• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Monday, May 18, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Siyasa

Ba Za Ku Yi Nadamar Zaɓen Mu Ba

Gwamna Namadi

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
June 19, 2023
in Siyasa
0
Ba Za Ku Yi Nadamar Zaɓen Mu Ba

Gwamna Umar Namadi

25
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Daga Bashir Yahuza Malumfashi

Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi ya jaddada wa al’ummar jiharsa cewa su kwantar da hankalinsu, domin ba za su yi nadamar zaben fa suka yi masa ba. Ya ce a shirye yake ya gudanar da ayyukan raya ƙasa a dukkan sassan jihar.

Related posts

Minista Dr. Muttaqha Rabe Darma Kana Bi Na Bashi

Minista Dr. Muttaqha Rabe Darma Kana Bi Na Bashi

April 22, 2026
Najeriya 2027: Yadda ADC Za Ta Murƙushe APC

Najeriya 2027: Yadda ADC Za Ta Murƙushe APC

April 9, 2026

Gwamnan ya yi wannan batun ne a yayin bikin da aka shirya na taya murnar zaɓen Sanata mai wakiltar Arewa Maso Yamma ta Jihar Jigawa, Alhaji Babangida Hussaini, a ranar Asabar da ta gabata, a Kazaure.

“Ina ɗaukar maku alwashin cewa a Jihar Jigawa, tun daga kan Gwamna zuwa Sanatoci da ‘yan Majalisar Tarayya da na jiha, ba za mu ba ku kunya ba. Ba za ku yi nadamar zaɓen mu, a matsayin shugabanni ba. Za mu haɗa hannu mu yi maku aiki, domin kuwa bunƙasa Jihar Jigawa ne babban burinmu,” a cewar Gwamnan.

“Tun daga fara wannan tafiya, muka fitar da daftarin Ƙudurori-12 da muka raba wa al’umma cikin harsunan Ingilishi da Hausa. Za mu aiwatar da waɗannan ƙudurori na bunƙasa Jihar Jigawa. Don haka ina kira ga al’ummar jiha da su haɗa hannu da mu domin samun nasara.”

Gwamnan ya ce gwamnatinsa za ta ba gina matasa muhimmanci, domin kuwa su ne ƙashin bayan ci gaban jihar.

“Matasa su ne ƙashin bayan ci gabanmu. Bisa sakamakon ƙidayar jama’a ta gwaji da aka gudanar, Jihar Jigawa na da adadin mutane miliyan bakwai da rabi, inda a ciki, miliyan 3.2 duk matasa ne. Bisa ga haka, ba daidai ba ne a bar su a baya ba a jihar. Dalili ke nan ma ya sa muka kafa hukuma ta musamman da za ta kula da al’amuransu.”

Ya buƙaci al’ummar jihar da su riƙa ba da shawarwarin ci gaba ga gwamnati, a duk lokacin da suka ga buƙatar haka.

An dai tashi taron lafiya, wanda ya samu halartar manyan mutane daga sassa daban na ciki da wajen Jihar Jigawa, da suka haɗa da ‘yan majalisun tarayya da na jiha da jami’an gwamnati da sarakunan gargajiya da malaman addini.

Previous Post

Gwamnatin Kano: Rushe Gidajen Mutane Zalunci Ne

Next Post

Shugaba Tinubu Ya Sauke Shugabannin Rundunonin Tsaro

Related Posts

Minista Dr. Muttaqha Rabe Darma Kana Bi Na Bashi
Siyasa

Minista Dr. Muttaqha Rabe Darma Kana Bi Na Bashi

April 22, 2026
Najeriya 2027: Yadda ADC Za Ta Murƙushe APC
Siyasa

Najeriya 2027: Yadda ADC Za Ta Murƙushe APC

April 9, 2026
2027: SABUWAR GUGUWAR SAUYIN SIYASA A KANO
Siyasa

2027: SABUWAR GUGUWAR SAUYIN SIYASA A KANO

February 24, 2026
Next Post
Shugaba Tinubu Ya Sauke Shugabannin Rundunonin Tsaro

Shugaba Tinubu Ya Sauke Shugabannin Rundunonin Tsaro

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

ALHAMDU LILLAH

ALHAMDU LILLAH

May 15, 2026
Alhaji Shehu Musa Ɗankano: Maraba Da Sabon Wazirin Galadiman Katsina

Alhaji Shehu Musa Ɗankano: Maraba Da Sabon Wazirin Galadiman Katsina

October 22, 2025
SASSANYAN AMINCI (1)

SASSANYAN AMINCI (1)

September 4, 2025
Huɗubar Jumu’a Daga Limamin Masallacin Eriya Malumfashi

Huɗubar Jumu’a Daga Limamin Masallacin Eriya Malumfashi

June 16, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • BINCIKE: Zahirin Abin Da Ke Faruwa A BBC Hausa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Turning Point Against Terror: The Fall of Abu-Bilal Al-Minuki
  • Barkanmu Da Shiga Watan Dhul-Hijjah 1447
  • ALHAMDU LILLAH

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Turning Point Against Terror: The Fall of Abu-Bilal Al-Minuki

Turning Point Against Terror: The Fall of Abu-Bilal Al-Minuki

May 18, 2026
Barkanmu Da Shiga Watan Dhul-Hijjah 1447

Barkanmu Da Shiga Watan Dhul-Hijjah 1447

May 18, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.