• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Sunday, September 20, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Labarai

Sababbin Kwamishinoni Sun Bayyana A Jihar Katsina

Junaidu Amadu Doro by Junaidu Amadu Doro
July 19, 2023
in Labarai
0
Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

Malam Dikko Raɗɗa

27
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Daga Junaidu Amadu Doro

Sababbin Kwamishinoni Sun Bayyana A Jihar Katsina

Related posts

Gwamna Radda Zai Ƙarfafa Ayyukan Gidauniyar Zanna Tukur Tingilin

Gwamna Radda Zai Ƙarfafa Ayyukan Gidauniyar Zanna Tukur Tingilin

September 8, 2026
Matasa Ku Ƙara Himma Domin Dogaro Da Kai – Gwamna Radda

Matasa Ku Ƙara Himma Domin Dogaro Da Kai – Gwamna Radda

September 6, 2026

A yau Laraba Majalisar Dokoki a Jihar Katsina ta byyana sunayen Kwamishinoni guda 20 da Gwamna Malam Umaru Dikko Radda ya aika mata.

A zaman majalisar na yau, Shugaban Masu Rinjaye, Hon. Shamsuddeen Abubakar Dabai shi ne ya bayyana sunayen kwamishinonin, a wata takardar saƙo da Gwamnan ya aika mata.

Sababbin Kwamishinonin su ne kamar haka:

1-Farfesa Ahmed Muhammad Bakori, daga Ƙaramar Hukumar Bakori.
2-Hon. Ishaq Shehu Dabai, daga Ƙaramar Hukumar Ɗanja.
3-Farfesa Badamasi Lawal Charanci, daga Ƙaramar Hukumar Charanci.
4-Dokta Nasiru Mu’azu Ɗanmusa, daga Ƙaramar Hukumar Ɗanmusa.
5-Malam Bala M. Salisu, daga Ƙaramar Hukumar Zango.
6-Farfesa Abdul Hamid Ahmed, daga Ƙaramar Hukumar Mani.
7-Hon. Musa Adamu Funtua, daga Ƙaramar Hukumar Funtua.
8-Alhaji Yusuf Rabi’u Jirdede, daga Ƙaramar Hukumar Mai’aduwa.
9-Hon. Aliyu Lawal Zakari, daga Ƙaramar Hukumar Dutsi.
10-Hon. Bishir Tanimu Gambo, daga Ƙaramar Hukumar Dutsinma.
11-Hon. Hamza Suleiman Faskari, daga Ƙaramar Hukumar Faskari.
12-Alhaji Isa Muhammad Musa, daga Ƙaramar Hukumar Ƙanƙara.
13-Injiniya Dokta Sani Magaji Ingawa, daga Ƙaramar Hukumar Ingawa.
14-Dokta Faisal Umar Kaita, daga Ƙaramar Hukumar Kaita.
15-Alhaji Bello Husaini Kagara, daga Ƙaramar Hukumar Ƙafur.
16-Hajiya Hadiza ‘Yar’adua, daga Ƙaramar Hukumar Katsina.
17-Hajiya Zainab M. Musawa, daga Ƙaramar Hukumar Musawa.
18-Alhaji Musa Na Habu, daga Ƙaramar Hukumar Daura.
19-Dokta Bishir Gambo Saulawa, daga Ƙaramar Hukumar Katsina.
20-Barista Fadila Muhammad Dikko, daga Ƙaramar Hukumar Kurfi.

Previous Post

Sojoji Sun Cafke Manyan Dillalan Miyagun Ƙwayoyi

Next Post

TAURARON GIZAGAWA: ABDULHADI DABO

Related Posts

Gwamna Radda Zai Ƙarfafa Ayyukan Gidauniyar Zanna Tukur Tingilin
Labarai

Gwamna Radda Zai Ƙarfafa Ayyukan Gidauniyar Zanna Tukur Tingilin

September 8, 2026
Matasa Ku Ƙara Himma Domin Dogaro Da Kai – Gwamna Radda
Labarai

Matasa Ku Ƙara Himma Domin Dogaro Da Kai – Gwamna Radda

September 6, 2026
Katsina A Makon Jiya (Daga 24 Zuwa 30-08-2026)
Labarai

Katsina A Makon Jiya (Daga 24 Zuwa 30-08-2026)

August 31, 2026
Next Post
TAURARON GIZAGAWA: ABDULHADI DABO

TAURARON GIZAGAWA: ABDULHADI DABO

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

AHMED MUSA: A Modest Profile

AHMED MUSA: A Modest Profile

January 24, 2024
Muhammad Salissou Hamissou: Ta’aziyyar Ƙwararren Ɗan Jarida Mai Raya Al’adun Gargajiya

Muhammad Salissou Hamissou: Ta’aziyyar Ƙwararren Ɗan Jarida Mai Raya Al’adun Gargajiya

February 26, 2024
Saura Ƙiris Kwankwaso Da Ganduje Su Dambace A Gaban Tinubu

Saura Ƙiris Kwankwaso Da Ganduje Su Dambace A Gaban Tinubu

June 10, 2023
Re: SARAUTA TUSSLE: The Debacle in Kano State

Re: SARAUTA TUSSLE: The Debacle in Kano State

June 1, 2024

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso
  • JAGORA: Leader of the Masses
  • MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

September 20, 2026
JAGORA: Leader of the Masses

JAGORA: Leader of the Masses

September 17, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.