• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Tuesday, May 12, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Labarai

RAHMA ABDULMAJID: Marubutan Hausa Sun Samu Wakilci A Gwamnatin Tinubu

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
September 11, 2023
in Labarai
0
RAHMA ABDULMAJID: Marubutan Hausa Sun Samu Wakilci A Gwamnatin Tinubu

Rahma Abdulmajid

81
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

RAHMA ABDULMAJID: Marubutan Hausa Sun Samu Wakilci A Gwamnatin Tinubu

~~~~~~~
Shugaba Bola Ahmad Tinubu ya naɗa Malama Rahma Abdulmajid muƙamin Mataimakiya A Fannin Watsa Labarai

Rahma Abdulmajid tare da Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu

.

Related posts

Gobe Gwamna Dikko Raɗɗa Zai Ƙaddamar Da Ayyukan Raya Al’umma Da Muntari Sagir Ya Gina A Malumfashi

Gobe Gwamna Dikko Raɗɗa Zai Ƙaddamar Da Ayyukan Raya Al’umma Da Muntari Sagir Ya Gina A Malumfashi

April 19, 2026
Ɓatanci Ga Manzon Allah: Musulmi Sun Buƙaci Gwamnati Ta Hukunta Fasto Emmanuel Garba?

Fasto Ɗan Ƙungiyar Hausawan Bogi Da Ya Zagi Annabi Ya Ɓoye

April 15, 2026

Rahma dai tana ɗaya daga cikin manyan marubutan Hausa kuma ta yi fice wajen wayar da kan al’umma, musamman ta yi kira domin kare martabar mata.

Jim kaɗan da samun labarin naɗin nata, Marubuta, musamman na ƙasar Hausa sun yi ta taya ta murna tare da addu’o’i na musamman, saboda a ganin su, sun samu wacce za ta wakilce su a Gwamnatin Tinubu.

Aminiyarta, Jarumar Kaduna, Zainab Muhammad Ahmad, ba ta ɓata lokaci ba, ta shiga murna. Ta shiga shafinta na Facebook ta rubuta cewa:

“A sukwane na shigo Facebook saboda murnar mun samu mulki. Alhamdu lillah, ‘yar uwa Ramu Rahma Abdulmajid ta zama PA ta Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tunibu. Maji daɗin Olule ta tabbata. Allah Ya sanya alheri da albarka. Allah Ya sa a fara lafiya a gama lafiya.”

Ita kuwa marubuciya Zuwaira Dauda Kolo, dogon sharhi ta yi, tare da taya murna ga Rahma. Ga abin da ta rubuta a shafin nata na Facebook:

“Tabbas bana ana yi wa marubuta gwalagwalan muƙaman da hankali bai kai wajen ba. Jiya da yau duniyar marubuta na cike da farin ciki goma da ashirin, na yadda ake ta gwangwaje su da manyan kujerun da aka san lallai sun cancanci zama wajan. A yau ma ga dai mai girma Shugaban Ƙasa ya yi abin da ya dace wajan zaɓo Shugaba Rahma Abdulmajid da ɗora ta inda ta dace.

Shugaba dai ta ko’ina ba ta taushe hannunta, don haka ku shirya ganin canji…

Ina taya ki murna Shugaba Rahama Abdulmajid. Tabbas mace mutum ce, Allah Ya ba ki ikon sauke nauyin da aka ɗora maki, Ya sa a fara lafiya, a gama lafiya.”
~~~~~~~

 

 

 

 

 

 

Previous Post

Maiwada Dammallam Greets Governor Radda at 54

Next Post

Nasarar Shari’ar Zaɓe: Ya Kamata Mu Mara Wa Shugaba Tinubu Baya – Janar Buratai

Related Posts

Gobe Gwamna Dikko Raɗɗa Zai Ƙaddamar Da Ayyukan Raya Al’umma Da Muntari Sagir Ya Gina A Malumfashi
Labarai

Gobe Gwamna Dikko Raɗɗa Zai Ƙaddamar Da Ayyukan Raya Al’umma Da Muntari Sagir Ya Gina A Malumfashi

April 19, 2026
Ɓatanci Ga Manzon Allah: Musulmi Sun Buƙaci Gwamnati Ta Hukunta Fasto Emmanuel Garba?
Labarai

Fasto Ɗan Ƙungiyar Hausawan Bogi Da Ya Zagi Annabi Ya Ɓoye

April 15, 2026
Sheikh Mutawakkil Mustapha Ya Zama Alƙalin Kotun Shari’a ta Ɗaukaka Ƙara ta Jihar Katsina
Labarai

Sheikh Mutawakkil Mustapha Ya Zama Alƙalin Kotun Shari’a ta Ɗaukaka Ƙara ta Jihar Katsina

February 13, 2026
Next Post
Nasarar Shari’ar Zaɓe: Ya Kamata Mu Mara Wa Shugaba Tinubu Baya – Janar Buratai

Nasarar Shari'ar Zaɓe: Ya Kamata Mu Mara Wa Shugaba Tinubu Baya - Janar Buratai

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

RAMADAN KARIM: 02-1447

RAMADAN KARIM: 02-1447

February 19, 2026
HADIZA/SANI: Celebrating 32 Years’ Love and Care

HADIZA/SANI: Celebrating 32 Years’ Love and Care

September 24, 2023
RAMADAN KARIM: 12-1447

RAMADAN KARIM: 12-1447

March 1, 2026
Dokta T.S SAULAWA: Hadimin Al’umma A Koyaushe

Dokta T.S SAULAWA: Hadimin Al’umma A Koyaushe

December 13, 2025

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • BINCIKE: Zahirin Abin Da Ke Faruwa A BBC Hausa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Exposing Plans of Fake Hausa Activists & Ba-Zata Mischief Mongers to Cause Confusion and Discord in Northern Nigeria (12)
  • Malumfashi An Yi Babban Rashi
  • Asibitoci A Najeriya Ba Su Da Bambanci Da Turakun Dabbobi

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Exposing Plans of Fake Hausa Activists & Ba-Zata Mischief Mongers to Cause Confusion and Discord in Northern Nigeria (12)

Exposing Plans of Fake Hausa Activists & Ba-Zata Mischief Mongers to Cause Confusion and Discord in Northern Nigeria (12)

May 12, 2026
Malumfashi An Yi Babban Rashi

Malumfashi An Yi Babban Rashi

May 11, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.