• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Monday, May 25, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Gizago

BATUN SASANCI DA ‘YAN BINDIGA A JIHAR KATSINA

TSOKACI

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
September 15, 2025
in Gizago
0
BATUN SASANCI DA ‘YAN BINDIGA A JIHAR KATSINA

Batun Sasanci da 'Yan Bindiga A Jihar Katsina

144
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

BATUN SASANCI DA ‘YAN BINDIGA A JIHAR KATSINA

Daga Bashir Yahuza Malumfashi

Related posts

Rantsuwa Da Ƙur’ani: Martani Ga Shugaban Hausawan Bogi

Rantsuwa Da Ƙur’ani: Martani Ga Shugaban Hausawan Bogi

April 20, 2026
Malam Nasir El-Rufa’i Da Ƙalubalen Rayuwa

Malam Nasir El-Rufa’i Da Ƙalubalen Rayuwa

April 16, 2026
Batun Sasanci da ‘Yan Bindiga A Jihar Katsina

 

                        __________
Allah da ikonsa, mun shiga sabon yanayi, inda Gwamnatin Jihar Katsina ta amince kuma take ƙulla sasanci da ‘yan bindigan da suka daɗe suna zaluntar al’umma.

Tun daga fara wannan ibtila’i na ‘yan bindiga, babu wani da zai iya lissafta iya ƙimar asarar da al’umma suka yi. Lissafi ba zai yiwu ba, idan aka yi la’akari da yawan rayukan da suka salwanta, da yawan matan da aka tozarta da yawan yaran da aka mayar marayu, balle kuma yawan dukiyar da aka lalata.

Wani abu da yake sosa mani rai game da wannan sasancin shi ne, babu tabbacin zai ɗore ko kuma ya haifar da ɗa mai ido. Kamar yadda batun yake, ba a cutar mumini sau biyu kuma ya amince da na uku. Zan iya tunawa, a can baya, zamanin mulkin Gwamna Aminu Bello Masari, an yi sulhu da ‘yan bindiga, su Buharin Daji da kininsa, amma sasancin bai yi ƙarko ba, sai da lamarin ya dawo ɗanye kuma ya ci gaba da gudana har zuwa yau da ake batun wani sulhun.

Wani abin tambaya kuma shi ne, shin wannan sulhu, me ya sa su ‘yan bindiga kaɗai yake amfana? Su ne fa suke illata al’umma kuma su ake tarairaya. To su al’ummar da aka kassara, aka mayar da su marayu, zawarawa, aka mayar da su kwana a sansanonin ‘yan gudun hijira, shin me aka yi masu ko ake shirin yi masu domin sauƙaƙa masu rayuwa?

Kodayake Allah shi ne mai yadda ya so, zai iya kawo mana canji daga kowane lungu. Muna roƙonsa da sunayensa tsarkaka – Allah ya sa wannan sulhu ya zama alheri, ya ɗiga aya ga wannan mummunan yanayi da muka samu kanmu a ciki. Amin-Summa-Amin.
_______________

Al’ummar Allah, me za ku ce game da wannan lamari na sulhu? Kuna da wata shawara ko kira ga gwamnati dangane da lamarin? Ku bayyana a Comment Section:

Previous Post

SASSANYAN AMINCI (6)

Next Post

Jaafar Jaafar Da ‘Yan Siyasar Kano: Ashe Wanzami Ba Ya Son Jarfa?

Related Posts

Rantsuwa Da Ƙur’ani: Martani Ga Shugaban Hausawan Bogi
Gizago

Rantsuwa Da Ƙur’ani: Martani Ga Shugaban Hausawan Bogi

April 20, 2026
Malam Nasir El-Rufa’i Da Ƙalubalen Rayuwa
Gizago

Malam Nasir El-Rufa’i Da Ƙalubalen Rayuwa

April 16, 2026
JOS! JOS!! JOS: Muhimmin Saƙo Zuwa Ga Musulmi Da Kirista
Gizago

JOS! JOS!! JOS: Muhimmin Saƙo Zuwa Ga Musulmi Da Kirista

April 3, 2026
Next Post
Jaafar Jaafar Da ‘Yan Siyasar Kano: Ashe Wanzami Ba Ya Son Jarfa?

Jaafar Jaafar Da 'Yan Siyasar Kano: Ashe Wanzami Ba Ya Son Jarfa?

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Philip Chikwuedo Asiodu: A Legacy of Dedication and Service

Philip Chikwuedo Asiodu: A Legacy of Dedication and Service

December 16, 2025
Gen. Buratai Celebrates John Mahama’s Second Coming as Ghana’s President 

Gen. Buratai Celebrates John Mahama’s Second Coming as Ghana’s President 

December 10, 2024
Yunkurin ‘Yan Ba-Zata/Hausawan Bogi Na Haddasa Ruɗani A Arewa (9)

Yunkurin ‘Yan Ba-Zata/Hausawan Bogi Na Haddasa Ruɗani A Arewa (9)

January 17, 2026
Exposing Plans of Fake Hausa Activists & Ba-Zata Mischief Mongers to Cause Confusion and Discord in Northern Nigeria (1)

Exposing Plans of Fake Hausa Activists & Ba-Zata Mischief Mongers to Cause Confusion and Discord in Northern Nigeria (1)

January 21, 2026

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • BINCIKE: Zahirin Abin Da Ke Faruwa A BBC Hausa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • POSITIVE COMRADE
  • BUKAR USMAN: The Human Library
  • Sule Lamido’s Theme of Authenticity

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

POSITIVE COMRADE

POSITIVE COMRADE

May 20, 2026
BUKAR USMAN: The Human Library

BUKAR USMAN: The Human Library

May 19, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.