• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Thursday, September 10, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Shanshani

Na Yi Zaton Gwamna Badaru Ɗan Izala Ne

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
July 3, 2023
in Shanshani
0
Na Yi Zaton Gwamna Badaru Ɗan Izala Ne

Badaru Abubakar ya ziyarci Tinubu

39
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Daga Shanshani

Ni fa na yi zaton tsohon Gwamnan Jihar Jigawa, Abubakar Badaru ɗan Izala ne, musamman yadda na ga dukkan al’amuransa na addini tare da shugabannin Ƙungiyar Izala yake yi, su Sheikh Abdullahi Bala Lau da Sakatarensa, Sheikh Muhammad Kabir Gombe.

Related posts

SABON ZUMUNCI: KWANKWASO DA GANDUJE SUN YI SULHU

SABON ZUMUNCI: KWANKWASO DA GANDUJE SUN YI SULHU

December 22, 2023
KAMUN LUDAYIN JEMAGE

KAMUN LUDAYIN JEMAGE (26-08-2023 da 02-09-2023)

September 2, 2023

To, idan shi ɗan Izala ne, me ya sanya ya yi wa Shugaban Ƙasa, Bola Ahmad Tinubu ruku’u, a yayin da yake gaisawa da shi? Ni a zatona, da shi ɗan Izala ne na gaske, tsayuwar Kabbarar Harama zai yi ƙiƙam, ya miƙa masa hannu!

To, idan shi ba ɗan Izala ba ne, to yaushe ya shiga Tijjaniyya? Kuma me yake nema a hannun Tinubu da yake wannan ranƙwafe-ranƙwafe? Shin ba kwanan nan ya gama mulkin Jihar Jigawa na tsawon shekaru takwas ba?

To, ai shi ke nan! Ke yarinya mai shago, miƙo mani robar soɓo mai sanyi, in taɓa!

Previous Post

Littafin Tunawa Da Ɗanbarno: Ana Gayyatar Marubuta

Next Post

Limamin Kirista Da Mabiyansa Dubu 100 Sun Musulunta

Related Posts

SABON ZUMUNCI: KWANKWASO DA GANDUJE SUN YI SULHU
Shanshani

SABON ZUMUNCI: KWANKWASO DA GANDUJE SUN YI SULHU

December 22, 2023
KAMUN LUDAYIN JEMAGE
Shanshani

KAMUN LUDAYIN JEMAGE (26-08-2023 da 02-09-2023)

September 2, 2023
KAMUN LUDAYIN JEMAGE
Shanshani

KAMUN LADUYIN JEMAGE (19-08-2023)

August 20, 2023
Next Post
Limamin Kirista Da Mabiyansa Dubu 100 Sun Musulunta

Limamin Kirista Da Mabiyansa Dubu 100 Sun Musulunta

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Yaƙi Da Ta’addanci: Gwamnatin Tarayya Za Ta Saka Son Ƙasa A Zukatan Al’umma  – Minista

Yaƙi Da Ta’addanci: Gwamnatin Tarayya Za Ta Saka Son Ƙasa A Zukatan Al’umma  – Minista

December 23, 2023
Farewell Ashaka

Farewell Ashaka

May 6, 2026
Da Albarkar Littafi Na Je Saudiyya – Sa’adatu Kankia

Da Albarkar Littafi Na Je Saudiyya – Sa’adatu Kankia

July 22, 2023
ABIN DA YA SA AKE RAINA MAGANAR WASU “MALAMAI”

ABIN DA YA SA AKE RAINA MAGANAR WASU “MALAMAI”

July 16, 2024

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Shugaba Tinubu, Manyan Sojoji, Mutallab, Mangal, Sarki Sanusi II Za Su Halarci Ƙaddamar Da Littafin Janar Buratai
  • Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?
  • SANATA BELLO MANDIYA: Mun Yi Babban Rashi – Gwamnan Katsina

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Shugaba Tinubu, Manyan Sojoji, Mutallab, Mangal, Sarki Sanusi II Za Su Halarci Ƙaddamar Da Littafin Janar Buratai

Shugaba Tinubu, Manyan Sojoji, Mutallab, Mangal, Sarki Sanusi II Za Su Halarci Ƙaddamar Da Littafin Janar Buratai

September 10, 2026
Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?

Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?

September 9, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.