• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Friday, April 17, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Dausayin Kauna

Ɓarawo Ya Sakar Masa Mata

Idan Kai Ne Yaya Za Ka Yi?

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
June 7, 2023
in Dausayin Kauna
0
Ɓarawo Ya Sakar Masa Mata

Wannan hoton kwalliya ne kawai

37
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Daga Auwalu Ɗanlarabawa

Wani magidanci ne bayan ya dawo gida daga wurin aiki, sai ya samu matarsa tana kuka, ga ‘yan uwanta suna taya ta haɗa kaya.

Related posts

Shin Wai Akwai So? (1)

Shin Wai Akwai So? (1)

June 5, 2025
MENE NE SO?

MENE NE SO?

April 27, 2025

Cikin mamaki da kaɗuwa ya ce masu “lafiya?” Suka yi masa banza, ba su kula shi ba.

Bayan ya yi musu magiya, sai yayarta ta ce masa: “Ya za ka raina mana wayo, ka rubuto saƙon kar ta kwana, ka ce ka sake ta, ba ka son ka dawo ka gan ta a gidanka, kuma ka zo kana tambayar mu abin da ya faru?”

Shi kuwa sai ya rantse masu da cewa “wallahi tun safe aka sace wayata, ba ni na turo wannan saƙon ba.”

Ya karɓi wayar ƙanwarta ya kirawo wayar. Ya yi dace kuwa aka ɗauka. Ya ce, “Malam, wallahi ba sacen wayar da ka yi ne matsalata ba, amma laifin me matata ta yi ka sake ta?”

Ɓarawo ya ce, “tun da na sace wayar matarka take ta turo maka saƙo, tana cewa “Ka kira ni, ko ba za ka kira ba? Ina kuɗin cefane, ba ka bar mana abin da za mu ci ba… An koro yara daga makaranta, ka zo ka biya kuɗin makaranta… Me ya sa ba za ka ba ni amsa ba, wai da wa kake tare ne? Magana fa nake maka…”

Ɓarawo ya ci gaba da cewa: “Da na ga irin wahalar da kake ciki, ga musifar matarka, shi ne na sauƙaƙa maka ta hanyar sakar maka ita, ko ka huta.”

Tambaya:

Wai shin idan kai ne mijinta, wane mataki za ka ɗauka? Za ka jaddada sakin nata ko kuwa za ka haƙura da lalurarta, ka ci gaba da zaman aure da ita?

Previous Post

A Daina Rufa-Rafa Ga Matsalar Ruwa A Sakkwato

Next Post

Rushe-Rushe A Kano Babu Kangado

Related Posts

Shin Wai Akwai So? (1)
Dausayin Kauna

Shin Wai Akwai So? (1)

June 5, 2025
MENE NE SO?
Dausayin Kauna

MENE NE SO?

April 27, 2025
KANA SON FAHIMTAR MATA?
Dausayin Kauna

KANA SON FAHIMTAR MATA?

November 9, 2023
Next Post
Rushe-Rushe A Kano Babu Kangado

Rushe-Rushe A Kano Babu Kangado

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Komawar Kwankwaso Zuwa APC: Gaba Kura Baya Sayaki

Abubuwan Da Za Su Iya Faruwa Idan Kwankwaso Ya Koma APC

September 28, 2025
General Buratai Wears New Status As Patron of Institute of Security…

General Buratai Wears New Status As Patron of Institute of Security…

November 24, 2024
Yadda Za A Magance Matsalolin Tsaro A Najeriya – Sanata Ndume

Yadda Za A Magance Matsalolin Tsaro A Najeriya – Sanata Ndume

April 8, 2026
GASAR ƘIRƘIRA: Pharmacist Isa Ya Ci Kyautar Naira Miliyan 10

GASAR ƘIRƘIRA: Pharmacist Isa Ya Ci Kyautar Naira Miliyan 10 Daga Pharm Musa A. Bello

October 29, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • BINCIKE: Zahirin Abin Da Ke Faruwa A BBC Hausa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Mu Ji Tsoron Allah
  • Malam Nasir El-Rufa’i Da Ƙalubalen Rayuwa
  • Fasto Ɗan Ƙungiyar Hausawan Bogi Da Ya Zagi Annabi Ya Ɓoye

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Mu Ji Tsoron Allah

Mu Ji Tsoron Allah

April 17, 2026
Malam Nasir El-Rufa’i Da Ƙalubalen Rayuwa

Malam Nasir El-Rufa’i Da Ƙalubalen Rayuwa

April 16, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.