• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Saturday, June 27, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Adabi

RANAR MARUBUTAN HAUSA TA DUNIYA: BANA A JIGAYA ZA A YI GANGAMI

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
September 25, 2025
in Adabi
0
RANAR MARUBUTAN HAUSA TA DUNIYA: BANA A JIGAYA ZA A YI GANGAMI

Bikin Ranar Marubutan Hausa Ta Duniya 2025

35
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

RANAR MARUBUTAN HAUSA TA DUNIYA: BANA A JIGAYA ZA A YI GANGAMI

Bikin Ranar Marubutan Hausa Ta Duniya 2025


                            •••••••
Shirye-shirye sun kankama na gudanar da Bikin Ranar Marubuta Hausa ta Duniya a wannan shekara 2025 karo na uku a Dutse, Babban Birnin Jihar Jigawa. Taron zai gudana a ƙarƙashin taken: “Marubuta a Karni na 21: Kalubalen Tsaro da Tattalin Arziki.”

Related posts

Maryam ‘Yar Aljanna (2)

Maryam ‘Yar Aljanna (2)

June 22, 2026
Dakta Bukar Usman Zai Gabatar Da Sharhin Littafin Tarihin Al’ummar Lassa

Dakta Bukar Usman Zai Gabatar Da Sharhin Littafin Tarihin Al’ummar Lassa

June 21, 2026

Taron na bana zai kasance wata babbar dama ga marubuta daga sassan duniya daban-daban, domin tattauna rawar da adabin Hausa ke takawa wajen fuskantar manyan ƙalubale na tsaro da tattalin arziki da ke addabar ƙasashe da al’ummomi. Kuma zai ƙarfafa haɗin guiwa tsakanin marubuta da gwamnati, da ƙungiyoyi wajen samar da mafita ga matsalolin tsaro da tattalin arziƙi. Zai bai wa marubuta, musamman matasa, damar musayar ilimi da dabaru na amfani da rubutu a matsayin makamin ci gaban ƙasa. Zai taimaka wajen ɗaukaka harshen Hausa da al’adunsa a idon duniya.

Bashir zai halarta, in sha Allah.

Domin tabbatar da tasirin taron, an gayyato ƙwararru daga fannoni daban-daban musamman fasahar zamani (AI), tsaro da tattalin arziki domin gabatar da bita; wanda zai taimaka wajen samar da sabbin ilimi da fahimta ga marubuta kan yadda za su yi amfani da AI wajen rubuce-rubuce da faɗakarwa.
Sannan za a wayar da kan marubuta kan tasirin tsaro da yadda za su bayar da gudummawa wajen gina zaman lafiya.

Koyar da marubuta dabarun tattalin arziki da dogaro da kai domin su zama ginshiƙan ci gaban ƙasa na daga cikin abin da taron na bana zai maida hankali.
Kamar yadda aka sani ne marubuta tun tarihi suna taka muhimmiyar rawa wajen gina al’umma. Misalai a Afirka ta Kudu, rubuce-rubucen marubuta sun taimaka wajen wayar da kai kan ’yanci da adalci. A Indiya, marubuta irin su Tagore sun yi tasiri wajen tabbatar da ’yancin kai. A Najeriya kuma, marubuta a shekarun baya sun kasance muryar jama’a wajen ilmantarwa da nishaɗantarwa da faɗakarwa.

Kwamitin shirya taron yana kira ga gwamnati a matakai daban-daban da hukumomi da ƙungiyoyin sa-kai (NGOs) da kamfanoni da su mara wa taron baya domin nasararsa. Nasarar taron ba wai ta marubuta kaɗai ba ce, nasara ce ta al’umma baki ɗaya.

Ranar Marubuta Hausa ta Duniya a Dutse za ta kasance tarihi wajen ƙara ɗaukaka harshen Hausa da kuma tabbatar da cewa marubuta suna daga cikin ginshiƙan magance matsalolin tsaro da tattalin arziki.
_______________

Previous Post

BAKIN JAƁA (5)

Next Post

Ƙungiyar VDM: Kishin Ƙasa Ko Wuce Makaɗi Da Rawa?

Related Posts

Maryam ‘Yar Aljanna (2)
Adabi

Maryam ‘Yar Aljanna (2)

June 22, 2026
Dakta Bukar Usman Zai Gabatar Da Sharhin Littafin Tarihin Al’ummar Lassa
Adabi

Dakta Bukar Usman Zai Gabatar Da Sharhin Littafin Tarihin Al’ummar Lassa

June 21, 2026
Maryam ‘Yar Aljanna
Adabi

Maryam ‘Yar Aljanna

June 20, 2026
Next Post
Ƙungiyar VDM: Kishin Ƙasa Ko Wuce Makaɗi Da Rawa?

Ƙungiyar VDM: Kishin Ƙasa Ko Wuce Makaɗi Da Rawa?

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Zaɓen gwamna: Mutum 2,318,919 za su yi zaɓe a Imo, 1,833,160 a Kogi, 1,017,613 a Bayelsa, inji INEC

INEC Ta Nesanta Kanta Daga Zargin Baddala Ƙuri’un Zaɓen Gwamnan Kogi

November 15, 2023
Alhaji Shehu Musa Ɗankano: Maraba Da Sabon Wazirin Galadiman Katsina

Alhaji Shehu Musa Ɗankano: Maraba Da Sabon Wazirin Galadiman Katsina

October 22, 2025
Sharhin Littafin Faɗakarwa Dangane Da lllar Miyagun Ƙwayoyi

Sharhin Littafin Faɗakarwa Dangane Da lllar Miyagun Ƙwayoyi

December 24, 2024
PATRIOTISM: Why Igbo People Should Support Nigeria

PATRIOTISM: Why Igbo People Should Support Nigeria

June 2, 2024

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • BINCIKE: Zahirin Abin Da Ke Faruwa A BBC Hausa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Asusun Tallafi na ACF Ya Tsara Sabuwar Hanyar Bunƙasa Ilimi da Ƙarfafa Al’ummar Arewa
  • ACF Endowment Fund Sets Agenda for Transparency, Education and Empowerment in Northern Nigeria
  • Tattaunawar Ɗan Jarida Da Bazawara ‘Yar Tuwo-Tuwo

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

ACF Endowment Fund Sets Agenda for Transparency, Education and Empowerment in Northern Nigeria

Asusun Tallafi na ACF Ya Tsara Sabuwar Hanyar Bunƙasa Ilimi da Ƙarfafa Al’ummar Arewa

June 25, 2026
ACF Endowment Fund Sets Agenda for Transparency, Education and Empowerment in Northern Nigeria

ACF Endowment Fund Sets Agenda for Transparency, Education and Empowerment in Northern Nigeria

June 24, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.