• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Tuesday, May 26, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Ta'aziyya

ALLAH YA JI ƘAN ASP ALHAJI ƊAHIRU

TA'AZIYYA

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
September 24, 2025
in Ta'aziyya
0
ALLAH YA JI ƘAN ASP ALHAJI ƊAHIRU

Marigayi ASP Alhaji Ɗahiru

109
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

ALLAH YA JI ƘAN ASP ALHAJI ƊAHIRU

Marigayi ASP Alhaji Ɗahiru

 

Related posts

Malumfashi An Yi Babban Rashi

Malumfashi An Yi Babban Rashi

May 11, 2026
Malumfashi Mun Yi Babban Rashi

Malumfashi Mun Yi Babban Rashi

March 26, 2026

                     _______________

Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un!
A jiya Talata, 01-04-1447 (Hijiriyya), 23-09-2025 (Miladiyya) al’umma suka taru suka yi wa jami’in ɗan sanda, marigayi ASP Alhaji Ɗahiru Sallar Jana’iza (Gaib), alhali gawarsa na can tare da azzaluman da suka zalunce shi.

Shi dai wannan bawan Allah, ibtila’in ‘yan bindiga ne ya hau kansa, inda ba tare da ya san hawa ba balle sauka, suka kama shi, suka tafi da shi inda suka ga dama. Ya kwashe tsawon sama da makwanni bakwai, ba tare da sun sako shi ba.

Tun da farko, azzaluman sun rutsa da marigayin ne a gonarsa da ke Marabar Dayawa, suka kama shi, suka tafi da shi, kamar yadda suka saba yi a yankin Malumfashi, Ƙanƙara, Bakori, Funtuwa da sauransu. Ba shi kaɗai ba, kamar yadda rahotanni suka tabbatar, sai da suka fara halaka mai kula masa da gonarsa.

A tsawon zamansa a wurinsa, kafin su halaka shi, sun nemi kuɗin fansa daga iyalansa, amma ba a kai ga cin ma matsaya ba, labari ya tabbatar da cewa sun gama da shi kuma babu batun samun gawarsa.

Marigayi Ɗahiru dai ya samu shaida ta ƙwarai. Waɗanda suka san shi kuma suka yi mu’amala da shi, sun tabbatar da cewa shi mutum ne sahihi, wanda babu ruwansa da shiga sabgar da ba tasa ba. An shaidi cewa shi mutum ne mai nagarta.

Muna roƙon Allah ya ji ƙan shi da rahama. Allah ya saka masa bisa wannan zalunci da suka yi masa.
_______________

Previous Post

KWANKWASO BAI CIKIN WAƊANDA SUKA KAFA APC

Next Post

BAKIN JAƁA (5)

Related Posts

Malumfashi An Yi Babban Rashi
Ta'aziyya

Malumfashi An Yi Babban Rashi

May 11, 2026
Malumfashi Mun Yi Babban Rashi
Ta'aziyya

Malumfashi Mun Yi Babban Rashi

March 26, 2026
RAMADAN KARIM: 16-1447
Ta'aziyya

Injiniya Tukur Hassan Tingilin (1978-2026)

March 5, 2026
Next Post
BAKIN JAƁA (5)

BAKIN JAƁA (5)

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Zuwa Ga Gwamna Abba Kabir Yusif

Zuwa Ga Gwamna Abba Kabir Yusif

August 9, 2024
FITILAR MATASA – Zannan Galadima (2)

FITILAR MATASA – Zannan Galadima (2)

February 25, 2026
COMMENDATION: Essence of Loyalty to a Principal

COMMENDATION: Essence of Loyalty to a Principal

August 20, 2025
TSOKACINMU NA YAU (05)

TSOKACINMU NA YAU (05)

March 5, 2025

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • BINCIKE: Zahirin Abin Da Ke Faruwa A BBC Hausa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • POSITIVE COMRADE
  • BUKAR USMAN: The Human Library
  • Sule Lamido’s Theme of Authenticity

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

POSITIVE COMRADE

POSITIVE COMRADE

May 20, 2026
BUKAR USMAN: The Human Library

BUKAR USMAN: The Human Library

May 19, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.