• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Tuesday, September 15, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Gizago

Matsalolin Arewa: Lallai Ne Mu Yi Karatun-Ta-Natsu

TSOKACI

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
October 21, 2025
in Gizago
0
Matsalolin Arewa: Lallai Ne Mu Yi Karatun-Ta-Natsu

Zainab Ahmad Muhammad

19
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Matsalolin Arewa: Lallai Ne Mu Yi Karatun-Ta-Natsu

Daga Zainab Ahmad Mohammed

Related posts

SUNANTA UMMU-KHULSUM

SUNANTA UMMU-KHULSUM

September 13, 2026
HUJJA MAGANIN HAYANIYA – 1

HUJJA MAGANIN HAYANIYA – 1

September 12, 2026
Zainab Ahmad Muhammad


                              •••••••
Arewa na buƙatar gyaran zuciya da gaske kuma kowa ya fara da gyara kansa da gidansa.

Babu inda aka halalta maka aure-aure idan ka san ɗaya ma ba za ka iya kula da ita ba. Babu inda aka aminta maka ka haifi yaran da ka san ba za ka iya ɗaukar nauyinsu ba. Idan har ka iya yin aure, to ya zama dole ka iya sauke duk haƙƙin aure da Allah ya ɗora maka kuma dole ka ɗauki nauyin duk ɗan da ka yi silar zuwansa duniya.

Yaran da ake haihuwa ba su da laifi, ku iyayen ne ke da laifi kuma kuka gaza saboda son zuciya da rashin sanin ciwon kai. Kuma sai Allah ya tambaye ku a kan gazawar ku.

Sannan ka sani, muddin dai kana cikin masu irin wannan mummunar ɗabi’a, to kana cikin waɗanda suka jawo wa Arewa matsala. Haka kuma ka ba da gagarumar gudunmowa a duk matsalolin da ke addabar Arewa.

Lokaci ya yi da za mu tashi tsaye mu gyara tsarin aure, ilimi da tarbiyya saboda nan ne tushen komai.

Ina ba da haƙuri idan maganganuna sun ɓata wa wani k wata rai. Ita gaskiya dama ɗaci ke gare ta.
_______________

Previous Post

Illolin Magungunan Ƙara Ƙarfin Maza Ga Lafiyar Ɗan Adam

Next Post

Sakatare Ibrahim Dasuƙi Abubakar: Al’ummar Malumfashi Ta Samu Ƙaruwa

Related Posts

SUNANTA UMMU-KHULSUM
Gizago

SUNANTA UMMU-KHULSUM

September 13, 2026
HUJJA MAGANIN HAYANIYA – 1
Gizago

HUJJA MAGANIN HAYANIYA – 1

September 12, 2026
Ayyukan Alheri Daga Gidan Amana
Gizago

Ayyukan Alheri Daga Gidan Amana

September 5, 2026
Next Post
Sakatare Ibrahim Dasuƙi Abubakar: Al’ummar Malumfashi Ta Samu Ƙaruwa

Sakatare Ibrahim Dasuƙi Abubakar: Al'ummar Malumfashi Ta Samu Ƙaruwa

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

No, Mr. President: An Open Letter to Donald J. Trump

Bayanan Gaskiya Game Da Najeriya: Buɗaɗɗiyar Wasiƙa Ga Shugaba Donald Trump

November 2, 2025
Kana Son Zaman Lafiya? Ka Bi Shawarar Sani Rogo

Kana Son Zaman Lafiya? Ka Bi Shawarar Sani Rogo

May 29, 2023
Ɗalibi Ɗan Najeriya Ya Mutu A Yayin Faɗa A Amurka

Ɗalibi Ɗan Najeriya Ya Mutu A Yayin Faɗa A Amurka

June 29, 2023
Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

June 25, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78
  • ADO GWANJA – Ya Samu Lafiya
  • SUNANTA UMMU-KHULSUM

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

MALAM SULE LAMIDO:  Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

September 15, 2026
ADO GWANJA – Ya Samu Lafiya

ADO GWANJA – Ya Samu Lafiya

September 13, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.