• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Sunday, September 20, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Gizago

TAURARON GIZAGAWA: ABDULHADI DABO

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
July 20, 2023
in Gizago
0
TAURARON GIZAGAWA: ABDULHADI DABO

Tauraron Gizagawa, Abdulhadi Dabo

40
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

TAURARON GIZAGAWA: ABDULHADI DABO

A wannan lokaci, Abdulhadi Dabo, Sardaunan A Bari Ya Huce, shi ne ya kasance Tauraron Gizagawa.

Related posts

SUNANTA UMMU-KHULSUM

SUNANTA UMMU-KHULSUM

September 13, 2026
HUJJA MAGANIN HAYANIYA – 1

HUJJA MAGANIN HAYANIYA – 1

September 12, 2026

Wane Ne Abdulhadi?
An haifi Abdulhadi a cikin garin Zariya da ke Jihar kaduna.
Ya yi karatun Firamare da Sakandare duk a Jihar Kaduna, inda ya samu shaidar digiri na ɗaya da na biyu. Yanzu haka kuma yana kan neman digiri na uku a fannin Kimiyyar Sarrafa Bayanai (Management Information Systems). Yana da aure da kuma yara.

Matsayinsa A Gizago:
Abdulhadi Dabo, shi ne mai Lambar Gizago GZG-035-KDN. Yana daga cikin mutane uku da suka ƙarfafa aka kafa Ƙungiyar Gizago Ta Nigeria. Hasali ma, shi ne Shugaban ƙungiyar Gizago na ƙasa na farko, wanda ya taimaka sosai wajen tabbatar da haɗin kai da zumunci tsakanin Gizagawan Nigeria.

Fahimtarsa Game Da Zumunci:
“Zumunci abu ne mai kyau, kuma ni da sauran Gizagawa duk mun ga amfaninsa. Sanadiyyar zumunci ne yanzu ya sa muka zama ‘yan uwan juna tsakaninmu Gizagawa. Domin babu inda za ka je, in dai akwai Bagizage ba za a amshe ka da mutunci ba. In dai ka sauka hannun ‘yan uwa, za karrama ka kuma za a yi maka hidima. Haƙiƙa zumunci yana da amfani sosai.”

Tsokacinsa Game Da Gizago:
“Game da Ƙungiyar Gizago kuwa, gaskiya sai dai in ce Alhamdu lillahi. Haka kuma muna gode wa Malam Bashir Yahuza Malumfashi tare da Jaridar Aminiya, kan taimakawa da suka yi wa wannan ƙungiya da kuma ‘ya’yanta.

“Sanadin Gizago ya sa yanzu mun zama ‘yan uwan juna da mafi yawancin mambobinmu.
Babu inda wata hidima ta Bagizage ko Bagizagiya zai taso da ba za ka ga mun yi cincirindo mun je ba. Sanadin ƙungiyar Gizago an samu Gizagawa da suka auri junansu, wasu kuma suka ƙulla kasuwanci da dai sauransu. Gaskiya babu abin da zan ce sai dai alhamdu lillahi. Da fatan za mu ci gaba da zumunci a kodayaushe.”

Shawararsa Ga Gizagawa:
1-Mu riƙa kyautata ikhilasi a kan ayyukanmu.
2-Mu ci gaba da haƙuri da juna.
3-Mu dage da zumunci da muke yi, kada mu ja baya.
4-A ci gaba da taimakon juna a duk inda ya kamata.
5-Kada mu yi ƙasa a gwiwa wajen yi wa Malam Bashir Yahuza Malumfashi da jaridar Aminiya addu’ar samun nasara a kodayaushe.

Previous Post

Sababbin Kwamishinoni Sun Bayyana A Jihar Katsina

Next Post

Mutane Sun Koma Tafiya Ƙasa A Abuja

Related Posts

SUNANTA UMMU-KHULSUM
Gizago

SUNANTA UMMU-KHULSUM

September 13, 2026
HUJJA MAGANIN HAYANIYA – 1
Gizago

HUJJA MAGANIN HAYANIYA – 1

September 12, 2026
Ayyukan Alheri Daga Gidan Amana
Gizago

Ayyukan Alheri Daga Gidan Amana

September 5, 2026
Next Post
Mutane Sun Koma Tafiya Ƙasa A Abuja

Mutane Sun Koma Tafiya Ƙasa A Abuja

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Review of AJN Tremearne’s Publication   Hausa Superstitions and Customs

Review of AJN Tremearne’s Publication  Hausa Superstitions and Customs

February 21, 2026
YAU MALUMFASHI MUN YI RASHI

YAU MALUMFASHI MUN YI RASHI

July 26, 2025
REMEMBRENCE OF PHILIP SHEA: The Documentation of Northern Economic History

REMEMBRENCE OF PHILIP SHEA: The Documentation of Northern Economic History

July 26, 2024

April 15, 2024

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso
  • JAGORA: Leader of the Masses
  • MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

September 20, 2026
JAGORA: Leader of the Masses

JAGORA: Leader of the Masses

September 17, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.