• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Monday, September 21, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Addini

Neman Hanyar Gaskiya A Addini

ADDINI

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
October 17, 2025
in Addini
0
Neman Hanyar Gaskiya A Addini

Ka zurfafa tunani domin neman gaskiya

13
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Neman Hanyar Gaskiya A Addini

Daga Bashir Yahuza Malumfashi

Related posts

Extremism, Laxity and Moderation in Islam

Musulunci Ba Addinin Tsauri Ko Sakaci Ba Ne…

August 21, 2026
Al’amuran Tsaro: Musulmin Duniya Sun Taru A Abuja

Al’amuran Tsaro: Musulmin Duniya Sun Taru A Abuja

August 12, 2026
Ka zurfafa tunani domin neman gaskiya


                           __________
A wannan zamani da muke ciki, al’amura musamman na addini sun rikice. An wayi gari da mabambantan firƙoƙi da malamai iri-iri, masu fahimta iri daban-daban.

A irin wannan yanayi, idan mutum bai natsu ba, idan bai nemi agaji daga Allah ba, zai iya zama tamkar ƙwallon ƙafa, domin kuwa za a yi ta shura shi kusurwa-kusurwa.

Don haka ya kai ɗan uwa, a matsayinka na Musulmi, mai neman tsantsar gaskiya da gaskiya a addini, ya zama dole ka natsu, ka nemi ilimi da gaske. Ka buɗe tunaninka ka yi karatu mai yawa. Ka buɗe kunnuwanka ka yi saurare mai yawa. Ka tsarkake zuciyarka da kyakkyawan imani da Allah, tare da roƙonsa ya ɗora ka a kan gaskiya.

Duk abin da ka karanta na addini, duk fatawar da ka samu daga malamanka na addini, sai kuma ka zauna ka saita tunaninka. Allah ya ba ka ƙwaƙwalwa ne domin ka yi tunani, ka bambance mai kyau da marar kyau.

Allah (swt) a cikin Alkur’ani mai girma, Suratu Ṣād, aya ta 29 ya ce: “Wannan littafi (Alkur’ani) ne da Muka saukar maka mai albarka ne, domin su yi tadabburi (zurfin tunani) a kan ayoyinsa, kuma su sami tunatarwa masu hankali.”

Wannan ya ishe mu zama ma’aunin gane addini na gaskiya daga bara-gurbi. Madamar kana amfani da zurfin tunaninka wajen tantance gaskiya, kai daga jin fatawar da ta inganta, za ka gane. Haka ma da zarar ka ji wata kwaɓar, za ka fahimta.

Jama’ar Allah, ku ƙara mana da wasu shawarwarin a Comment Section. Shin wane mataki ya kamata mu ɗauka a yayin da muke neman sahihiyar hanyar gaskiya a addini?
__________

Previous Post

An Samu Gawar Jami’in Kwastam A Ɗakin Otel Da Mata Uku A Katsina

Next Post

Al’ummar Arewa Mu Farka

Related Posts

Extremism, Laxity and Moderation in Islam
Addini

Musulunci Ba Addinin Tsauri Ko Sakaci Ba Ne…

August 21, 2026
Al’amuran Tsaro: Musulmin Duniya Sun Taru A Abuja
Addini

Al’amuran Tsaro: Musulmin Duniya Sun Taru A Abuja

August 12, 2026
BARKA DA SABUWAR SHEKARAR MUSULUNCI 1448 HIJIRIYYA
Addini

BARKA DA SABUWAR SHEKARAR MUSULUNCI 1448 HIJIRIYYA

June 16, 2026
Next Post
Al’ummar Arewa Mu Farka

Al’ummar Arewa Mu Farka

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

AN DAKATAR DA MALAMIN MUSULUNCI DAGA YIN WA’AZI

AN DAKATAR DA MALAMIN MUSULUNCI DAGA YIN WA’AZI

November 19, 2024
Dakta Bukar Usman Zai Gabatar Da Sharhin Littafin Tarihin Al’ummar Lassa

Dakta Bukar Usman Zai Gabatar Da Sharhin Littafin Tarihin Al’ummar Lassa

June 21, 2026
Jami’an Tsaro Sun Ceto Ɗalibai da Malaman Oyo

Jami’an Tsaro Sun Ceto Ɗalibai da Malaman Oyo

July 11, 2026
Our Daily Message

Our Daily Message

August 15, 2026

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso
  • JAGORA: Leader of the Masses
  • MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

September 20, 2026
JAGORA: Leader of the Masses

JAGORA: Leader of the Masses

September 17, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.