• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Thursday, September 10, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Addini

Duniya Ba Gidan Zama Ba

Nasihar Juma'a

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
April 24, 2026
in Addini
0
Duniya Ba Gidan Zama Ba

Nasiharmu ta Juma'a

19
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Nasihar Juma’a:

Duniya Ba Gidan Zama Ba

Related posts

Extremism, Laxity and Moderation in Islam

Musulunci Ba Addinin Tsauri Ko Sakaci Ba Ne…

August 21, 2026
Al’amuran Tsaro: Musulmin Duniya Sun Taru A Abuja

Al’amuran Tsaro: Musulmin Duniya Sun Taru A Abuja

August 12, 2026
Nasiharmu ta Juma’a


__________
‘Yan uwa, ina yi maku sallama irin ta Musulunci, Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuhu. Yau Juma’a babbar rana, Idin Mako. Ga nasiharmu ga juna kamar yadda muka saba:

Nasiharmu ita ce, mu fahimta da cewa duniya dai ba gidan zama ba ne na har abada. Duniya gida ne na jarabawa, gida ne da Allah ya kawo ɗan Adam, ba don komai ba sai don ya bauta masa. Don haka, mu yi ƙoƙari mu aikata alheri a duniya, domin mu girbi alheri a lahira.

Allah (swt) a cikin Suratul Ƙasas 28:77 ya gargaɗe mu da cewa: “Kuma ka nemi (lada) gidan lahira da abin da Allah ya ba ka, kada kuma ka manta da rabonka a duniya. Kuma ka yi kyautatawa kamar yadda Allah ya yi maka kyautatawa. Kada kuma ka nemi ɓarna a cikin ƙasa. Lalle Allah ba ya son masu ɓarna.”

Haka kuma Annabi Muhammadu (saw) a Hadisin Imam Bukhari mai lamba 6416, ya ce: “Ku kasance a duniya kamar baƙo.”

Ya Allah, ka sanya mu cikin masu rabo a duniya da lahira. Ka ba mu ikon bauta maka yadda kake so kuma ka sanya mu cika da ingantaccen imani, idan lokacinmu ya zo. Amin-Summa-Amin.
__________

Previous Post

Minista Dr. Muttaqha Rabe Darma Kana Bi Na Bashi

Next Post

General Buratai (A Poem)

Related Posts

Extremism, Laxity and Moderation in Islam
Addini

Musulunci Ba Addinin Tsauri Ko Sakaci Ba Ne…

August 21, 2026
Al’amuran Tsaro: Musulmin Duniya Sun Taru A Abuja
Addini

Al’amuran Tsaro: Musulmin Duniya Sun Taru A Abuja

August 12, 2026
BARKA DA SABUWAR SHEKARAR MUSULUNCI 1448 HIJIRIYYA
Addini

BARKA DA SABUWAR SHEKARAR MUSULUNCI 1448 HIJIRIYYA

June 16, 2026
Next Post
General Buratai (A Poem)

General Buratai (A Poem)

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

ACF Endowment Fund Sets Agenda for Transparency, Education and Empowerment in Northern Nigeria

ACF Endowment Fund Sets Agenda for Transparency, Education and Empowerment in Northern Nigeria

June 24, 2026
Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

December 15, 2024
DARASIN JUMU’A DAGA SHEIKH GAMAWA

DARASIN JUMU’A DAGA SHEIKH GAMAWA

September 29, 2023
AMBALIYA

AMBALIYA

September 11, 2024

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Shugaba Tinubu, Manyan Sojoji, Mutallab, Mangal, Sarki Sanusi II Za Su Halarci Ƙaddamar Da Littafin Janar Buratai
  • Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?
  • SANATA BELLO MANDIYA: Mun Yi Babban Rashi – Gwamnan Katsina

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Shugaba Tinubu, Manyan Sojoji, Mutallab, Mangal, Sarki Sanusi II Za Su Halarci Ƙaddamar Da Littafin Janar Buratai

Shugaba Tinubu, Manyan Sojoji, Mutallab, Mangal, Sarki Sanusi II Za Su Halarci Ƙaddamar Da Littafin Janar Buratai

September 10, 2026
Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?

Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?

September 9, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.