• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Friday, April 24, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Gizago

TSOKACINMU NA YAU (22)

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
March 22, 2025
in Gizago
0
TSOKACINMU NA YAU (22)

TSOKACINMU NA YAU (22)

42
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

TSOKACINMU NA YAU (22)

Yau Asabar, 22-Ramadan-1446, Hijirar Manzon Allah (saw), wacce ta yi daidai da 22-Maris-2025, Miladiyya.

Related posts

Rantsuwa Da Ƙur’ani: Martani Ga Shugaban Hausawan Bogi

Rantsuwa Da Ƙur’ani: Martani Ga Shugaban Hausawan Bogi

April 20, 2026
Malam Nasir El-Rufa’i Da Ƙalubalen Rayuwa

Malam Nasir El-Rufa’i Da Ƙalubalen Rayuwa

April 16, 2026

Yau za mu yi tsokaci ne game da mummunar halayyar HASSADA. Babu shakka ita hassada, muninta ya wuce duk inda ake tunani, domin kuwa ita ce halayyar da ta sabbaba wa shaiɗan tsinuwar Allah da taɓewa.

Kamar yadda masu hikima suka ce, hassada ga mai rabo taki ce. To mai hassada yana faɗa ne da da ƙudurar Allah, wanda a sanadiyyar haka zai kasance cikin baƙin ciki da rashin natsuwa; domin yana gani wanda yake wa hassada zai ta ci gaba, shi kuwa yana dakon baƙin ciki.

Lallai ne mu kiyayi kanmu daga hassada,

ko don mu zauna lafiya.
Allah sa mu dace, Amin.
Mu wuni lafiya.

Naku,
Bashir Yahuza Malumfashi,
Editan Mujallar Taskar Gizago.

Previous Post

TSOKACINMU NA YAU (21)

Next Post

GWAMNA MALAM DIKKO YA YI RASHIN MAHAIFIYA

Related Posts

Rantsuwa Da Ƙur’ani: Martani Ga Shugaban Hausawan Bogi
Gizago

Rantsuwa Da Ƙur’ani: Martani Ga Shugaban Hausawan Bogi

April 20, 2026
Malam Nasir El-Rufa’i Da Ƙalubalen Rayuwa
Gizago

Malam Nasir El-Rufa’i Da Ƙalubalen Rayuwa

April 16, 2026
JOS! JOS!! JOS: Muhimmin Saƙo Zuwa Ga Musulmi Da Kirista
Gizago

JOS! JOS!! JOS: Muhimmin Saƙo Zuwa Ga Musulmi Da Kirista

April 3, 2026
Next Post
GWAMNA MALAM DIKKO YA YI RASHIN MAHAIFIYA

GWAMNA MALAM DIKKO YA YI RASHIN MAHAIFIYA

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Da Albarkar Littafi Na Je Saudiyya – Sa’adatu Kankia

Da Albarkar Littafi Na Je Saudiyya – Sa’adatu Kankia

July 22, 2023
Re: SARAUTA TUSSLE: The Debacle in Kano State

Re: SARAUTA TUSSLE: The Debacle in Kano State

June 1, 2024
GOBARA TA TASHI A KASUWAR MADALLA

GOBARA TA TASHI A KASUWAR MADALLA

January 29, 2024
Army, other operatives bust criminal conclaves

Army, other operatives bust criminal conclaves

September 9, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • BINCIKE: Zahirin Abin Da Ke Faruwa A BBC Hausa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Duniya Ba Gidan Zama Ba
  • Minista Dr. Muttaqha Rabe Darma Kana Bi Na Bashi
  • Governor Dikko Radda Commissions Community Development Projects Built by Muntari Sagir in Malumfashi

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Duniya Ba Gidan Zama Ba

Duniya Ba Gidan Zama Ba

April 24, 2026
Minista Dr. Muttaqha Rabe Darma Kana Bi Na Bashi

Minista Dr. Muttaqha Rabe Darma Kana Bi Na Bashi

April 22, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.