• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Wednesday, July 29, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Adabi

Tunawa Da Umar Sa’idu Tudunwada

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
July 1, 2023
in Adabi
0
Tunawa Da Umar Sa’idu Tudunwada

Marigayi UST, yana miƙa wa Bashir Yahuza Malumfashi Satifiket

16
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Tunawa Da Umar Sa’idu Tudunwada

~~~~~~~
Baituka 11 domin ta’aziyyar
Gwarzon Ɗan Jarida, U.S.T.
Ya rasu ranar Lahadi 30-06-2019
27-Shawwal-1440 (BH)
~~~~~~~

Related posts

Book Launch Seeks to Rewrite Lassa’s Story, Preserve Cultural Heritage

Nazari Da Sharhin Littafin Tarihin Garin Lassa

July 18, 2026
Maryam ‘Yar Aljanna (2)

Maryam ‘Yar Aljanna (2)

June 22, 2026

Bawan Allah kai da kanka,
U.S.T. kai ne da kanka.

Za mu daɗe muna tuna ka,
Kullum jiddun kai da naka.

Na tuno ranar kai da kanka,
Shaida ka miƙan da kanka.

Alhamis ce ka zo da kanka,
Wajen taron kowa ya gan ka.

Iyan-Tama sun ce ka zo ka,
Babban baƙo ne kai da kanka.

2010 wannan ce shekararka,
Nuwamba shi ne watanka.

25 ce ranar ni dai na canka,
Shaidar ce ka ban da kanka.

Yau alhini muke rashin ka,
Alheri ka shuka kai da kanka.

Rediyon magana ne da kanka,
Ka koya ka koyar da kanka.

‘Yan uwa duka sun yaba ka
Kullum alheri ne nufin ka.

Allah Ka ji ƙan UST da kanKa,
Adana shi gidan nan Janna taKa
~~~~~~~
© Bashir Yahuza Malumfashi
~~~~~~~

Previous Post

Sufeto-Janar Ya Ƙuduri Sauya Halayen ‘Yan Sanda

Next Post

Ashe Namiji Ɗan Goyo Ne

Related Posts

Book Launch Seeks to Rewrite Lassa’s Story, Preserve Cultural Heritage
Adabi

Nazari Da Sharhin Littafin Tarihin Garin Lassa

July 18, 2026
Maryam ‘Yar Aljanna (2)
Adabi

Maryam ‘Yar Aljanna (2)

June 22, 2026
Dakta Bukar Usman Zai Gabatar Da Sharhin Littafin Tarihin Al’ummar Lassa
Adabi

Dakta Bukar Usman Zai Gabatar Da Sharhin Littafin Tarihin Al’ummar Lassa

June 21, 2026
Next Post
Ashe Namiji Ɗan Goyo Ne

Ashe Namiji Ɗan Goyo Ne

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

TSOKACINMU NA YAU (06)

TSOKACINMU NA YAU (06)

March 6, 2025
Ƙasashen Larabawa Da Na Musulmi Sun Yi Tir Da Hare-Haren Sojojin Isra’ila A Zirin Gaza

Ƙasashen Larabawa Da Na Musulmi Sun Yi Tir Da Hare-Haren Sojojin Isra’ila A Zirin Gaza

November 15, 2023
A Review of Boko Haram and other Security Challenges in Nigeria

A Review of Boko Haram and other Security Challenges in Nigeria

April 20, 2024
Tarihin Shekara Biyu: Waiwaye A Turbar Nasara

Tarihin Shekara Biyu: Waiwaye A Turbar Nasara

July 16, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Yan Bindiga Sun Halaka Babban Jami’in Soja A Abuja
  • A Voice for Eternity
  • A New Dawn for NIgerian Defence: The Strategic Expansion of the Nigerian Army to 12 Divisions

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Yan Bindiga Sun Halaka Babban Jami’in Soja A Abuja

Yan Bindiga Sun Halaka Babban Jami’in Soja A Abuja

July 28, 2026
A Voice for Eternity

A Voice for Eternity

July 28, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.