• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Monday, October 12, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Nishadi

Yau Maulidin Safinah Saleeth Adam

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
July 7, 2023
in Nishadi
2
Yau Maulidin Safinah Saleeth Adam

Malama Safinah Saleeth Adam

18
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Yau Maulidin Safinah Saleeth Adam

A yau Jumu’a, 19-12-1444 (Hijriyya), daidai da 07-07-2023 (Miladiyya), tun da sanyin safiya, Malama Safinah Saleeth Adam ta sauke wani kyakkyawan saƙo a turakarta ta Facebook, domin murnar zagayowar ranar haihuwarta.

Related posts

ADO GWANJA – Ya Samu Lafiya

ADO GWANJA – Ya Samu Lafiya

September 13, 2026
TSAKANIN ALI JITA DA SOJABOY: WANE NE YA FI GASKIYA?

TSAKANIN ALI JITA DA SOJABOY: WANE NE YA FI GASKIYA?

February 15, 2026

Ta buɗe da kalmomin godiya ga Allah “Alhamdu lillah!” Sannan cikin harshen Ingilishi ta ce, yau ta ƙara shekara ɗaya kuma ta ragu da shekara ɗaya.

Kamar yadda al’adar mafi yawan mata take, ba kasafai suke bayyana adadin shekarunsu na haihuwa ba. To, ita ma dai haka abin yake ga Safinah. Ta dai ci gaba da kwazarin addu’a.

“ALLAH nake roƙo Ya yafe min dukkan laifukan da na yi a shekarun da suka wuce.

“Ya ALLAH! Ka sa min albarka a shekaruna masu zuwa.

“Ya ALLAH! Ka tabbatar min da dukkan alheri.

“Ya ALLAH! Ka yi riƙo da hannayena, Ka zama gata na, Ka haɗa ni da abokin rayuwar da zai zame min alheri a duniya da lahirata.

“Ya ALLAH! Ka shiga cikin al’amurana, Ka yi min jagoranci a kan dukkanin abin da na sa a gabana alheri.”

To sai mu ce Amin summa Amin!

Previous Post

Janar Buratai: Sarki Mai Littafi

Next Post

TAURARON GIZAGAWA: M.K. ADAM GOMBE

Related Posts

ADO GWANJA – Ya Samu Lafiya
Nishadi

ADO GWANJA – Ya Samu Lafiya

September 13, 2026
TSAKANIN ALI JITA DA SOJABOY: WANE NE YA FI GASKIYA?
Nishadi

TSAKANIN ALI JITA DA SOJABOY: WANE NE YA FI GASKIYA?

February 15, 2026
Rasuwar ‘Yar Kannywood Jidda Fulani: Ko Furodusa Aminu Saira Ya Kyauta?
Nishadi

Rasuwar ‘Yar Kannywood Jidda Fulani: Ko Furodusa Aminu Saira Ya Kyauta?

December 27, 2025
Next Post
TAURARON GIZAGAWA: M.K. ADAM GOMBE

TAURARON GIZAGAWA: M.K. ADAM GOMBE

Comments 2

  1. Safinah Saleeth says:
    3 years ago

    Na gode kwarai da gaske ALLAH ya saka da alkhairi 🙏 ya ƙara ɗaukaka wannan taska ta GiZAGO Amin.

    Reply
    • Bashir Yahuza Malumfashi says:
      3 years ago

      Madalla. Muna godiya kwarai da gaske. Allah ƙara lafiya da imani.

      Reply

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Wasa Farin Girki: Yau Ake Fara Gasar Kofin Duniya

Wasa Farin Girki: Yau Ake Fara Gasar Kofin Duniya

June 11, 2026
Za Mu Zamanantar Da Ayyukan Hukumar Ruwa – Injiniya Tukur

Za Mu Zamanantar Da Ayyukan Hukumar Ruwa – Injiniya Tukur

June 27, 2023
Shugaba Tinubu, Manyan Sojoji, Mutallab, Mangal, Sarki Sanusi II Za Su Halarci Ƙaddamar Da Littafin Janar Buratai

Shugaba Tinubu, Manyan Sojoji, Mutallab, Mangal, Sarki Sanusi II Za Su Halarci Ƙaddamar Da Littafin Janar Buratai

September 10, 2026
Rai Baƙon Duniya: Allah Ya Ji Ƙan Abokinmu Yahaya Skito

Rai Baƙon Duniya: Allah Ya Ji Ƙan Abokinmu Yahaya Skito

November 15, 2025

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • NASIHARMU TA YAU (19)
  • Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Magidanci, Matarsa Da Jaririyarsu
  • Kwamishina Ɗahiru Ya Harzuƙa Maryam Jan Kunne

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

NASIHARMU TA YAU (19)

NASIHARMU TA YAU (19)

October 12, 2026
Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Magidanci, Matarsa Da Jaririyarsu

Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Magidanci, Matarsa Da Jaririyarsu

October 12, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.