• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Monday, July 27, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Babban Labari

Sojoji Sun Cafke Manyan Dillalan Miyagun Ƙwayoyi

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
July 19, 2023
in Babban Labari
0
Sojoji Sun Cafke Manyan Dillalan Miyagun Ƙwayoyi

Tarin ƙunshin da aka kama

11
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Daga Bashir Yahuza Malumfashi

Sojoji Sun Cafke Manyan Dillalan Miyagun Ƙwayoyi

Related posts

Budurwa Mai Aikin Tausa Ta Mutu A Gidan Minista

Budurwa Mai Aikin Tausa Ta Mutu A Gidan Minista

July 15, 2026
Jami’an Tsaro Sun Ceto Ɗalibai da Malaman Oyo

Jami’an Tsaro Sun Ceto Ɗalibai da Malaman Oyo

July 11, 2026
Mutum 2 da ake zargi tare da kayan

Sojojin Bataliya ta 192 sun kama wasu muggan dillalan miyagun ƙwayoyi, a yayin da suka tare wata babbar mota maƙare da buhunhuna 397 da ke ƙunshe da ganyen da ake kyautata zargin tabar wiwi ce.

Kamar yadda Daraktan Watsa Labarai na Rundunar Sojojin Nigeria, Birgediya-Janar Onyema Nwachukwu ya bayyana wa manema labarai, ya ce sojojin sun kama motar ce a jiya Talata, a yayin da take tafiya zuwa garin Sango Otta a Jihar Ogun. Binciken farko ya nuna cewa sun ɗauko ganyen ne daga ƙasar Ghana, suka biyo ta Jamhuriyyar Benin zuwa Igholo-Idiroko domin isa Sango Otta.

Mutanen da aka kama ɗauke da kayan laifin sun haɗa da Mista Matthew Edegbe, ɗan ƙasar Benin da Mista Joshua Dansu, mazaunin Idiroko. Dukkansu suna hannun hukuma, suna fuskantar bincike.

Tuni dai sojojin suka tattara waɗanda ake zargin da motar da kayan, suka miƙa su ga Hukumar Yaƙi Da Tu’ammali Da Muggan Ƙwayoyi (NDLEA) da ke Shiyyar Lagos, domin ci gaba da bincike.

Babban Hafsan Hafsoshin Sojojin Nigeria, Manjo-Janar Taoreed Lagbaja ya yaba wa sojojin da suka gudanar da wannan aiki, sannan ya buƙaci su ƙara ƙaimi wajen kakkaɓe dukkan muggan iri daga ƙasar nan gaba ɗaya.

Previous Post

Next Post

Sababbin Kwamishinoni Sun Bayyana A Jihar Katsina

Related Posts

Budurwa Mai Aikin Tausa Ta Mutu A Gidan Minista
Babban Labari

Budurwa Mai Aikin Tausa Ta Mutu A Gidan Minista

July 15, 2026
Jami’an Tsaro Sun Ceto Ɗalibai da Malaman Oyo
Babban Labari

Jami’an Tsaro Sun Ceto Ɗalibai da Malaman Oyo

July 11, 2026
ACF Endowment Fund Sets Agenda for Transparency, Education and Empowerment in Northern Nigeria
Babban Labari

Asusun Tallafi na ACF Ya Tsara Sabuwar Hanyar Bunƙasa Ilimi da Ƙarfafa Al’ummar Arewa

June 25, 2026
Next Post
Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

Sababbin Kwamishinoni Sun Bayyana A Jihar Katsina

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Nigeria at 64: How Far So Far?

Nigeria at 64: How Far So Far?

October 7, 2024
Ta’aziyyar Malam Nata’ala Mai Sittin Goma

Ta’aziyyar Malam Nata’ala Mai Sittin Goma

November 3, 2025
RAMADAN KARIM: 15-1447

RAMADAN KARIM: 15-1447

March 4, 2026

December 5, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • General Buratai to Marry Off His Daughter Today
  • Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya
  • Saƙon Godiya Da Bangajiya

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

General Buratai to Marry Off His Daughter Today

General Buratai to Marry Off His Daughter Today

July 25, 2026
Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya

Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya

July 24, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.