• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Wednesday, June 24, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Gizago

Ba Mu Goyon Bayan Juyin Mulki Kuma Ba Ma Goyon Bayan Yaƙi Da Niger

Sharif Medoki by Sharif Medoki
August 5, 2023
in Gizago
0
Ba Mu Goyon Bayan Juyin Mulki Kuma Ba Ma Goyon Bayan Yaƙi Da Niger

Nigeria da Niger daidai suke

62
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Ba Mu Goyon Bayan Juyin Mulki Kuma Ba Ma Goyon Bayan Yaƙi Da Niger

Daga Sharif Medoki

Related posts

Tattaunawar Ɗan Jarida Da Bazawara ‘Yar Tuwo-Tuwo

Tattaunawar Ɗan Jarida Da Bazawara ‘Yar Tuwo-Tuwo

June 23, 2026
Ilimin Zamani: Babban Ƙalubale Ga Al’ummar Musulmin Arewa

Ilimin Zamani: Babban Ƙalubale Ga Al’ummar Musulmin Arewa

June 22, 2026

Shi Fa Tinubu bai San Alak’ar ‘yan Arewacin Nigeria Da Niger Ba

Gaskiyar magana ban goyi bayan juyin mulkin da aka yi a Niger ba amma kuma ba na goyon bayan ECOWAS ta kai hari Jamhuriyar Niger.

Jihohi bakwai na Arewacin Nigeria suna da iyaka da Niger, haka kuma sauran jihohin Arewa Maso Gabas, da Arewa Maso Yamma, watau dai Jihohi 13 da wasu Jihohi 3 na Arewa ta Tsakiya. Haka kuma mafi yawan al’umarsu suna da alaƙa da Niger.

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ɗan yankin Kudu Maso Yamma ne. Ba lallai ba ne ya san alaƙar Arewacin Nigeria da Niger ba. Zai yiwu shi ya sa ya aminta da shawarar ECOWAS, a kan a kai hari Jamhuriyar Niger.

Kada fa ‘yan Arewa su manta, zai yiwu ‘yan Kudancin Nigeria su sanya siyasa a kan ɗaukar matakin Soja a Niger. Anya kuwa ɗaukar wancan matakin zai haifar wa da Nigeria ɗa mai ido?

Idan kuma Shugaba Tinubu ya san Aalaƙar, me ya sa ya tura Janar Abdussalm da Ambasada Kingibe zuwa Niger? Ina zaton don ya san nasabarsu ta shafi Jamhuriyar Niger ne.

Ba don kada a ce na yi tone-tone ba, da na lissafto muku sunayen sanannun ‘yan Nigeria masu mulki da a attajirai, waɗanda suke da jinin Jamhuriyar Niger.

Ya Ilahi, mene ne ribarmu, idan mun goyi bayan a kai wa ‘yan Jamhuriyar Niger hari?

Previous Post

Namu Ya Samu: Kira Da Shawara Ga DCG Abdulbasir Hamisu

Next Post

KAMUN LUDAYIN JEMAGE

Related Posts

Tattaunawar Ɗan Jarida Da Bazawara ‘Yar Tuwo-Tuwo
Gizago

Tattaunawar Ɗan Jarida Da Bazawara ‘Yar Tuwo-Tuwo

June 23, 2026
Ilimin Zamani: Babban Ƙalubale Ga Al’ummar Musulmin Arewa
Gizago

Ilimin Zamani: Babban Ƙalubale Ga Al’ummar Musulmin Arewa

June 22, 2026
Taɓarɓarewar Tsaro A Najeriya: Janar Buratai Ya Buƙaci A Ɗauki Matakan Gaugawa
Gizago

Taɓarɓarewar Tsaro A Najeriya: Janar Buratai Ya Buƙaci A Ɗauki Matakan Gaugawa

June 16, 2026
Next Post
KAMUN LUDAYIN JEMAGE

KAMUN LUDAYIN JEMAGE

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Rushe-Rushe A Kano Babu Kangado

Gwamna Abba: Kai Ɗalibai Karatu Waje Ɓarnar Kuɗi Ce ko

June 30, 2023
Mutane Sun Koma Tafiya Ƙasa A Abuja

Mutane Sun Koma Tafiya Ƙasa A Abuja

July 20, 2023
Tattaunawa Ta Musamman Da Dokta Bukar Usman Da Sashen Hausa Na Rediyo Faransa (RFI)

Tattaunawa Ta Musamman Da Dokta Bukar Usman Da Sashen Hausa Na Rediyo Faransa (RFI)

August 27, 2024
Sharhi A Kan Sharhi: Nazari da Sharhin Ayyukan Adabin Bukar Usman

Sharhi A Kan Sharhi: Nazari da Sharhin Ayyukan Adabin Bukar Usman

May 29, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • BINCIKE: Zahirin Abin Da Ke Faruwa A BBC Hausa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Tattaunawar Ɗan Jarida Da Bazawara ‘Yar Tuwo-Tuwo
  • Ilimin Zamani: Babban Ƙalubale Ga Al’ummar Musulmin Arewa
  • Maryam ‘Yar Aljanna (2)

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Tattaunawar Ɗan Jarida Da Bazawara ‘Yar Tuwo-Tuwo

Tattaunawar Ɗan Jarida Da Bazawara ‘Yar Tuwo-Tuwo

June 23, 2026
Ilimin Zamani: Babban Ƙalubale Ga Al’ummar Musulmin Arewa

Ilimin Zamani: Babban Ƙalubale Ga Al’ummar Musulmin Arewa

June 22, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.