• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Sunday, March 8, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Babban Labari

An Samu Gawar Jami’in Kwastam A Ɗakin Otel Da Mata Uku A Katsina

BABBAN LABARI

Daga Wakilinmu by Daga Wakilinmu
October 16, 2025
in Babban Labari
0
207
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

An Samu Gawar Jami’in Kwastam A Ɗakin Otel Da Mata Uku A Katsina

Daga Wakilinmu
_______________
An samu gasar wani jami’in Hukumar Kwastam da ya mutu a ɗakin wani otel da ke cikin birnin Katsina. Jami’in, wanda ke da muƙamin Assistant Superintendent of Customs, an sakaya sunansa.

Related posts

Gwamnan Jigawa Ya Amso Walida Daga Hukumar DSS

Gwamnan Jigawa Ya Amso Walida Daga Hukumar DSS

February 26, 2026
Wata Mata Ta Haifi “Hatsabiban Jarirai” A Ofishin Hukumar NDLEA

Wata Mata Ta Haifi “Hatsabiban Jarirai” A Ofishin Hukumar NDLEA

February 22, 2026

Kamar yadda shafin Zagazola Reports ya wallafa, an bayyana cewa lamarin ya faru ne a ranar 15 ga Oktoba, inda jami’in ya kama ɗaki. Ma’aikatan otal ɗin ne suka samu gawarsa a ɗakin da ya kwana da misalin ƙarfe 8:30 na safe, suka kuma sanar da hukumomi nan take.

Majiyoyi sun ce an gano ƙananan ledoji da ke ƙunshe da wani gari, wanda ba a tantance mene ne ba, a cikin kwandon shara na ɗakin. Rahoton ya ƙara da cewa mata uku ne suka kasance tare da shi a otal ɗin, lokacin da abin ya faru. An bayyana sunayensu da: Khadija Ali (mai shekara 34) daga Unguwar Dutsin Amare, Katsina da A’isha Lawal (mai shekara 30) daga Ƙaramar Hukumar Ingawa da Hafsat Yusuf (mai shekara 22) daga Unguwar Birged, Kano.

An ce Khadija da A’isha ne suka kwana tare da jami’in a ɗakin, sai daga baya Hafsat ta iso ta kuma zauna a otal ɗin tare da su.

An dauki gawar marigayin zuwa Asibitin Koyarwa na Tarayya (FMC), Katsina, inda likitoci suka tabbatar da rasuwarsa, kafin a kai ta ma’ajiyar gawa domin gudanar da binciken sanadin mutuwar tasa.

An kuma bayyana cewa Hukumar Kwastam ta Najeriya ta samu rahoton lamarin, kuma ana ci gaba da bincike domin gano haƙiƙanin abin da ya jawo mutuwar jami’in._

______________

Previous Post

Taya Murna Ga Manaja Isma’il A. Sanda

Next Post

Neman Hanyar Gaskiya A Addini

Related Posts

Gwamnan Jigawa Ya Amso Walida Daga Hukumar DSS
Babban Labari

Gwamnan Jigawa Ya Amso Walida Daga Hukumar DSS

February 26, 2026
Wata Mata Ta Haifi “Hatsabiban Jarirai” A Ofishin Hukumar NDLEA
Babban Labari

Wata Mata Ta Haifi “Hatsabiban Jarirai” A Ofishin Hukumar NDLEA

February 22, 2026
Musulmin Kudancin Najeriya Sun Jaddada Mubaya’a Ga Sarkin Musulmi
Babban Labari

Musulmin Kudancin Najeriya Sun Jaddada Mubaya’a Ga Sarkin Musulmi

February 13, 2026
Next Post
Neman Hanyar Gaskiya A Addini

Neman Hanyar Gaskiya A Addini

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

YUSUFARI EMIRATE COUNCIL CONFERS TRADITIONAL TITLES TO LIEUTENANT GENERAL TY BURATAI (RTD) CFR, ENGINEER HASSAN MUHAMMAD AND OTHERS

YUSUFARI EMIRATE COUNCIL CONFERS TRADITIONAL TITLES TO LIEUTENANT GENERAL TY BURATAI (RTD) CFR, ENGINEER HASSAN MUHAMMAD AND OTHERS

January 1, 2024
Dalilan Da Suka Sanya Na Rubuta Littafin Tarihin Maitatsine

Dalilan Da Suka Sanya Na Rubuta Littafin Tarihin Maitatsine

December 6, 2025
ABBANY RARA YA AMSA ƘALUBALEN NAZIRU

ABBANY RARA YA AMSA ƘALUBALEN NAZIRU

October 18, 2025
Prince Abdussamad Badamasi: Allah Tashi Kafaɗarka

Prince Abdussamad Badamasi: Allah Tashi Kafaɗarka

October 9, 2025

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • BINCIKE: Zahirin Abin Da Ke Faruwa A BBC Hausa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • RAMADAN KARIM: 19-1447
  • FITILAR MATASA – Zannan Galadima (3)
  • RAMADAN KARIM: 18-1447

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

RAMADAN KARIM: 19-1447

RAMADAN KARIM: 19-1447

March 8, 2026
FITILAR MATASA – Zannan Galadima (3)

FITILAR MATASA – Zannan Galadima (3)

March 7, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.