• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Monday, August 24, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Siyasa

Gwamnati Ta Kula Da Mu

Kamar Yadda Ake Kula Da Tsofaffin Shugabannin Ƙasa - In Ji A'isha Buhari

webmaster by webmaster
May 29, 2023
in Siyasa
0
Gwamnati Ta Kula Da Mu
31
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Matar Shugaban Ƙasa mai barin gado, Hajiya A’isha Muhammadu Buhari ta buƙaci gwamnatin ƙasar nan da ta yi sabon tsarin da za ta riƙa kula da rayuwar matan tsofaffin shugabannin ƙasa, kamar dai yadda take kula da su shugabannin da suka bar gadon mulki.

A’isha ta ce ya kamata a riƙa canja masu motocin shiga na alfarma, da daukar nauyin kula da lafiyarsu kuma a riƙa biyan su wasu kuɗaɗe na musamman, kamar dai yadda ake yi wa mazajensu, bayan sun bar gadon mulki.

Related posts

Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya

Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya

July 24, 2026
Zaɓen 2027: Akwai Yiwuwar Farfesa Pantami Ya Yi Nasara – Farfesa Lawanti

Zaɓen 2027: Akwai Yiwuwar Farfesa Pantami Ya Yi Nasara – Farfesa Lawanti

July 8, 2026

Uwargidan Buhari ta faɗi haka ne a yayin bikin ƙaddamar da wani littafi a Abuja, wanda Shugabar Ƙungiyar Matan Manyan Jami’an Tsaro, Misis Vickie Anwuli Irabor ta rubuta, mai taken The Journey of a Military Wife.

“Mijina ya aure ni a matsayinsa na tsohon Shugaban Ƙasa kuma ga shi nan da ‘yan kwanaki biyu zan bar gidan gwamnati, bayan mijina ya yi mulki a matsayin Shugaban Ƙasa har zango biyu.

“Don haka ya kamata gwamnati ta kula da matan tsofaffin shugabannin ƙasa, a riƙa ba mu kulawa ta musamman da ta cancance mu, ba kawai kulawar ta riƙa tsayawa ga mazajenmu ba.” In ji A’isha Buhari, a yayin jawabinta.

Sai dai kuma masu sharhi kan al’amuran siyasa suna ganin irin wannan ɗawainiya ba ta dace ba. “Idan aka yi la’akari da tattalin arziƙin ƙasa da kuma cewa matan shugabannin ba zaɓen su aka yi ba, ɗawainiyar za ta yi wa gwamnati yawa kuma hakan zai haifar da sabuwar taƙaddama a tsakanin sauran matan gwamnoni da sauran ma’aikatan gwamnati,” in ji wani da ya buƙaci a sakaya sunansa.

Previous Post

Sharhi A Kan Sharhi: Nazari da Sharhin Ayyukan Adabin Bukar Usman

Next Post

Kana Son Zaman Lafiya? Ka Bi Shawarar Sani Rogo

Related Posts

Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya
Siyasa

Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya

July 24, 2026
Zaɓen 2027: Akwai Yiwuwar Farfesa Pantami Ya Yi Nasara – Farfesa Lawanti
Siyasa

Zaɓen 2027: Akwai Yiwuwar Farfesa Pantami Ya Yi Nasara – Farfesa Lawanti

July 8, 2026
Jaafar Jaafar Ya Buɗe Idanun ‘Yan Kwankwasiyya
Siyasa

Jaafar Jaafar Ya Buɗe Idanun ‘Yan Kwankwasiyya

June 17, 2026
Next Post
Kana Son Zaman Lafiya? Ka Bi Shawarar Sani Rogo

Kana Son Zaman Lafiya? Ka Bi Shawarar Sani Rogo

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Mu Ji Tsoron Allah

Mu Ji Tsoron Allah

April 17, 2026
MALAMA UWA

MALAMA UWA

February 2, 2026
Ko Yaya Za A Fassara Wannan Kallon?

Ko Yaya Za A Fassara Wannan Kallon?

July 30, 2026
Yunƙurin ‘Yan Ba-Zata/Hausawan Bogi Na Haddasa Ruɗani A Arewa (15)

Yunƙurin ‘Yan Ba-Zata/Hausawan Bogi Na Haddasa Ruɗani A Arewa (15)

March 23, 2026

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Professor Bello Sa’idu: The Demise of Literary Icon
  • Bankwana Da Jigon Adabi: Ta’aziyyar Farfesa Bello Sa’idu
  • Musulunci Ba Addinin Tsauri Ko Sakaci Ba Ne…

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Bankwana Da Jigon Adabi: Ta’aziyyar Farfesa Bello Sa’idu

Professor Bello Sa’idu: The Demise of Literary Icon

August 23, 2026
Bankwana Da Jigon Adabi: Ta’aziyyar Farfesa Bello Sa’idu

Bankwana Da Jigon Adabi: Ta’aziyyar Farfesa Bello Sa’idu

August 22, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.