• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Saturday, April 18, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Dausayin Kauna

Ko Me Ya Sa Manyan Mata Ke Auren Yara?

DAUSAYIN ƘAUNA

Sa 'adatu Saminu Kankia by Sa 'adatu Saminu Kankia
April 18, 2026
in Dausayin Kauna
0
Ko Me Ya Sa Manyan Mata Ke Auren Yara?

Auren manyan mata da matasa

4
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Ko Me Ya Sa Manyan Mata Ke Auren Yara?

__________

Related posts

Shin Wai Akwai So? (1)

Shin Wai Akwai So? (1)

June 5, 2025
MENE NE SO?

MENE NE SO?

April 27, 2025

Akwai mamaki yadda za ka ga matashi ya auri bazawarar da ta yi sa’ar mahaifiyarsa ko ma kakarsa. Shin waɗanne dalilai suke haifar da haka? Marubuciyar Hausa, Sa’adatu Saminu Kankia ta tofa albarkacin bakinta a kan wannan al’amari kuma ga abin da take cewa:

__________

Auren manyan mata da matasa

Ba kowa ke fahimtar matsalar mace bazawara ba sai wadda take cikin irin matsalar.

Su mazan da ake ganin su ne daidai da ita, ai ba auren ke kawo su ba. A cikin mutum biyar idan ta laluba, ba za ta iya samun ɗaya ƙwaƙƙwara ba, wanda ya zo da niyyar aure.

Su waɗanda ake wa kallon cewa ba su dace da ita ba, ko kuma ake wa kallon cewa yara ne, su ne masu zuwa da kyakkyawar zuciya da manufa ta alheri. Kuma da yawansu ba su iya tunkarar macen da ta girme su da wata manufa ta daban.

Don haka zaɓi uku ne ga babbar mace bazawara: Ko dai ta auri yaro a zage ta, a ce ta yi girman banza, ko kuma ta tsaya jiran babba daidai ita; waɗanda kuma su zage ta, suna raina mata hankali da yaudara kalala. Ko kuma ta ƙi yin auren, mutane su ci gaba da zaginta, suna cewa ta ƙi aure. Idan ta fita yawo, a riƙa ce mata karuwa.

Gare ku masu karatu: Ku a ganin ku, wane dalili ne ke sanya manyan mata suke auren matasa, maimakon tsofaffi, sa’anninsu? Ku bayyana ra’ayinku a Comment Section.

__________

Previous Post

Mu Ji Tsoron Allah

Related Posts

Shin Wai Akwai So? (1)
Dausayin Kauna

Shin Wai Akwai So? (1)

June 5, 2025
MENE NE SO?
Dausayin Kauna

MENE NE SO?

April 27, 2025
KANA SON FAHIMTAR MATA?
Dausayin Kauna

KANA SON FAHIMTAR MATA?

November 9, 2023

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

UAE Lifts Ban On Nigerian Travellers

UAE Lifts Ban On Nigerian Travellers

September 12, 2023
Dokta Ɗanjuma Ya Tallafa Wa Mabuƙata Da Naira Miliyan 22

Dokta Ɗanjuma Ya Tallafa Wa Mabuƙata Da Naira Miliyan 22

June 30, 2023
THE PATRIOT (A Poem)

THE PATRIOT (A Poem)

July 15, 2025
Janar M.B. Uba: Muzakkarin Da Ya Sadaukar Da Ransa Ga Najeriya

Janar M.B. Uba: Muzakkarin Da Ya Sadaukar Da Ransa Ga Najeriya

November 18, 2025

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • BINCIKE: Zahirin Abin Da Ke Faruwa A BBC Hausa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Ko Me Ya Sa Manyan Mata Ke Auren Yara?
  • Mu Ji Tsoron Allah
  • Malam Nasir El-Rufa’i Da Ƙalubalen Rayuwa

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Ko Me Ya Sa Manyan Mata Ke Auren Yara?

Ko Me Ya Sa Manyan Mata Ke Auren Yara?

April 18, 2026
Mu Ji Tsoron Allah

Mu Ji Tsoron Allah

April 17, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.