• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Monday, October 12, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Gizago

Tattaunawar Ɗan Jarida Da Bazawara ‘Yar Tuwo-Tuwo

JAN HANKALI

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
June 23, 2026
in Gizago
0
Tattaunawar Ɗan Jarida Da Bazawara ‘Yar Tuwo-Tuwo

Bazawara 'Yar Tuwo-Tuwo

12
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Tattaunawar Ɗan Jarida Da Bazawara ‘Yar Tuwo-Tuwo
__________
Wannan wata tattaunawa ce tsakanin wata bazawara, wacce ta ƙi zaman aure kuma ta gudu daga ƙauyensu. Ta je ta buɗe shago a birni, tana sana’ar tuwo-tuwo. Kullum aikinta ta zuga matan aure, domin su kangare wa mazajensu na aure. Ga yadda tattaunawar ta kasance:
_____
ƊAN JARIDA:
Na ji ana ta hayya-hayya a Soshalmidiya, dangane da wani tsokaci da kika yi game da matan aure. Shin wai me kika ce?

Bazawara ‘Yar Tuwo-Tuwo

_____
BAZAWARA:
Cewa na yi maza su daina uzura wa matan aure game da girkin abinci ko kuma wanke masu sutura. Wannan aikin ba dole ba ne a sha’anin aure.
_____
ƊAN JARIDA:
Yanzu ke ba za ki iya yi wa mijinki girkin abinci ba?
_____
BAZAWARA:
Na ce maka ba dole ba ne. Idan na ga dama, zan iya girkawa. Idan ban ga dama ba, ba dole ba ne.
_____
ƊAN JARIDA:
Ba dole ne ki yi wa mijinki girki ba, to amma me ya sa kuma kika kashe aurenki, kika buɗe shagon tuwo-tuwo, kina girka wa ƙattin bariki tuwo?
_____
BAZAWARA:
(Ta harzuƙa). Ban son wulaƙanci….kana son tozarta ni ne?
_____
ƊAN JARIDA:
Babu batun wulaƙanci. Tambaya ce nake yi maki. Shin da ki zauna gidan aure, kina girka wa mijinki abinci, kina samun ladar sunnar aure, da ki kashe aure, ki fito titi, kina girka wa ƙattin banza tuwo-tuwo, wanne ya fi mutunci da albarka?
_____

Related posts

Itaciyar Isa Dika: Bishiya Mai Ɗimbin Tarihi

Itaciyar Isa Dika: Bishiya Mai Ɗimbin Tarihi

September 26, 2026
SUNANTA UMMU-KHULSUM

SUNANTA UMMU-KHULSUM

September 13, 2026

Jama’a, ku yi alƙalanci: Shin ɗan jarida ya faɗi gaskiya ko kuwa? Ku bayyana ra’ayinku a Comment Section.

__________

Previous Post

Ilimin Zamani: Babban Ƙalubale Ga Al’ummar Musulmin Arewa

Next Post

ACF Endowment Fund Sets Agenda for Transparency, Education and Empowerment in Northern Nigeria

Related Posts

Itaciyar Isa Dika: Bishiya Mai Ɗimbin Tarihi
Gizago

Itaciyar Isa Dika: Bishiya Mai Ɗimbin Tarihi

September 26, 2026
SUNANTA UMMU-KHULSUM
Gizago

SUNANTA UMMU-KHULSUM

September 13, 2026
HUJJA MAGANIN HAYANIYA – 1
Gizago

HUJJA MAGANIN HAYANIYA – 1

September 12, 2026
Next Post
ACF Endowment Fund Sets Agenda for Transparency, Education and Empowerment in Northern Nigeria

ACF Endowment Fund Sets Agenda for Transparency, Education and Empowerment in Northern Nigeria

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

AIKIN RUWA A MALUMFASHI: AN BUƘACI AL’UMMA SU BA HUKUMA HAƊIN KAI

AIKIN RUWA A MALUMFASHI: AN BUƘACI AL’UMMA SU BA HUKUMA HAƊIN KAI

June 16, 2025
Zango Local Government Enjoys First-Ever General Hospital

Zango Local Government Enjoys First-Ever General Hospital

August 7, 2026

PHOTO GALLERY: Hajia Rabi Attends UNICEF Training

October 27, 2023
Yau Maulidin Safinah Saleeth Adam

Yau Maulidin Safinah Saleeth Adam

July 7, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • NASIHARMU TA YAU (19)
  • Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Magidanci, Matarsa Da Jaririyarsu
  • Kwamishina Ɗahiru Ya Harzuƙa Maryam Jan Kunne

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

NASIHARMU TA YAU (19)

NASIHARMU TA YAU (19)

October 12, 2026
Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Magidanci, Matarsa Da Jaririyarsu

Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Magidanci, Matarsa Da Jaririyarsu

October 12, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.