• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Tuesday, September 15, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Siyasa

Tinubu Ya Ƙwace Muƙamin Minista Daga Maryam Shatty

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
August 4, 2023
in Siyasa
0
Tinubu Ya Ƙwace Muƙamin Minista Daga Maryam Shatty

Maryam Shatty

281
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Tinubu Ya Ƙwace Muƙamin Minista Daga Maryam Shatty

Wata majiya mai tushe ta tsegunta wa Taskar Gizago cewa Shugaban Ƙasa, Bola Ahmad Tinubu ya aika wa Majalisar Dattijai da saƙon cewa ta cire sunan Hajiya Maryam Shatty daga jerin sababbin ministocin da ya aika mata domin tantancewa.

Related posts

MALAM SULE LAMIDO:  Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

September 15, 2026
Katsina A Makon Jiya (17-23-08-2026)

Katsina A Makon Jiya (17-23-08-2026)

August 24, 2026

Maryam Shatty dai ta fito ne daga Jihar Kano.

Sai dai kuma ya zuwa haɗa rahoton nan, ba a bayyana dalilin cire sunan nata ba. Amma ana hasashen hakan ba zai rasa nasaba da ƙorafe-korafen da suka biyo bayan ambata sunan nata a matsayin Minista ba tun da farko.

Jama’a, mene ra’ayinku a kan wannan al’amari?

 

 

 

 

Previous Post

Huɗubar Jumu’a A Taƙaice Daga Masallacin Dr. Yunusa Zuba- Abuja

Next Post

Namu Ya Samu: Kira Da Shawara Ga DCG Abdulbasir Hamisu

Related Posts

MALAM SULE LAMIDO:  Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78
Siyasa

MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

September 15, 2026
Katsina A Makon Jiya (17-23-08-2026)
Siyasa

Katsina A Makon Jiya (17-23-08-2026)

August 24, 2026
Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya
Siyasa

Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya

July 24, 2026
Next Post
Namu Ya Samu: Kira Da Shawara Ga DCG Abdulbasir Hamisu

Namu Ya Samu: Kira Da Shawara Ga DCG Abdulbasir Hamisu

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Let’s Speak Our Mother Tongue

Let’s Speak Our Mother Tongue

March 3, 2026
‘Yan Bindiga Sun Ɗauke Mahaifiyar Mawaƙi Rarara

‘Yan Bindiga Sun Ɗauke Mahaifiyar Mawaƙi Rarara

June 28, 2024
BUNKASA TATTALIN ARZIKIN NAJERIYA: Tsakanin Dangote Da Gwamnatin Tarayya

BUNKASA TATTALIN ARZIKIN NAJERIYA: Tsakanin Dangote Da Gwamnatin Tarayya

July 31, 2024
Hajia Amina Donates Mosque Building to Muslim Community

Hajia Amina Donates Mosque Building to Muslim Community

March 11, 2024

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78
  • ADO GWANJA – Ya Samu Lafiya
  • SUNANTA UMMU-KHULSUM

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

MALAM SULE LAMIDO:  Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

September 15, 2026
ADO GWANJA – Ya Samu Lafiya

ADO GWANJA – Ya Samu Lafiya

September 13, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.