Adabi
0
BULALAR ZUMUNCI

Bashir Yahuza Malumfashi

51
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Bulalar Zumunci!

~~~~

Related posts

Fatima Gana: Marubuciya Mai Alƙalami Biyu

Fatima Gana: Marubuciya Mai Alƙalami Biyu

September 25, 2026
ALLAH TSIN€ WA MAƘIYA MANZO (SAW)

ALLAH TSIN€ WA MAƘIYA MANZO (SAW)

September 12, 2026

Da sunan Allah na fara,
Yabon Manzo ni na ƙara,
Neman fatahi ba guba ba.
~
Ni ne Bashirun Yahuza,
Malumfashi babu biza,
Ɗan uwanku ne ba da wai ba.
~
Ya jama’a ni nai kiran ku,
Don nasiha babu tsurku.
Ku saurara ba da gundura ba.
~
Lokacin yau ya yi tsatsa.
Idonmu duk ya yi kwantsa.
Mu zam nazari ba shiru ba.
~
Baiwar nan ta fa haife,
Uwargijiyarta tun safe,
Mu duba tsaf ba jugum ba.
~
Gaskiya ta ƙaurace mu,
Ƙarya ta kusance mu,
Mu gyara ba da jinkiri ba.
~
Mu ne kwaɗayi tamkar ƙuda.
Mu ne kaushi tamkar kada.
Mu sanya kula ba jira ba.
~
Manyanmu sun sauka layi.
Matasa sun shaƙi yayi.
Taƙadarci duk ba mu bari ba.
~
Matanmu kam sai du’a’i.
Kullum a wurinsu sai jafa’i.
Shegantaka ba su daina ba.
~
Masallatai mun cika fal.
Coci-coci an mamaye sal.
Ga cutar juna ba mu bari ba.
~
Ya Allah ta roƙo muke,
Ka yafe mana tuba muke.
Neman Rahama ba mu bari ba.

~~~~~~~
© Bashir Yahuza Malumfashi
Lahadi, 19-01-1445 (Hijriyya)
06-08-2023 (Miladiyya)
~~~~~~~

Previous Post

Gwamnan Katsina Ya Taya Murna Ga Ganduje Da Sauran Shugabannin APC

Next Post

TUKUR BURATAI: Janar, Malamin Makaranta, Marubuci Kuma Saraki

Related Posts

Fatima Gana: Marubuciya Mai Alƙalami Biyu
Adabi

Fatima Gana: Marubuciya Mai Alƙalami Biyu

September 25, 2026
ALLAH TSIN€ WA MAƘIYA MANZO (SAW)
Adabi

ALLAH TSIN€ WA MAƘIYA MANZO (SAW)

September 12, 2026
Shugaba Tinubu, Manyan Sojoji, Mutallab, Mangal, Sarki Sanusi II Za Su Halarci Ƙaddamar Da Littafin Janar Buratai
Adabi

Shugaba Tinubu, Manyan Sojoji, Mutallab, Mangal, Sarki Sanusi II Za Su Halarci Ƙaddamar Da Littafin Janar Buratai

September 10, 2026
Next Post
TUKUR BURATAI: Janar, Malamin Makaranta, Marubuci Kuma Saraki

TUKUR BURATAI: Janar, Malamin Makaranta, Marubuci Kuma Saraki

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

RAMADAN KARIM: 05-1447

RAMADAN KARIM: 05-1447

February 22, 2026
A Yayin Da Taron Katsina Facebook Connect Ke Ƙaratowa

A Yayin Da Taron Katsina Facebook Connect Ke Ƙaratowa

October 25, 2025
BINTA OLA: Allah Ji Ƙan Ki Da Rahama

BINTA OLA: Allah Ji Ƙan Ki Da Rahama

October 4, 2023
Muhammadu (Saw): Manzon Tsira Sha Yabo

Muhammadu (Saw): Manzon Tsira Sha Yabo

November 14, 2025

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Kwamishina Ɗahiru Ya Harzuƙa Maryam Jan Kunne
  • NASIHARMU TA YAU (18)
  • Rikici Ya Kacame Tsakanin Moofy Da Tage A Kan Pantami

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Kwamishina Ɗahiru Ya Harzuƙa Maryam Jan Kunne

Kwamishina Ɗahiru Ya Harzuƙa Maryam Jan Kunne

October 11, 2026
NASIHARMU TA YAU (18)

NASIHARMU TA YAU (18)

October 11, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.