• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Sunday, July 26, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Labarai

Rusau A Kano: Ja’afar-Ja’afar Ya Soki Rusa Hasumiyar Algaita

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
June 14, 2023
in Labarai
0
Rusau A Kano: Ja’afar-Ja’afar Ya Soki Rusa Hasumiyar Algaita
52
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Daga Bashir Yahuza Malumfashi

Fitaccen ɗan jarida kuma mawallafin Jaridar Daily Nigerian ta intanet, Malam Ja’afar Ja’afar ya nuna matuƙar ɓacin rai da yadda Gwamnatin Jihar Kano a ƙarƙashin shugabancin Gwamna Abba Kabir Yusuf ta rusa ƙayataccen shataletalen nan mai hasumiyar algaita da ke kusa da Gidan Gwamnatin Jihar Kano.

Related posts

Rundunar Sojojin Najeriya Ta Karrama Tsofaffin Dakarunta

Rundunar Sojojin Najeriya Ta Karrama Tsofaffin Dakarunta

July 7, 2026
Gobe Gwamna Dikko Raɗɗa Zai Ƙaddamar Da Ayyukan Raya Al’umma Da Muntari Sagir Ya Gina A Malumfashi

Gobe Gwamna Dikko Raɗɗa Zai Ƙaddamar Da Ayyukan Raya Al’umma Da Muntari Sagir Ya Gina A Malumfashi

April 19, 2026

Da yake sukar rusau ɗin da kakkausar murya a shafinsa na Facebook, ɗan jaridar ya ce: “Wajibi ne dukkanmu mu yi Allah-wadai da wannan mataki marar dacewa, na rusa wannan ƙayataccen wurin tarihi, wanda matashiyar mai zayyana ta zama domin adana tarihin Jihar Kano da ta shekara 50 da ƙirƙirowa.”

Ja’afar ya ce shi ba ya ƙyamar rushe-rushen da sabon Gwamnan na Jihar Kano yake yi, musamman wuraren al’umma da aka cefar ba bisa ƙa’ida ba.

“Ina goyon bayan rusa gine-ginen da aka yi a harabobin makarantu da asibitoci da masallatai ba bisa ƙa’ida ba. Amma ba na goyon bayan rusa muhimman gine-gine da za su amfani al’umma, kawai saboda Ganduje ne ya gina su. Ni dai ba na tsarin siyasar Ganduje amma ina son wasu ayyukansa da ya gudanar a matsayinsa na Gwamna.” In ji Ja’afar.

Shi dai Ja’afar a can baya sun yi ta sa-toka-sa-katsi da tsohon Gwamna Ganduje, a lokacin da ya kwarmata wani bidiyo, wanda ya fallasa shi, inda aka nuno shi yana cusa bandir-bandir ɗin Daloli a aljifan babbar riga; Kuɗin da aka yi zargin na cin hanci ne.

Previous Post

Shekara 10 Baya: Tunawa Da Malam Suleiman Muhammad

Next Post

Tinubu Ya Ba Nuhu Ribadu Muƙami

Related Posts

Rundunar Sojojin Najeriya Ta Karrama Tsofaffin Dakarunta
Labarai

Rundunar Sojojin Najeriya Ta Karrama Tsofaffin Dakarunta

July 7, 2026
Gobe Gwamna Dikko Raɗɗa Zai Ƙaddamar Da Ayyukan Raya Al’umma Da Muntari Sagir Ya Gina A Malumfashi
Labarai

Gobe Gwamna Dikko Raɗɗa Zai Ƙaddamar Da Ayyukan Raya Al’umma Da Muntari Sagir Ya Gina A Malumfashi

April 19, 2026
Ɓatanci Ga Manzon Allah: Musulmi Sun Buƙaci Gwamnati Ta Hukunta Fasto Emmanuel Garba?
Labarai

Fasto Ɗan Ƙungiyar Hausawan Bogi Da Ya Zagi Annabi Ya Ɓoye

April 15, 2026
Next Post
Tinubu Ya Ba Nuhu Ribadu Muƙami

Tinubu Ya Ba Nuhu Ribadu Muƙami

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Shekara 3 Baya: Tunawa Da Majidaɗin Galadiman Katsina

Shekara 3 Baya: Tunawa Da Majidaɗin Galadiman Katsina

June 8, 2023
BATUN WATAN SALLAH A NAJERIYA

BATUN WATAN SALLAH A NAJERIYA

April 8, 2024
My Takeaways from IBB’s Autobiography

My Takeaways from IBB’s Autobiography

March 18, 2025
A 2027 Talakawan Najeriya Za Su Nuna Wa Tinubu Iyakarsa –  Aminu Waziri

A 2027 Talakawan Najeriya Za Su Nuna Wa Tinubu Iyakarsa –  Aminu Waziri

April 26, 2025

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • General Buratai to Marry Off His Daughter Today
  • Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya
  • Saƙon Godiya Da Bangajiya

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

General Buratai to Marry Off His Daughter Today

General Buratai to Marry Off His Daughter Today

July 25, 2026
Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya

Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya

July 24, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.