• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Monday, September 21, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Siyasa

Minista Dr. Muttaqha Rabe Darma Kana Bi Na Bashi

TAYA MURNA

Malam Ibrahim Bature by Malam Ibrahim Bature
April 22, 2026
in Siyasa
0
Minista Dr. Muttaqha Rabe Darma Kana Bi Na Bashi

Injiniya Dr. Muttaqha Rabe Darma

43
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Minista Dr. Muttaqha Rabe Darma Kana Bi Na Bashi

Daga Malam Ibrahim Bature

Related posts

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

September 20, 2026
MALAM SULE LAMIDO:  Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

September 15, 2026
Injiniya Dr. Muttaqha Rabe Darma

 

__________

Mai girma Minista, Dr. Muttaqha Darma, a Shekarar 2010 lokacin da na fito takarar NANS President (Shugaban Ƙungiyar Ɗalibai ta Najeriya), saƙon test kawai na yi maka, amma ka ce idan ka dawo daga France, mu haɗu ofis ɗinka Abuja.

Haka ka sanya marigayi Comrade Abdullahi Ali Kano da Comrade Emma, suka yi mani jagora har ofis ɗinka, inda muka tattauna bai fi minti biyar ba amma ka ba ni gudunmuwar Dala 50,000 (a canjin yau, Naira miliyan 72 ke nan).

Wannan ita ce kyauta mafi yawa da na taɓa samu a rayuwata. A baya kafin in zo China, su ne kuɗi mafi yawa da na taɓa samu a rayuwata.

Lokacin da Comrade Bashir Gafia ya fara posting kan cewa za ka yi takarar Sanata, na je na yi tsokaci, cewa lokacin da zan mai da biki ya yi saboda har ga Allah, har cikin zuciyata, na yi niyyar kashe daga Naira miliyan 20 zuwa 50, don ba ka, a matsayin gudunmuwar kamfen na takarar ka ta Sanatan Shiyyar Katsina ta Tsakiya.

Da a ce Goodluck Jonathan ya ba ka dama ta biyu a Hukumar PTDF, to lallai da ina da tabbachin a Ƙasar Turai zan yi Masters da Ph.D saboda ka yi mani alƙawarin haka.

A iya sani na, ba don ka taimake ni ba, to ban taɓa sanin wani ɗan Katsina da ya samu muƙami Abuja, da ya taimaki matasan Katsina fiye da kai ba. Na san matasa fiye da 100, waɗanda ka taimaka. Sannan kai taimakon canza wa mutane rayuwa kake baki ɗaya, ka ɗauke mutum daga matashi mai fafutuka zuwa matashi mai nasara.

Ina taya murnar samun Ministan Gidaje da ka samu, don na san ba ƙaramin taimako za ka yi wa ma’aikatar da kuma al’ummar Katsina da Nigeria baki ɗaya ba.

Previous Post

Governor Dikko Radda Commissions Community Development Projects Built by Muntari Sagir in Malumfashi

Next Post

Duniya Ba Gidan Zama Ba

Related Posts

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso
Siyasa

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

September 20, 2026
MALAM SULE LAMIDO:  Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78
Siyasa

MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

September 15, 2026
Katsina A Makon Jiya (17-23-08-2026)
Siyasa

Katsina A Makon Jiya (17-23-08-2026)

August 24, 2026
Next Post
Duniya Ba Gidan Zama Ba

Duniya Ba Gidan Zama Ba

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

KAMUN LUDAYIN JEMAGE

KAMUN LUDAYIN JEMAGE

July 29, 2023
Hukuma Ta Kafa Sabbin Sassa Domin Bunƙasa Al’umma A Jihar Katsina

Hukuma Ta Kafa Sabbin Sassa Domin Bunƙasa Al’umma A Jihar Katsina

August 8, 2026
Za Mu Tunkari Matsalolin Ruwa Da Gaske A Jihar Katsina – Injiniya Tukur

Za Mu Tunkari Matsalolin Ruwa Da Gaske A Jihar Katsina – Injiniya Tukur

July 17, 2023
Huɗubar Jumu’a Daga Limamin Masallacin Tumbu-Madalla

Huɗubar Jumu’a Daga Limamin Masallacin Tumbu-Madalla

July 7, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso
  • JAGORA: Leader of the Masses
  • MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

September 20, 2026
JAGORA: Leader of the Masses

JAGORA: Leader of the Masses

September 17, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.