• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Monday, October 12, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Adabi

ƊAN IYA MAI ALLAH

ƘASIDA

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
April 21, 2025
in Adabi
0
Ɗan'Iyan Galadiman Katsina, Alhaji Shehu Musa Ɗankano
12
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

ƊAN IYA MAI ALLAH

                     _____
Sadaukarwa ga Ɗan’Iyan Galadiman Katsina, Alhaji Shehu Musa Ɗankano, a yayin da ya cika shekara 70 a yau Lahadi 22-10-1446 (Hijiriyya), 20-04-2025 (Miladiyya).
                        _____

Related posts

Fatima Gana: Marubuciya Mai Alƙalami Biyu

Fatima Gana: Marubuciya Mai Alƙalami Biyu

September 25, 2026
ALLAH TSIN€ WA MAƘIYA MANZO (SAW)

ALLAH TSIN€ WA MAƘIYA MANZO (SAW)

September 12, 2026

Allahu mun maka godiya,
Mun ƙara yi maka godiya.

Manzonmu ya Nurulhuda,
Mun yo salati gaba ɗaya.

Ɗan’Iya mun maka jinjina,
Barka da himma da juriya.

Mun yabe ka da ƙoƙari,
Malam Nomau kake tun jiya.

Mun yabe ka da himma,
A fagen mulki kai ka iya.

Mun san ka kai ba za’ida,
Ba ka lasar ta haramiya.

Burinka duk a yi hanƙuri,
A cikin lamurran duk duniya.

Kai uba ne gun al’umma,
Burinka a zauna lafiya.

Kai ishara ka daɗa,
Mu kama ilimi bai ɗaya.

Mun zamto girmama juna,
Kullum mu zauna lafiya.

Ga addu’a don Ɗan’Iya,
Allah ƙara imani da lafiya.
__________
© Bashir Yahuza Malumfashi,
Lahadi, 22-10-1446 (Hijiriyya)
20-04-2025 (Miladiyya)
             __________

Previous Post

IDAN APC TA AMSHI KANO: INA MAKOMAR SARAKUNA BIYU?

Next Post

TA’AZIYYAR PAPAROMA FRANCIS: SHIN INA LAIFIN PANTAMI?

Related Posts

Fatima Gana: Marubuciya Mai Alƙalami Biyu
Adabi

Fatima Gana: Marubuciya Mai Alƙalami Biyu

September 25, 2026
ALLAH TSIN€ WA MAƘIYA MANZO (SAW)
Adabi

ALLAH TSIN€ WA MAƘIYA MANZO (SAW)

September 12, 2026
Shugaba Tinubu, Manyan Sojoji, Mutallab, Mangal, Sarki Sanusi II Za Su Halarci Ƙaddamar Da Littafin Janar Buratai
Adabi

Shugaba Tinubu, Manyan Sojoji, Mutallab, Mangal, Sarki Sanusi II Za Su Halarci Ƙaddamar Da Littafin Janar Buratai

September 10, 2026
Next Post
TA’AZIYYAR PAPAROMA FRANCIS: SHIN INA LAIFIN PANTAMI?

TA'AZIYYAR PAPAROMA FRANCIS: SHIN INA LAIFIN PANTAMI?

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

RAMADAN KARIM: 13-1447

RAMADAN KARIM: 13-1447

March 2, 2026
Galadiman Katsina Ya Karrama Ni Matuƙa – Waziri Shehu Musa

Galadiman Katsina Ya Karrama Ni Matuƙa – Waziri Shehu Musa

October 26, 2025
DISCOS or Agents of Darkness?

DISCOS or Agents of Darkness?

April 25, 2024
RAMADAN KARIM: 08-1447

RAMADAN KARIM: 08-1447

February 25, 2026

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • NASIHARMU TA YAU (19)
  • Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Magidanci, Matarsa Da Jaririyarsu
  • Kwamishina Ɗahiru Ya Harzuƙa Maryam Jan Kunne

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

NASIHARMU TA YAU (19)

NASIHARMU TA YAU (19)

October 12, 2026
Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Magidanci, Matarsa Da Jaririyarsu

Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Magidanci, Matarsa Da Jaririyarsu

October 12, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.