• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Thursday, September 10, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Babban Labari

HANYAR TSIRA (SAW)

Ƙasidar Yabon Manzon Allah

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
November 26, 2023
in Babban Labari
0
HANYAR TSIRA (SAW)
27
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

HANYAR TSIRA
(SAW)

~~~~~~~
Na sadaukar da wannan ƙasida ga dukkan masoya Manzon Allah,
Annabi Muhammadu (saw). Allah sa ya cece mu a gobe ƙiyama. Amin.
~~~~~~~

Related posts

Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?

Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?

September 9, 2026
Ƙauna: Budurwa Mai Bautar Dodo Ta Musulunta

Ƙauna: Budurwa Mai Bautar Dodo Ta Musulunta

September 3, 2026

Sha yabo a duniya,
Mustapha Rasulullah.

Mai mukami a lahira,
Muhammadu Nabiyullah.

Hanya ce miƙaƙƙiya,
Shugabanmu Nurullah.

Shiriya ce Muƙaddima,
Garnaƙaƙi Habibullah.

Mai ɗaukaka da muhibba,
Auwalu Waliyullah.

Fitila maganin duhu,
Zahiri yake Sallallah.

Inuwa maganin zufa,
Sayyadinmu Abdullah.

Ruwan sanyi maganin ƙishi,
Jagoranmu mai Allah

Mai haƙuri wane damo,
Fitilar ibadullah.

Jarumi uban jarummai,
Na Khadija Badadullah.

Mai kwarjini a nan take,
Mujittapha Rahmatullah.

Mai ƙarfi na zahiri,
Mai make duk aduwullah.

Mai kyautar maimaituwa,
Baban Fatima Khairullah.

Mai nasara a ko’ina,
Annabinmu barakallah.

Shugaban duk halittu,
Mai ceton bayin Allah!

~~~~~~~
© Bashir Yahuza Malumfashi
Litinin 06-05-1445 (Hijiriyya)
20-11-2023 (Miladiyya)
~~~~~~

Previous Post

Buratai Bags Another Doctorate Degree

Next Post

Nijeriya Ta Ba Amurka Tabbacin Ci Gaba Da Riƙo Da ‘Yancin ‘Yan Jarida

Related Posts

Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?
Babban Labari

Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?

September 9, 2026
Ƙauna: Budurwa Mai Bautar Dodo Ta Musulunta
Babban Labari

Ƙauna: Budurwa Mai Bautar Dodo Ta Musulunta

September 3, 2026
KATSINA_2026: Bikin Ranar Marubutan Hausa ta Duniya
Babban Labari

KATSINA_2026: Bikin Ranar Marubutan Hausa ta Duniya

August 29, 2026
Next Post
Za Mu Inganta Rayuwa Da Ayyukan ‘Yan Jarida – Minista Idris

Nijeriya Ta Ba Amurka Tabbacin Ci Gaba Da Riƙo Da 'Yancin 'Yan Jarida

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya

Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya

July 24, 2026
Hafsat Nasir Umar: ‘Yar Jaridar Da Ba Ta San Kasala Ba

Hafsat Nasir Umar: ‘Yar Jaridar Da Ba Ta San Kasala Ba

July 2, 2023
RAMADAN KARIM: 23-1447

RAMADAN KARIM: 23-1447

March 12, 2026
ASUU FUTO Probe Panel Clears Dr. Isa Ibrahim’s Professorial Appointment

ASUU FUTO Probe Panel Clears Dr. Isa Ibrahim’s Professorial Appointment

March 18, 2025

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Shugaba Tinubu, Manyan Sojoji, Mutallab, Mangal, Sarki Sanusi II Za Su Halarci Ƙaddamar Da Littafin Janar Buratai
  • Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?
  • SANATA BELLO MANDIYA: Mun Yi Babban Rashi – Gwamnan Katsina

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Shugaba Tinubu, Manyan Sojoji, Mutallab, Mangal, Sarki Sanusi II Za Su Halarci Ƙaddamar Da Littafin Janar Buratai

Shugaba Tinubu, Manyan Sojoji, Mutallab, Mangal, Sarki Sanusi II Za Su Halarci Ƙaddamar Da Littafin Janar Buratai

September 10, 2026
Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?

Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?

September 9, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.