• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Monday, August 24, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Gizago

Shawara Ga Gwamnonin Arewa

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
December 2, 2025
in Gizago
0
Shawara Ga Gwamnonin Arewa

Gwamnonin Arewa Ga Shawara

49
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Shawara Ga Gwamnonin Arewa

Bashir Yahuza Malumfashi

Related posts

Tsakanin Maza Da Mata Wa Ya Fi Yawa A Duniya?

Tsakanin Maza Da Mata Wa Ya Fi Yawa A Duniya?

August 13, 2026

Tsakanin Rarara Da Pantami: Yayin Da Maroƙi Ya Zaci Shi Wani Ƙusa Ne…

August 2, 2026
Gwamnonin Arewa Ga Shawara


                              •••••••
A jiya ne Ƙungiyar Gwamnonin Arewa sta kammala muhimmin taronta a Kaduna, inda suka cin ma matsaya kan al’amura da dama, dangane da magance matsalolin tsaro da sauransu, a Arewa.

Kaɗan daga cikin irin waɗannan matakai da suka ɗauka, sun haɗa da buƙatar Gwamnatin Tarayya ta soke lasisin masu haƙar ma’adinai a jihohin Arewa da goyon baya ga kafa ‘yan sandan jihohi da kuma batun asusun da zai riƙa tattara Naira biliyan ɗaya daga kowace jiha, a kowane wata, domin magance matsalolin tsaro.

Babu shakka gwamnonin sun yi tunani kan lamarin nan, sai dai kuma ina ganin ya kamata in ba su wasu ‘yan shawarwari, domin ƙarfafa gwiwa.

Ya kamata su maida hankali wajen amfani da waɗannan kuɗaɗe da za su tara, wajen farfaɗo da kamfanoni da masana’antu a Arewa, domin samar da ayyukan yi ga dubban matasan da ke zaman banza. Su maida hankali wajen bunƙasa harkokin noma da kiwo, wanda haka zai ƙara tallafa wa tattalin arziƙin al’umma. Hakan zai daƙile zaman banza da matasa suke yi, wanda shi ke ta’azzara aikata muggan laifuka da ta’addanci.

Haka kuma, ina ba da shawara, lallai ne gwamnonin Arewa su fuskanci bunƙasa ILIMI a Arewa, domin kuwa a halin yanzu ya taɓarɓare sosai kuma sauran duniya ta yi mana nisa sosai a wannan fanni.

Allah ya ba da ikon yin aiki da gaskiya da kishi, domin magance matsalolin tsaro da sauran matsalolin rayuwa da ke addabar al’umma. Amin-Summa-Amin!
_______________

Previous Post

SAKAMAKON FARKO NA GASAR RUBUTUN HAUSA TA GIDAUNIYAR ZANNA-WALI (2025)

Next Post

Ministan Tsaro Janar Christopher Musa: Shawara Da Fatan Alheri

Related Posts

Tsakanin Maza Da Mata Wa Ya Fi Yawa A Duniya?
Gizago

Tsakanin Maza Da Mata Wa Ya Fi Yawa A Duniya?

August 13, 2026

Tsakanin Rarara Da Pantami: Yayin Da Maroƙi Ya Zaci Shi Wani Ƙusa Ne…

August 2, 2026
Ko Yaya Za A Fassara Wannan Kallon?
Gizago

Ko Yaya Za A Fassara Wannan Kallon?

July 30, 2026
Next Post
Ministan Tsaro Janar Christopher Musa: Shawara Da Fatan Alheri

Ministan Tsaro Janar Christopher Musa: Shawara Da Fatan Alheri

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

RAYUWA

RAYUWA

October 21, 2025
Shin An Sallami Malam El-Rufa’i Ke Nan Ko Zai Dawo Shari’a?

Shin An Sallami Malam El-Rufa’i Ke Nan Ko Zai Dawo Shari’a?

March 28, 2026
Regulation, Standardisation of Qur’anic Schools Under Way in Katsina

Regulation, Standardisation of Qur’anic Schools Under Way in Katsina

August 13, 2026
KADA Honours Ambassador A. Y Shehu with Excellent Award

KADA Honours Ambassador A. Y Shehu with Excellent Award

September 1, 2024

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Professor Bello Sa’idu: The Demise of Literary Icon
  • Bankwana Da Jigon Adabi: Ta’aziyyar Farfesa Bello Sa’idu
  • Musulunci Ba Addinin Tsauri Ko Sakaci Ba Ne…

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Bankwana Da Jigon Adabi: Ta’aziyyar Farfesa Bello Sa’idu

Professor Bello Sa’idu: The Demise of Literary Icon

August 23, 2026
Bankwana Da Jigon Adabi: Ta’aziyyar Farfesa Bello Sa’idu

Bankwana Da Jigon Adabi: Ta’aziyyar Farfesa Bello Sa’idu

August 22, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.