• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Monday, September 21, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Addini

DARASIN JUMU’A DAGA SHEIKH GAMAWA

Sheikh Aliyu Said Gamawa by Sheikh Aliyu Said Gamawa
September 29, 2023
in Addini
0
DARASIN JUMU’A DAGA SHEIKH GAMAWA
20
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

DARASIN JUMU’A SHEIKH GAMAWA

Daga Sheikh Aliyu Said Gamawa

Related posts

Extremism, Laxity and Moderation in Islam

Musulunci Ba Addinin Tsauri Ko Sakaci Ba Ne…

August 21, 2026
Al’amuran Tsaro: Musulmin Duniya Sun Taru A Abuja

Al’amuran Tsaro: Musulmin Duniya Sun Taru A Abuja

August 12, 2026

~~~~~~~
Ya kai ɗan Adam ka sani, arziƙin kowa a hannun Allah yake. Kuma babu wani wanda ya isa ya riƙe arziƙin wani ko ya ƙara masa, sai Allah Ya so.

Ya kai bawan Allah ka sani, babu mai tsaya maka a kan ayyukanka. Don haka ka shagaltu da kanka, ka yi ta ayyukan alheri don gobe ƙiyama.

Ya ku al’umma, tabbas a ko’ina muke, ALLAH Yana kallon mu. Tuna hakan zai sa bawa ya ji kunyar Allah yana jin sa yana ganin sa. Don Allah mu guji ɓuya muna aikata saɓo.

Lallai ne mu sani, haƙiƙa MUTUWA na jiran kowa. Don haka mu dage wajen tanadin guzurin haɗuwar mu da Ubangiji ranar hisabi.
~~~~~~~

Previous Post

MAGAJI GALADIMA: Yau Ne Maulidin Magayaƙin Kano

Next Post

Buɗaɗɗiyar Wasiƙa Zuwa Ga Ɗan Majalisa Aminu Acid

Related Posts

Extremism, Laxity and Moderation in Islam
Addini

Musulunci Ba Addinin Tsauri Ko Sakaci Ba Ne…

August 21, 2026
Al’amuran Tsaro: Musulmin Duniya Sun Taru A Abuja
Addini

Al’amuran Tsaro: Musulmin Duniya Sun Taru A Abuja

August 12, 2026
BARKA DA SABUWAR SHEKARAR MUSULUNCI 1448 HIJIRIYYA
Addini

BARKA DA SABUWAR SHEKARAR MUSULUNCI 1448 HIJIRIYYA

June 16, 2026
Next Post
Buɗaɗɗiyar Wasiƙa Zuwa Ga Ɗan Majalisa Aminu Acid

Buɗaɗɗiyar Wasiƙa Zuwa Ga Ɗan Majalisa Aminu Acid

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Ba Za Ku Yi Nadamar Zaɓen Mu Ba

Ba Za Ku Yi Nadamar Zaɓen Mu Ba

June 19, 2023
Amana: Ita Ce Sinadarin Tabbatar Da Haɗin Kai, Aminci Da Zaman Lafiya A Najeriya

Amana: Ita Ce Sinadarin Tabbatar Da Haɗin Kai, Aminci Da Zaman Lafiya A Najeriya

August 12, 2023
SHAWARA TA FI MUHAWARA

SHAWARA TA FI MUHAWARA

August 15, 2024
KATSINA_2026: Bikin Ranar Marubutan Hausa ta Duniya

KATSINA_2026: Bikin Ranar Marubutan Hausa ta Duniya

August 29, 2026

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso
  • JAGORA: Leader of the Masses
  • MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

September 20, 2026
JAGORA: Leader of the Masses

JAGORA: Leader of the Masses

September 17, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.