• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Tuesday, September 15, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Addini

RAMADAN KARIM: 02-1447

RAMADAN KARIM

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
February 19, 2026
in Addini
0
RAMADAN KARIM: 02-1447

Ramadan Karim (02)

27
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

RAMADAN KARIM: 02-1447

Ramadan Karim (02)

__________

Related posts

Extremism, Laxity and Moderation in Islam

Musulunci Ba Addinin Tsauri Ko Sakaci Ba Ne…

August 21, 2026
Al’amuran Tsaro: Musulmin Duniya Sun Taru A Abuja

Al’amuran Tsaro: Musulmin Duniya Sun Taru A Abuja

August 12, 2026

Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuhu. ‘Yan uwa, barkanmu da ibadar azumi. Ga shi Allah ya kawo mu rana ta biyu a wannan babbar ibada, don haka bari mu yi wa juna nasiha:

Ɗaya daga cikin darussan azumi shi ne, gyaran tarbiyya, domin kuwa ana son mutum ya kasance mai kyawawan ɗabi’u a kowane lokaci na rayuwarsa, ba sai lokacin azumi kaɗai ba.

Manzon Allah, Muhammadu (saw) shi ya fi kowa kyawun halaye. Shi ne abin koyinmu, domin Allah (swt) a cikin Alkur’aninsa mai girma, Suratul Ƙalam 68:4 ya ce: “Kuma lalle kai kana kan ɗabi’a (halaye) mafi girma (mafi kyau).”

Haka kuma kamar yadda Bukhari (Hadisi mai lamba 3559) da Muslim (Hadisi mai lamba 2321) suka ruwaito, Manzon Allah (saw) yana cewa: “Mafi alherinku, shi ne wanda ya fi kyawawan halaye.”

Wannan ke ƙara tabbatar mana da cewa a wurin Allah da Manzonsa, babban al’amari shi ne kyakkyawar ɗabi’a. Babu ruwan Allah da tarin dukiyarka ko nasaba ko mulkinka. Wanda ya fi alheri a cikin mutane, shi ne mutum mafi kyawawan halaye, mai mu’amala mai kyau abar gamsarwa da amfani ga al’umma.

‘Yan uwa, mu ribaci ibadar azumi ta hanyar gyara halayenmu da ɗabi’unmu. Mu zama masu aikata alheri ga junanmu da kyautatawa. Allah sa mu dace, Amin.

__________

Previous Post

RAMADAN KARIM: 01-1447

Next Post

RAMADAN KARIM: 03-1447

Related Posts

Extremism, Laxity and Moderation in Islam
Addini

Musulunci Ba Addinin Tsauri Ko Sakaci Ba Ne…

August 21, 2026
Al’amuran Tsaro: Musulmin Duniya Sun Taru A Abuja
Addini

Al’amuran Tsaro: Musulmin Duniya Sun Taru A Abuja

August 12, 2026
BARKA DA SABUWAR SHEKARAR MUSULUNCI 1448 HIJIRIYYA
Addini

BARKA DA SABUWAR SHEKARAR MUSULUNCI 1448 HIJIRIYYA

June 16, 2026
Next Post
RAMADAN KARIM: 03-1447

RAMADAN KARIM: 03-1447

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Jiya Lamine Yamal Ya Yi Wasan Kura Da Mbappé

Jiya Lamine Yamal Ya Yi Wasan Kura Da Mbappé

July 15, 2026
BIU: A Visit to a City on a Plateau (5)

BIU: A Visit to a City on a Plateau (5)

February 9, 2024
RAMADAN KARIM: 04-1447

RAMADAN KARIM: 04-1447

February 21, 2026
I was a security guard – Tinubu addresses Nigerians in India

I was a security guard – Tinubu addresses Nigerians in India

September 8, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78
  • ADO GWANJA – Ya Samu Lafiya
  • SUNANTA UMMU-KHULSUM

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

MALAM SULE LAMIDO:  Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

September 15, 2026
ADO GWANJA – Ya Samu Lafiya

ADO GWANJA – Ya Samu Lafiya

September 13, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.