• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Monday, July 27, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Gizago

Shin An Sallami Malam El-Rufa’i Ke Nan Ko Zai Dawo Shari’a?

TSOKACI

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
March 28, 2026
in Gizago
0
Shin An Sallami Malam El-Rufa’i Ke Nan Ko Zai Dawo Shari’a?

A sama, shugaba Bola Ahmed Tinubu. A ƙasa daga hagu, Gwamna Uba Sani, NSA Nuhu Ribadu da kuma Malam Nasir El-Rufa'i

26
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Shin An Sallami Malam El-Rufa’i Ke Nan Ko Zai Dawo Shari’a?

Daga Bashir Yahuza Malumfashi

Related posts

Saƙon Godiya Da Bangajiya

Saƙon Godiya Da Bangajiya

July 22, 2026
MALUMFASHI: Yau Haƙuri Ya Yi Rana

MALUMFASHI: Yau Haƙuri Ya Yi Rana

July 21, 2026
A sama, shugaba Bola Ahmed Tinubu. A ƙasa daga hagu, Gwamna Uba Sani, NSA Nuhu Ribadu da kuma Malam Nasir El-Rufa’i


__________
A sakamakon rasuwar mahaifiyarsa, Hukumomin Tsaro sun saki Malam Nasir El-Rufaii, wanda haka zai ba shi damar zaman makoki.

Kafin a sake shi a jiya Juma’a, Malam Nasir yana tsare a hannun hukumar ICPC, inda yake fuskantar tuhumomi daban-daban da suka danganci kuɗi, a lokacin da yake Gwamnan Jihar Kaduna daga 2015-2023.

Kafin a samu wannan matsala, muhimman mutane uku a wannan gwamnati, suna jituwa da ɗasawa. Waɗannan kuwa sun haɗa da Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, wanda El-Rufa’i ya yi iyaka ƙoƙarinsa, har sai da ya ga ya samu nasarar hawa wannan kujera ta Shugaban Ƙasa.

Akwai Mai Ba Shugaban Ƙasa Shawara ta Fuskar Tsaro (NSA), Malam Nuhu Ribadu, wanda shi da Elrufa’i aminan juna ne a can baya. Sun yi aiki tare a Gwamnatin Obasanjo cikin aminci da juna.

Mutum na uku, shi ne Gwamnan Jihar Kaduna na yanzu, Sanata Uba Sani. Malam Nasir shi ne ya yi uwa kuma ya yi makarɓiya, ya tsaya masa ya zama Sanata a Jihar Kaduna, sannan kuma ya yi duk mai yiwuwa, ya ɗora shi kujerar mulki, ya gaje shi a matsayin gwamna.

Abin tambaya a nan shi ne, shin ko mutanen nan uku sun huce da fushin da suke da El-Rufa’i? Yanzu da suka sanya aka sake shi, shi ke nan ya shaƙi iskar ‘yanci, ko kuwa za a dawo a ci gaba da shari’a, idan an kammala zaman makoki?

Zuwa gare ku al’umma: Shin yaya kuke ganin wannan al’amari? Shin ya kamata a samu sasanci tsakanin El-Rufa’i da Gwamnatin Tinubu ko kuwa?
__________

Previous Post

Malumfashi Mun Yi Babban Rashi

Next Post

Najeriya 2027: Matsalolin Da Za Su Iya Wargaza Takarar Obi Da Kwankwaso

Related Posts

Saƙon Godiya Da Bangajiya
Gizago

Saƙon Godiya Da Bangajiya

July 22, 2026
MALUMFASHI: Yau Haƙuri Ya Yi Rana
Gizago

MALUMFASHI: Yau Haƙuri Ya Yi Rana

July 21, 2026
Tsakanin Gwamna Bago Da Wasu Malamai…
Gizago

Tsakanin Gwamna Bago Da Wasu Malamai…

July 21, 2026
Next Post
Najeriya 2027: Matsalolin Da Za Su Iya Wargaza Takarar Obi Da Kwankwaso

Najeriya 2027: Matsalolin Da Za Su Iya Wargaza Takarar Obi Da Kwankwaso

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

BELLO GALADANCHI: Burina In Ƙwato Wa Talakawa ‘Yanci Daga Azzaluman Shugabanni

BELLO GALADANCHI: Burina In Ƙwato Wa Talakawa ‘Yanci Daga Azzaluman Shugabanni

October 23, 2023
Jaafar Jaafar Da ‘Yan Siyasar Kano: Ashe Wanzami Ba Ya Son Jarfa?

Jaafar Jaafar Da ‘Yan Siyasar Kano: Ashe Wanzami Ba Ya Son Jarfa?

September 15, 2025
Shin Wai Akwai So? (1)

Shin Wai Akwai So? (1)

June 5, 2025
GENERAL ABACHA: A LETTER FROM HEAVEN

GENERAL ABACHA: A LETTER FROM HEAVEN

February 22, 2025

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • General Buratai to Marry Off His Daughter Today
  • Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya
  • Saƙon Godiya Da Bangajiya

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

General Buratai to Marry Off His Daughter Today

General Buratai to Marry Off His Daughter Today

July 25, 2026
Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya

Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya

July 24, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.