• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Saturday, June 13, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Ta'aziyya

Shekara 10 Baya: Tunawa Da Malam Suleiman Muhammad

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
June 14, 2023
in Ta'aziyya
0
Shekara 10 Baya: Tunawa Da Malam Suleiman Muhammad
35
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Daga Bashir Yahuza Malumfashi

Allahu Akbar! Allahu Akbar!! Allahu Akbar!!!

Related posts

Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un! Allah Ya Ji Ƙan Malam Lawal

Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un! Allah Ya Ji Ƙan Malam Lawal

June 10, 2026
Malumfashi An Yi Babban Rashi

Malumfashi An Yi Babban Rashi

May 11, 2026

A yau ina bibiyar shafina na Facebook, kawai sai ci karo da fuskar bawan Allah, Malam Suleiman Muhammad, wanda ya rasu shekaru 10 da suka gabata.

Kafin rasuwar shi, marigayi Suleiman ƙwararren ɗan jarida ne. Ya rasu yana kan aiki da Kamfanin Media Trust Limited Abuja, mai wallafa jaridun Daily Trust da Aminiya.

Na yi aiki da marigayi Suleiman a Media Trust. Na san shi a matsayin mutum sahihi mai matuƙar haƙuri da tawali’u. Mutum ne mai amana da gaskiya.

A matsayinsa na Manajan Edita na Media Trust Limited, marigayin bai da girman kai. Yana tarairayar ma’aikatan da ke ƙarƙashinsa cikin mutunci da mutumtawa. Idan ya ga ka aikata wani abu kan kuskure, zai yi maka gyara cikin hikima, yadda za ka fahimta.

A yayin muke tuna shi, ina roƙon ‘yan uwa da abokan arziƙi da mu saka shi cikin addu’o’inmu. Ya Allah Ka jaddada masa rahama. Amin!

Previous Post

Sanata Ahmad Babba Kaita: Ba Rabo Da Gwani Ba

Next Post

Rusau A Kano: Ja’afar-Ja’afar Ya Soki Rusa Hasumiyar Algaita

Related Posts

Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un! Allah Ya Ji Ƙan Malam Lawal
Ta'aziyya

Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un! Allah Ya Ji Ƙan Malam Lawal

June 10, 2026
Malumfashi An Yi Babban Rashi
Ta'aziyya

Malumfashi An Yi Babban Rashi

May 11, 2026
Malumfashi Mun Yi Babban Rashi
Ta'aziyya

Malumfashi Mun Yi Babban Rashi

March 26, 2026
Next Post
Rusau A Kano: Ja’afar-Ja’afar Ya Soki Rusa Hasumiyar Algaita

Rusau A Kano: Ja'afar-Ja'afar Ya Soki Rusa Hasumiyar Algaita

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Kasafin 2024 Ya Fitfita Jaddada Ajandar Sassaita Nijeriya – Idris

BADAƘALAR NAIRA MILIYAN 585: Gwamnati Ta Fara Binciken Ministar Agaji – Idris

January 8, 2024
BUNKASA TATTALIN ARZIKIN NAJERIYA: Tsakanin Dangote Da Gwamnatin Tarayya

BUNKASA TATTALIN ARZIKIN NAJERIYA: Tsakanin Dangote Da Gwamnatin Tarayya

July 31, 2024
ABIN DA YA SA AKE RAINA MAGANAR WASU “MALAMAI”

ABIN DA YA SA AKE RAINA MAGANAR WASU “MALAMAI”

July 16, 2024
TARON MALUMFASHI FACEBOOK CONNECT: YUNKURIN BUNKASA MALUMFASHI DA KEWAYE (3)

TARON MALUMFASHI FACEBOOK CONNECT: YUNKURIN BUNKASA MALUMFASHI DA KEWAYE (3)

June 22, 2025

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • BINCIKE: Zahirin Abin Da Ke Faruwa A BBC Hausa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Inna Lillahi… We Lost Gen. Rabe
  • FIFA World Cup 2026: Yau Akwai Gumurzu Tsakanin Brazil Da Morocco
  • Yau Za A Fafata Tsakanin Canada Da Bosnia-Herzegovina

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Inna Lillahi… We Lost Gen. Rabe

Inna Lillahi… We Lost Gen. Rabe

June 13, 2026
FIFA World Cup 2026: Yau Akwai Gumurzu Tsakanin Brazil Da Morocco

FIFA World Cup 2026: Yau Akwai Gumurzu Tsakanin Brazil Da Morocco

June 13, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.