• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Sunday, October 11, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Gizago

Ƙungiyar VDM: Kishin Ƙasa Ko Wuce Makaɗi Da Rawa?

TSOKACI

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
September 26, 2025
in Gizago
0
Ƙungiyar VDM: Kishin Ƙasa Ko Wuce Makaɗi Da Rawa?

Very Dark Man, cikin ɗamara

43
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Ƙungiyar VDM: Kishin Ƙasa Ko Wuce Makaɗi Da Rawa?

Very Dark Man, cikin ɗamara

                            •••••••
A shekaranjiya ne wani hoton Very Dark Man cikin shigar ɗamara irin ta jami’an tsaro ya karaɗe Soshalmidiya. A tare da hoton, wanda na bidiyo ne, an ji shi yana bayyana wasu ƙudurce-ƙudurce na aiwatar da wasu aikace-aikace a faɗin ƙasa.

Related posts

Itaciyar Isa Dika: Bishiya Mai Ɗimbin Tarihi

Itaciyar Isa Dika: Bishiya Mai Ɗimbin Tarihi

September 26, 2026
SUNANTA UMMU-KHULSUM

SUNANTA UMMU-KHULSUM

September 13, 2026

A yayin da yake magana cikin yanayi irin na shugabanni, VDM ya yi kira ga mabiyansa na gaskiya, da aka fi sani da “Ratels” da su shiga wani gagarumin aikin tsaftace muhalli a duk faɗin jihohi 36 na Najeriya, wanda zai fara daga ranar 29 ga Nuwamba, 2025.

A cewarsa, wannan shiri yana da nufin inganta kishin ƙasa, ƙarfafa aikin hidima ga al’umma, tare da samar da muhalli mai tsafta da lafiya ga ‘yan Najeriya.

Ya jaddada cewa wannan aiki na hidima ne na sa kai, inda ya roƙi matasa, ‘yan kasuwa mata da shugabannin al’umma da su haɗa hannu wajen share tituna, gyara magudanun ruwa da kuma zubar da shara ta hanyar da ta dace.

Abin tambaya a nan shi ne, shin me za a kira wannan yunƙuri nasa? Kishin ƙasa ne da nufin kawo gyara ko kuwa wani shiri ne na kafa wata ƙungiya da za ta yi kafaɗa da kafaɗa da gwamnati?

Wasu rahotanni sun bayyana cewa jami’an tsaro sun kama shi a gidansa da ke Abuja. Wataƙila za su bincika ainihin manufarsa ta ɓullo da wannan tsari.
_______________

Previous Post

RANAR MARUBUTAN HAUSA TA DUNIYA: BANA A JIGAYA ZA A YI GANGAMI

Next Post

Governor Radda Builds Nigeria’s Largest Motor Park

Related Posts

Itaciyar Isa Dika: Bishiya Mai Ɗimbin Tarihi
Gizago

Itaciyar Isa Dika: Bishiya Mai Ɗimbin Tarihi

September 26, 2026
SUNANTA UMMU-KHULSUM
Gizago

SUNANTA UMMU-KHULSUM

September 13, 2026
HUJJA MAGANIN HAYANIYA – 1
Gizago

HUJJA MAGANIN HAYANIYA – 1

September 12, 2026
Next Post
Governor Radda Builds Nigeria’s Largest Motor Park

Governor Radda Builds Nigeria’s Largest Motor Park

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

An Samu Gawar Jami’in Kwastam A Ɗakin Otel Da Mata Uku A Katsina

October 16, 2025
SASSANYAN AMINCI (6)

SASSANYAN AMINCI (6)

September 13, 2025
An Kammala Jana’izar Shugaba Buhari Cikin Jimami Da Alhini

An Kammala Jana’izar Shugaba Buhari Cikin Jimami Da Alhini

July 16, 2025
BIU: Ziyarar Babban Birni A Kan Tsauni (4)

BIU: Ziyarar Babban Birni A Kan Tsauni (4)

January 14, 2024

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Kwamishina Ɗahiru Ya Harzuƙa Maryam Jan Kunne
  • NASIHARMU TA YAU (18)
  • Rikici Ya Kacame Tsakanin Moofy Da Tage A Kan Pantami

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Kwamishina Ɗahiru Ya Harzuƙa Maryam Jan Kunne

Kwamishina Ɗahiru Ya Harzuƙa Maryam Jan Kunne

October 11, 2026
NASIHARMU TA YAU (18)

NASIHARMU TA YAU (18)

October 11, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.