• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Tuesday, September 15, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Siyasa

A 2027 Talakawan Najeriya Za Su Nuna Wa Tinubu Iyakarsa –  Aminu Waziri

SIYASA

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
April 26, 2025
in Siyasa
0
A 2027 Talakawan Najeriya Za Su Nuna Wa Tinubu Iyakarsa –  Aminu Waziri

Dokta Aminu Waziri

54
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

A 2027 Talakawan Najeriya Za Su Nuna Wa Tinubu Iyakarsa –  Aminu Waziri

Daga Bashir Yahuza Malumfashi

Related posts

MALAM SULE LAMIDO:  Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

September 15, 2026
Katsina A Makon Jiya (17-23-08-2026)

Katsina A Makon Jiya (17-23-08-2026)

August 24, 2026
L-R: Major Hamza Al-Mustapha, Malam Nasir El-rufai, Atiku Abubakar, Bola Ahmed Tuntubi, Peter Obi and Rabi’u Musa Kwankwaso

Dokta Aminu Waziri, jigo a Jam’iyyar SDP a Jihar Katsina ya bayyana cewa idan Allah Ya kai mu zaɓen shekarar 2027, talakawan Najeriya za su maida wa Shugaba Tinubu da biki, inda za su kayar da shi, su zaɓi wani shugaba da ya fi dacewa.

Kamar yadda ya bayyana a shafinsa na Facebook, ya ce, Shugaba Tinubu ya wulaƙanta takakawan Najeriya, ya tura su cikin uƙuba da matsalolin rayuwa da suka haɗa da yunwa da rashin tsaro, don haka ba za su ƙara zaɓen shi a karo na biyu ba.

” A 2027, zaɓen ba shi da alaƙa da yawan gwamnonin jihohi da jam’iyya ke da su. Domin kuwa a zaɓen Shugaban Ƙasa na 2023, APC ta rasa jihohin Nasarawa, Kano, Kebbi, Kaduna, Legas, Imo, Katsina, Yobe, Gombe, Ebonyi, Cross River da Filato ga jam’iyyun adawa.”

Ya ƙara da cewa, dukkanin waɗannan jihohin suna ƙarƙashin gwamnonin APC ne a wancan lokaci amma duk da haka suka kasa cin kujerar Shugaban Ƙasa.

“Kuma ai Okowa yana Gwamnan Jihar Delta amma Peter Obi ya lashe wasu jihohi ba tare da yana da gwamna a jam’iyyarsu ta LP ba,” in ji Waziri.

Ɗan siyasa Aminu Waziri ya jaddada cewa, wannan ya faru ne a 2023 lokacin da ‘yan Najeriya ba su fuskantar yunwa da wulaƙanci irin na yanzu da Shugaba Tinubu yake gallaza masu.

“Don haka, babu wani talaka da zai damu, koda dukkanin gwamnonin jihohi 36 ne suka shiga APC, za su sha kaye tare a 2027, domin kuwa sun gaji da mulkin danniya da zalunci.

“Zaɓen 2027 zai kasance ne tsakanin talakawa a gefe ɗaya da Shugaba Tinubu tare da manyan tawagarsa ta baragurbi, masu zaluntar talakawa. Allah ya ba Najeriya nasara, Amin.” In ji Dokta Aminu Waziri.

Previous Post

GWAMNAN JIHAR NIGER YA ƘADDAMAR DA YAƘI DA TSAGERU DA ƁATAGARI

Next Post

MENE NE SO?

Related Posts

MALAM SULE LAMIDO:  Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78
Siyasa

MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

September 15, 2026
Katsina A Makon Jiya (17-23-08-2026)
Siyasa

Katsina A Makon Jiya (17-23-08-2026)

August 24, 2026
Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya
Siyasa

Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya

July 24, 2026
Next Post
MENE NE SO?

MENE NE SO?

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

An Samu Sauƙin Matsalar Tsaro: Yanzu Dukkan Kasuwanninmu Suna Ci

An Samu Sauƙin Matsalar Tsaro: Yanzu Dukkan Kasuwanninmu Suna Ci

August 12, 2026
Hotunan Mako

Hotunan Mako

May 29, 2023
Huɗubar Jumu’a A Taƙaice Daga Masallacin Dr. Yunusa Zuba- Abuja

Huɗubar Jumu’a A Taƙaice Daga Masallacin Dr. Yunusa Zuba- Abuja

August 4, 2023
Nazari Da Sharhin Littafin “Sai An Yi Da Gaske”

Nazari Da Sharhin Littafin “Sai An Yi Da Gaske”

May 21, 2025

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78
  • ADO GWANJA – Ya Samu Lafiya
  • SUNANTA UMMU-KHULSUM

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

MALAM SULE LAMIDO:  Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

September 15, 2026
ADO GWANJA – Ya Samu Lafiya

ADO GWANJA – Ya Samu Lafiya

September 13, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.