• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Monday, October 12, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Labarai

Janar Buratai: Sarki Mai Littafi

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
July 6, 2023
in Labarai
0
Janar Buratai: Sarki Mai Littafi
96
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Daga Shanshani

Wata halayya mai ban sha’awa ga tsohon Shugaban Rundunar Sojojin Najeriya kuma Jakadan Najeriya a Jamhuriyar Benin, Laftanar-Janar Tukur Yusuf Buratai (mai ritaya), CFR, ita ce soyayyarsa ga littafi. Duk inda ya ga littafi mai amfani, zai yi ƙoƙarin
mallakar shi.

Related posts

Janar S.K. Usman Ya Zama Dakta A Fannin Nazarin Tsaro

Janar S.K. Usman Ya Zama Dakta A Fannin Nazarin Tsaro

September 26, 2026
Gwamna Radda Zai Ƙarfafa Ayyukan Gidauniyar Zanna Tukur Tingilin

Gwamna Radda Zai Ƙarfafa Ayyukan Gidauniyar Zanna Tukur Tingilin

September 8, 2026

A ƙoƙarinsa na bunƙasa ilimi, shi da kansa ya rubuta littattafai, yana kuma kan rubutawa. Ya tallafa wa marubuta da dama sun wallafa littatafai. Kamar kuma yadda a kullum yake tanadin littattafai.

Ko a yau, Alhamis, 06-07-2023, na hango shi a wata rumfa, a yayin Bikin Ranar Sojojin Najeriya a birnin Ibadan na Jihar Oyo, inda Cibiyar Killace Bayanai ta Hukumar Sojojin Najeriya (Nigerian Army Resources Centre) ta baje kolin muhimman littattafai. Na gano Janar Buratai yana ta zaɓen littattafai iri-iri.

Ni Shanshani Mai Ƙafar Yawo, Na Gizago Aminin Dodorido A Kan Shoridi, na gaishe da Janar Sarkin Karatu, Janar Sarkin Littafi!

Janar Buratai yana duba littafi

Previous Post

Auren Al-Amin Ciroma Da Wasila Isma’il: Kira Na Musamman Ga Dattawan Kannywood

Next Post

Yau Maulidin Safinah Saleeth Adam

Related Posts

Janar S.K. Usman Ya Zama Dakta A Fannin Nazarin Tsaro
Labarai

Janar S.K. Usman Ya Zama Dakta A Fannin Nazarin Tsaro

September 26, 2026
Gwamna Radda Zai Ƙarfafa Ayyukan Gidauniyar Zanna Tukur Tingilin
Labarai

Gwamna Radda Zai Ƙarfafa Ayyukan Gidauniyar Zanna Tukur Tingilin

September 8, 2026
Matasa Ku Ƙara Himma Domin Dogaro Da Kai – Gwamna Radda
Labarai

Matasa Ku Ƙara Himma Domin Dogaro Da Kai – Gwamna Radda

September 6, 2026
Next Post
Yau Maulidin Safinah Saleeth Adam

Yau Maulidin Safinah Saleeth Adam

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

A 2027 Talakawan Najeriya Za Su Nuna Wa Tinubu Iyakarsa –  Aminu Waziri

A 2027 Talakawan Najeriya Za Su Nuna Wa Tinubu Iyakarsa –  Aminu Waziri

April 26, 2025
Nasiharmu Ta Yau (05)

Nasiharmu Ta Yau (05)

September 28, 2026
BUNKASA TATTALIN ARZIKIN NAJERIYA: Tsakanin Dangote Da Gwamnatin Tarayya

BUNKASA TATTALIN ARZIKIN NAJERIYA: Tsakanin Dangote Da Gwamnatin Tarayya

July 31, 2024
Aiki Ya Fi Surutu: Muhimmin Darasi Ga Duk Mai Neman Nasara

Aiki Ya Fi Surutu: Muhimmin Darasi Ga Duk Mai Neman Nasara

November 24, 2025

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • NASIHARMU TA YAU (19)
  • Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Magidanci, Matarsa Da Jaririyarsu
  • Kwamishina Ɗahiru Ya Harzuƙa Maryam Jan Kunne

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

NASIHARMU TA YAU (19)

NASIHARMU TA YAU (19)

October 12, 2026
Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Magidanci, Matarsa Da Jaririyarsu

Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Magidanci, Matarsa Da Jaririyarsu

October 12, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.