• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Monday, July 27, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Adabi

ABBANY RARA YA AMSA ƘALUBALEN NAZIRU

ƘALUBALE

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
October 18, 2025
in Adabi
0
ABBANY RARA YA AMSA ƘALUBALEN NAZIRU

Abbany ya amsa ƙalubalen Naziru

123
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

ABBANY RARA YA AMSA ƘALUBALEN NAZIRU SARKIN WAƘA

Daga Bashir Yahuza Malumfashi

Related posts

Book Launch Seeks to Rewrite Lassa’s Story, Preserve Cultural Heritage

Nazari Da Sharhin Littafin Tarihin Garin Lassa

July 18, 2026
Maryam ‘Yar Aljanna (2)

Maryam ‘Yar Aljanna (2)

June 22, 2026
Abbany ya amsa ƙalubalen Naziru


                        __________
A kwanakin baya ne Naziru Sarkin Waƙa ya saka ƙalubale, cewa babu wanda zai iya kwaikwayon baitin da ya ɗora a waƙar “Moree.”

Ya zuwa yanzu dai yaran Adamu Dauda Kahutu Rarara, Abbany Rarara ya amsa wannan ƙalubale kuma ya samu nasara. Ya haɗa baitin cikin ƙasa da minti 30 kuma ya sake ta a TikTok, inda cikin awa 19 ya samu “Likes” miliyan biyu da dubu ɗari bakwai (2.7 million).

Daga ƙarshe dai shi ma Abbany ya ƙalubalanci Naziru, inda ya ba shi kwana uku, cewa idan ya isa, ya kwaikwayi baitin waƙar “Omologo” da kiɗanta da komai.

Abin tambaya a nan shi ne, shin ko Naziru zai amsa wannan ƙalubale, kamar yadda aka amsa masa nasa?

Jama’ar Allah, me za ku ce game da wannan ƙalubale tsakanin mawaƙan biyu? Mu haɗu a Comment Section:
_________

Previous Post

Al’ummar Arewa Mu Farka

Next Post

Illolin Magungunan Ƙara Ƙarfin Maza Ga Lafiyar Ɗan Adam

Related Posts

Book Launch Seeks to Rewrite Lassa’s Story, Preserve Cultural Heritage
Adabi

Nazari Da Sharhin Littafin Tarihin Garin Lassa

July 18, 2026
Maryam ‘Yar Aljanna (2)
Adabi

Maryam ‘Yar Aljanna (2)

June 22, 2026
Dakta Bukar Usman Zai Gabatar Da Sharhin Littafin Tarihin Al’ummar Lassa
Adabi

Dakta Bukar Usman Zai Gabatar Da Sharhin Littafin Tarihin Al’ummar Lassa

June 21, 2026
Next Post
Illolin Magungunan Ƙara Ƙarfin Maza Ga Lafiyar Ɗan Adam

Illolin Magungunan Ƙara Ƙarfin Maza Ga Lafiyar Ɗan Adam

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

LITTAFIN YAMTARAWALA: Babban Jigon Farfaɗo Da Tarihi Ne – Henry Akubuiro

LITTAFIN YAMTARAWALA: Babban Jigon Farfaɗo Da Tarihi Ne – Henry Akubuiro

September 6, 2023
ƊANLADI HARUNA

ƊANLADI HARUNA

July 12, 2024
TSOKACINMU NA YAU (07)

TSOKACINMU NA YAU (07)

March 7, 2025
SASSANYAN AMINCI (1)

SASSANYAN AMINCI (1)

September 4, 2025

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • General Buratai to Marry Off His Daughter Today
  • Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya
  • Saƙon Godiya Da Bangajiya

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

General Buratai to Marry Off His Daughter Today

General Buratai to Marry Off His Daughter Today

July 25, 2026
Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya

Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya

July 24, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.