• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Wednesday, September 23, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Adabi

Yau Take Juma’a: Allah Ka Albarkace Mu

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
December 5, 2025
in Adabi
0
Yau Take Juma’a: Allah Ka Albarkace Mu

Ya Allah ka sa mu cika da imani!

28
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Yau Take Juma’a: Allah Ka Albarkace Mu

Daga Bashir Yahuza Malumfashi

Related posts

ALLAH TSIN€ WA MAƘIYA MANZO (SAW)

ALLAH TSIN€ WA MAƘIYA MANZO (SAW)

September 12, 2026
Shugaba Tinubu, Manyan Sojoji, Mutallab, Mangal, Sarki Sanusi II Za Su Halarci Ƙaddamar Da Littafin Janar Buratai

Shugaba Tinubu, Manyan Sojoji, Mutallab, Mangal, Sarki Sanusi II Za Su Halarci Ƙaddamar Da Littafin Janar Buratai

September 10, 2026
Ya Allah ka sa mu cika da imani!


                            •••••••
Allah cikin ikonsa dawwamamme, ya ƙadarta yau ma mun wayi gari Juma’a, cikin ƙoshin lafiya da karsashi. Wannan na nuna mana cewa muna da tabbacin shuɗewar lokaci – daƙika zuwa minti zuwa awa zuwa kwana zuwa mako zuwa wata, daga nan har zuwa shekara.

Da sannu kuma wata rana sai labari, zamaninmu ya shuɗe, sai kuma wasu ba mu ba; kamar dai yadda wasu suka wanzu, suka shuɗe tun kafin zuwanmu.

Ya Allah, yadda muka ga wannan rana ta Juma’a, ka sanya mana albarka a cikinta da bayanta. Ka azurta mu da arzikinka a cikinta da bayanta. Ka rufa mana asiri a dukkan rayuwarmu. Idan lokacinmu ya cika, ya Allah ka azurta mu da cikawa da ingantaccen imani.

Ya Allah, kamar yadda ka yi alƙawarin bai wa manzonka, badadinka, Muhammadu (saw) ceto, mun yi imanin alƙawarinka tabbas ne, ba ya tashi. Ya Allah ka sanya mu cikin cetonsa a ranar ƙiyama. Amin-summa-Amin!
_______________

Previous Post

NANA Rahma Abdulmajid Ta Bankaɗo Sharrin Hausawan Bogi

Next Post

Dalilan Da Suka Sanya Na Rubuta Littafin Tarihin Maitatsine

Related Posts

ALLAH TSIN€ WA MAƘIYA MANZO (SAW)
Adabi

ALLAH TSIN€ WA MAƘIYA MANZO (SAW)

September 12, 2026
Shugaba Tinubu, Manyan Sojoji, Mutallab, Mangal, Sarki Sanusi II Za Su Halarci Ƙaddamar Da Littafin Janar Buratai
Adabi

Shugaba Tinubu, Manyan Sojoji, Mutallab, Mangal, Sarki Sanusi II Za Su Halarci Ƙaddamar Da Littafin Janar Buratai

September 10, 2026
Alhaji Sule Lamido: Jagoran Talakawa Na Haƙiƙa
Adabi

Alhaji Sule Lamido: Jagoran Talakawa Na Haƙiƙa

August 29, 2026
Next Post
Dalilan Da Suka Sanya Na Rubuta Littafin Tarihin Maitatsine

Dalilan Da Suka Sanya Na Rubuta Littafin Tarihin Maitatsine

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Justice For Walida: A Call on Jigawa State Government to Take Urgent Action and Secure the Release of Walida Abdulhadi

Justice For Walida: A Call on Jigawa State Government to Take Urgent Action and Secure the Release of Walida Abdulhadi

February 24, 2026
TASKAR GIZAGO Adds category

TASKAR GIZAGO Adds category

September 8, 2023
Tinubu Ya Ƙwace Muƙamin Minista Daga Maryam Shatty

Tinubu Ya Ƙwace Muƙamin Minista Daga Maryam Shatty

August 4, 2023
Ƙuncin Rayuwa: Matasa Ku Tashi Ku Nemi Ilimi Da Sana’a – In Ji MAK

Ƙuncin Rayuwa: Matasa Ku Tashi Ku Nemi Ilimi Da Sana’a – In Ji MAK

August 15, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso
  • JAGORA: Leader of the Masses
  • MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

September 20, 2026
JAGORA: Leader of the Masses

JAGORA: Leader of the Masses

September 17, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.