• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Sunday, May 31, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Babban Labari

Ɗaliban Kebbi Sun Shaƙi Iskar ‘Yanci

BABBAN LABARI

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
November 25, 2025
in Babban Labari
0
Ɗaliban Kebbi Sun Shaƙi Iskar ‘Yanci

Ɗaliban da aka ceto daga hannun ɓarayin daji

18
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Ɗaliban Kebbi Sun Shaƙi Iskar ‘Yanci

Daga Bashir Yahuza Malumfashi

Related posts

Ta Banka Wa Mijinta, Kishiyarta Da Yara Wuta A Kano

Ta Banka Wa Mijinta, Kishiyarta Da Yara Wuta A Kano

May 13, 2026
Asibitoci A Najeriya Ba Su Da Bambanci Da Turakun Dabbobi

Asibitoci A Najeriya Ba Su Da Bambanci Da Turakun Dabbobi

May 9, 2026
Ɗaliban da aka ceto daga hannun ɓarayin daji


                          __________
Ɗaliban nan da aka sace a makon jiya, na makarantar Government Girls Comprehensive Senior Secondary School (GGCSS) Maga, a Ƙaramar Hukumar Danko/Wasagu ta Jihar Kebbi, sun samu ‘yancinsu a yau Talata, ta hanyar amfani da tattaunawa da tsakanin jami’an Gwamnatin Tarayya da kuma ɓarayin da suka sace su.

Kafar watsa labarai ta PRNigeria ta ruwaito cewa sakin dukkan ɗaliban da aka yi garkuwa da su, ya samu ne ta hanyar haɗin gwiwa tsakanin jami’an Ofishin Mai Bai wa Shugaban Ƙasa Shawara kan Tsaro (ONSA) da kuma Hukumar Tsaro ta DSS, waɗanda suka jagoranci sasanci da mutanen da suka yi garkuwa da su.

Amfani da dabarar sulhu, wadda galibi ta ƙunshi tattaunawa da yarjejeniya, maimakon amfani da ƙarfin soja, tana nuna sabon salo da gwamnati ke bi wajen magance matsalar garkuwa da mutane da ta addabi Arewacin Najeriya.

Sace ɗaliban, wanda ya biyo bayan makamantan lamarin da suka faru a wannan yanki, ya haifar da damuwa mai yawa a faɗin ƙasa, inda har sai da Babban Hafsan Soja ya ba da umarni na musamman ga dakarun ƙasa, da su ƙara ƙaimi wajen bincike da ceto. Sakin ɗaliban ya kasance babban abin farin ciki ga iyalansu da al’umma baki ɗaya.
_______________

Previous Post

Dharmendra: Ta’aziyyar Bankwana Da Mashahurin Afto

Next Post

Matsalar Tsaro A Najeriya: Madalla Da Majalisar Dokokin Amurka

Related Posts

Ta Banka Wa Mijinta, Kishiyarta Da Yara Wuta A Kano
Babban Labari

Ta Banka Wa Mijinta, Kishiyarta Da Yara Wuta A Kano

May 13, 2026
Asibitoci A Najeriya Ba Su Da Bambanci Da Turakun Dabbobi
Babban Labari

Asibitoci A Najeriya Ba Su Da Bambanci Da Turakun Dabbobi

May 9, 2026
Yan ta’addan Daji Kafirai Ne  – Sarkin Musulmi
Babban Labari

Yan ta’addan Daji Kafirai Ne – Sarkin Musulmi

May 8, 2026
Next Post
Matsalar Tsaro A Najeriya: Madalla Da Majalisar Dokokin Amurka

Matsalar Tsaro A Najeriya: Madalla Da Majalisar Dokokin Amurka

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

TARON MALUMFASHI FACEBOOK CONNECT: YUNKURIN BUNKASA MALUMFASHI DA KEWAYE (8)

TARON MALUMFASHI FACEBOOK CONNECT: YUNKURIN BUNKASA MALUMFASHI DA KEWAYE (8)

October 13, 2025
RAMADAN KARIM: 17-1447

RAMADAN KARIM: 17-1447

March 6, 2026
Musulmin Kudancin Najeriya Sun Jaddada Mubaya’a Ga Sarkin Musulmi

Musulmin Kudancin Najeriya Sun Jaddada Mubaya’a Ga Sarkin Musulmi

February 13, 2026
Taya Murna Ga Injiniya Muntari Sagir

Taya Murna Ga Injiniya Muntari Sagir

October 24, 2025

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • BINCIKE: Zahirin Abin Da Ke Faruwa A BBC Hausa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • POSITIVE COMRADE
  • BUKAR USMAN: The Human Library
  • Sule Lamido’s Theme of Authenticity

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

POSITIVE COMRADE

POSITIVE COMRADE

May 20, 2026
BUKAR USMAN: The Human Library

BUKAR USMAN: The Human Library

May 19, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.