• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Saturday, August 8, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Gizago

TSOKACINMU NA YAU (05)

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
March 5, 2025
in Gizago
0
TSOKACINMU NA YAU (05)

Tsokacinmu Na Yau (05)

13
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

TSOKACINMU NA YAU (05)

Yau Laraba, 05-Ramadan-1446, Hijirar Manzon Allah (saw), wacce ta yi daidai da 05-Maris-2025, Miladiyya.

Related posts

Tsakanin Rarara Da Pantami: Yayin Da Maroƙi Ya Zaci Shi Wani Ƙusa Ne…

August 2, 2026
Ko Yaya Za A Fassara Wannan Kallon?

Ko Yaya Za A Fassara Wannan Kallon?

July 30, 2026

Ga tsokacinmu na yau:

“Ya ku ‘yan uwa, ku zo mu fahimci illar da take tattare da ‘FUHI.’ Fushi wani ƙasurgumin dafi ne mai matuƙar haɗari a rayuwar mutum. Babu wani alheri da ke tattare da fushi.

Don haka, a duk lokacin da fushi ya taso mana, mu daure mu yaƙe shi da dukkan ƙarfinmu. Kamar yadda Manzon Allah (saw) ya koyar da mu, a lokacin fushi, idan a tsaye muke, mu zauna kuma mu yi shiru. Mu ɗebi ruwa mu yi alwala.

A lokacin fushi, kada mu sake mu zartar da wani al’amari, mu bari sai mun huce, mun natsu; domin kuwa shi fushi, linzami ne na Shaiɗan. Mu koyi rike shi, domin kar ya kai mu zuwa fagen halaka.

Ɗan uwa, ‘yar uwa – kada mu yi fushi!”

Allah sa mu dace, Amin.

Mu wuni lafiya.

Naku,

Bashir Yahuza Malumfashi,

Editan Mujallar Taskar Gizago.

Previous Post

Ƙungiyar CAN Ki Daina Yi Wa Musulmi Kutse – YUSUF Dingyaɗi

Next Post

Intelligence and Collaboration: Key to Defeating Insurgency in Nigeria – General Buratai

Related Posts

Tsakanin Rarara Da Pantami: Yayin Da Maroƙi Ya Zaci Shi Wani Ƙusa Ne…

August 2, 2026
Ko Yaya Za A Fassara Wannan Kallon?
Gizago

Ko Yaya Za A Fassara Wannan Kallon?

July 30, 2026
Saƙon Godiya Da Bangajiya
Gizago

Saƙon Godiya Da Bangajiya

July 22, 2026
Next Post
Intelligence and Collaboration: Key to Defeating Insurgency in Nigeria – General Buratai

Intelligence and Collaboration: Key to Defeating Insurgency in Nigeria - General Buratai

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

KADA Honours Ambassador A. Y Shehu with Excellent Award

KADA Honours Ambassador A. Y Shehu with Excellent Award

September 1, 2024
ALLAH JI ƘAN INJINIYA TUKUR

ALLAH JI ƘAN INJINIYA TUKUR

February 27, 2026
Ba Mu Goyon Bayan Juyin Mulki Kuma Ba Ma Goyon Bayan Yaƙi Da Niger

Ba Mu Goyon Bayan Juyin Mulki Kuma Ba Ma Goyon Bayan Yaƙi Da Niger

August 5, 2023
RAMADAN KARIM: 09-1447

RAMADAN KARIM: 09-1447

February 26, 2026

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Hukuma Ta Kafa Sabbin Sassa Domin Bunƙasa Al’umma A Jihar Katsina
  • Garin Zango Ya Samu Babban Asibiti na Farko A Tarihi
  • Zango Local Government Enjoys First-Ever General Hospital

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Hukuma Ta Kafa Sabbin Sassa Domin Bunƙasa Al’umma A Jihar Katsina

Hukuma Ta Kafa Sabbin Sassa Domin Bunƙasa Al’umma A Jihar Katsina

August 8, 2026
Garin Zango Ya Samu Babban Asibiti na Farko A Tarihi

Garin Zango Ya Samu Babban Asibiti na Farko A Tarihi

August 7, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.