• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Monday, May 18, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Nishadi

Auren Al-Amin Ciroma Da Wasila Isma’il: Kira Na Musamman Ga Dattawan Kannywood

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
July 6, 2023
in Nishadi
0
Auren Al-Amin Ciroma Da Wasila Isma’il: Kira Na Musamman Ga Dattawan Kannywood

Al-Amin Ciroma da Wasila Isma'il

299
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Daga Bashir Yahuza Malumfashi

Auren Al-Amin Ciroma Da Wasila Isma’il: Kira Na Musamman Ga Dattawan Kannywood

Related posts

TSAKANIN ALI JITA DA SOJABOY: WANE NE YA FI GASKIYA?

TSAKANIN ALI JITA DA SOJABOY: WANE NE YA FI GASKIYA?

February 15, 2026
Rasuwar ‘Yar Kannywood Jidda Fulani: Ko Furodusa Aminu Saira Ya Kyauta?

Rasuwar ‘Yar Kannywood Jidda Fulani: Ko Furodusa Aminu Saira Ya Kyauta?

December 27, 2025

Na yi baƙin ciki matuƙa da ganin labarin abokinmu kuma ɗan uwa, Al-Amin Ciroma da uwargidansa Wasila Isma’il, inda Mujallar Fim ta ruwaito cewa auren nasu, wanda ya rayu tsawon shekara 21 ya kawo ƙarshe.

Bisa ga wannan, nake ganin ya dace in gayyato wasu daga cikin Dattawan Kannywood, domin su haɗa hannu su bi al’amarin, yadda za a kawo gyara da sasanci tsakanin ma’auratan.

A nan, zan ambaci kaɗan daga irin waɗannan manya, domin ganin an samu fa’ida cikin sauƙi. Waɗannan kuwa su ne, Alhaji Hamisu Lamiɗo Iyan-tama da Yakubu Lere da Ibrahim Sheme da Ado Ahmad Gidan Dabino da Ibrahim Mandawari.

Ya ‘yan uwa, don Allah kuma don ƙaunar sunnar Manzon Allah (saw), ku haɗa hannu ku ceto wannan aure. Ku yi ƙoƙari ku sasanta waɗannan ma’aurata, waɗanda tsawon shekaru 20, tun da suka yi aure ake doka misalin abin kirki da su.

A duk lokacin da wani ɗan fim ko ‘yar fim ta yi aure, akan yi masu fatan alheri da cewa Allah sa su yi koyi da auren Al-Amin Ciroma da uwargidansa Wasila Isma’il, waɗanda suka jure zama da juna, da daɗi ba daɗi.

To yau da rana tsaka, a ce wannan aure da ya samar da ingantattun ‘ya’ya biyar, maza da mata ya mutu, babu shakka ba abin daɗi ba ne.

A ɓangaren abokinmu, Malam Al-Amin Ciroma kuwa, ina kira gare ka, a yadda na san ka a mutum mai haƙuri da juriya, don Allah ka yi haƙuri, ka ba da ƙofar sasanci da matarka, domin kare martabarka da ta iyalinka masu albarka.

Idan na jiyo kan uwargida Wasila Isma’il, ke ma mun san ki da mutunci, mun san ki da hangen nesa. Don Allah ki kai zuciya nesa, ki yi haƙuri, ku zauna ku ƙara nazari, ku samar da kafar sasanci da yafiya a tsakaninku. Ku daure ku farfaɗo da soyayyarku da ƙaunar junanku, ku koma aure. Ko domin martaba da mutuncin ‘ya’yanku.

Ina roƙon Allah Ya kunyata Shaiɗan, Ya daidaita wannan al’amari. Amin.

~~~~~~~
Ni ne ɗan uwanku,
Bashir Yahuza Malumfashi.
~~~~~~~

Previous Post

Har Yanzu Akwai Cutar AIDS Kuma Za Mu Taru Mu Yaƙe Ta Da Gaske – Dokta Bala Nuhu

Next Post

Janar Buratai: Sarki Mai Littafi

Related Posts

TSAKANIN ALI JITA DA SOJABOY: WANE NE YA FI GASKIYA?
Nishadi

TSAKANIN ALI JITA DA SOJABOY: WANE NE YA FI GASKIYA?

February 15, 2026
Rasuwar ‘Yar Kannywood Jidda Fulani: Ko Furodusa Aminu Saira Ya Kyauta?
Nishadi

Rasuwar ‘Yar Kannywood Jidda Fulani: Ko Furodusa Aminu Saira Ya Kyauta?

December 27, 2025
Burna Boy: Fitaccen Mawaƙin Da Ya Rabauta Da Ni’imar Musulunci
Nishadi

Burna Boy: Fitaccen Mawaƙin Da Ya Rabauta Da Ni’imar Musulunci

November 5, 2025
Next Post
Janar Buratai: Sarki Mai Littafi

Janar Buratai: Sarki Mai Littafi

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

RAMADAN KARIM: 10-1447

RAMADAN KARIM: 10-1447

February 27, 2026
Tarihin Shekara Biyu: Waiwaye A Turbar Nasara

Tarihin Shekara Biyu: Waiwaye A Turbar Nasara

July 16, 2023
TABBAS SHEIKH ABDUL’AZIZ DUTESEN TANSHI BAI “MUTU” BA

TABBAS SHEIKH ABDUL’AZIZ DUTESEN TANSHI BAI “MUTU” BA

April 5, 2025
Gwamnatin Tarayya Za Ta Kawo Manhajar DSO Domin Aikin Talabijin – Ministan Labarai

Gwamnatin Tarayya Za Ta Kawo Manhajar DSO Domin Aikin Talabijin – Ministan Labarai

November 28, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • BINCIKE: Zahirin Abin Da Ke Faruwa A BBC Hausa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Turning Point Against Terror: The Fall of Abu-Bilal Al-Minuki
  • Barkanmu Da Shiga Watan Dhul-Hijjah 1447
  • ALHAMDU LILLAH

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Turning Point Against Terror: The Fall of Abu-Bilal Al-Minuki

Turning Point Against Terror: The Fall of Abu-Bilal Al-Minuki

May 18, 2026
Barkanmu Da Shiga Watan Dhul-Hijjah 1447

Barkanmu Da Shiga Watan Dhul-Hijjah 1447

May 18, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.