• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Sunday, September 20, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Labarai

GOBARA TA TASHI A KASUWAR MADALLA

Daga Wakilinmu by Daga Wakilinmu
January 29, 2024
in Labarai
0
GOBARA TA TASHI A KASUWAR MADALLA

Wasu kaya da suka sha wuta

93
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

GOBARA TA TASHI A KASUWAR MADALLA

Da tsakar ranar yau Litinin, wata gobara ta tashi a Kasuwar Madalla da ke Ƙaramar Hukumar Suleja, Jihar Neja.

Related posts

Gwamna Radda Zai Ƙarfafa Ayyukan Gidauniyar Zanna Tukur Tingilin

Gwamna Radda Zai Ƙarfafa Ayyukan Gidauniyar Zanna Tukur Tingilin

September 8, 2026
Matasa Ku Ƙara Himma Domin Dogaro Da Kai – Gwamna Radda

Matasa Ku Ƙara Himma Domin Dogaro Da Kai – Gwamna Radda

September 6, 2026

Gobarar, wacce ya zuwa rubuta rahoton nan, ba a tantance sanadiyyar faruwar ta ba, ta ƙona wasu sassa na shaguna da runfunan kasuwar, musamman ma sashin masu gwanjo da kuma wasu shaguna da ake ajiye makani da sauran kayan abinci irin ta.

Wasu sassa da gobarar ta ɓarnata

Wakilinmu ya tattauna da wani (ya nemi a sakaya sunansa) wanda ya gane wa idonsa gobarar, ya bayyana cewa suna zaune, kawai sai suka ga wuta ta turnuƙe saman wani shago. “Kafin mu ankara, tuni ta barbazu zuwa shaguna da runfuna na kusa,” in ji shi.

Kamar yadda wakilinmu ya jiwo, mutane sun taimaka sosai wajen amfani da ruwa da sauran abin da ya sauwaƙa domin kashe wutar. Daga bisani kuma motar kwana-kwana ta zo ita ma, su ma jami’an suka yi iya nasu ƙoƙarin har aka shawo kan gobarar.

Wasu kaya da suka sha wuta

Ya zuwa yanzu dai ba a ita tantance ƙimar asarar da aka yi ba, kasancewar mafi yawan shagunan da suka ƙone, mamallakansu ba su kusa, kasancewar ba ranar cin kasuwar ba ne.

Previous Post

BIU: Ziyarar Babban Birni A Kan Tsauni (5)

Next Post

A LOKACIN DA AL’UMMA KE CIKIN BAƘIN TALAUCI: Wani Gwamna Yana Gina Aljannar Duniya

Related Posts

Gwamna Radda Zai Ƙarfafa Ayyukan Gidauniyar Zanna Tukur Tingilin
Labarai

Gwamna Radda Zai Ƙarfafa Ayyukan Gidauniyar Zanna Tukur Tingilin

September 8, 2026
Matasa Ku Ƙara Himma Domin Dogaro Da Kai – Gwamna Radda
Labarai

Matasa Ku Ƙara Himma Domin Dogaro Da Kai – Gwamna Radda

September 6, 2026
Katsina A Makon Jiya (Daga 24 Zuwa 30-08-2026)
Labarai

Katsina A Makon Jiya (Daga 24 Zuwa 30-08-2026)

August 31, 2026
Next Post
A LOKACIN DA AL’UMMA KE CIKIN BAƘIN TALAUCI: Wani Gwamna Yana Gina Aljannar Duniya

A LOKACIN DA AL'UMMA KE CIKIN BAƘIN TALAUCI: Wani Gwamna Yana Gina Aljannar Duniya

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

A Daina Rufa-Rafa Ga Matsalar Ruwa A Sakkwato

A Daina Rufa-Rafa Ga Matsalar Ruwa A Sakkwato

June 7, 2023
ALLAH YA JI ƘAN ASP ALHAJI ƊAHIRU

ALLAH YA JI ƘAN ASP ALHAJI ƊAHIRU

September 24, 2025
Na Yi Zaton Gwamna Badaru Ɗan Izala Ne

Na Yi Zaton Gwamna Badaru Ɗan Izala Ne

July 3, 2023
Yunkurin ‘Yan Ba-Zata/Hausawan Bogi Na Haddasa Ruɗani A Arewa (12)

Yunkurin ‘Yan Ba-Zata/Hausawan Bogi Na Haddasa Ruɗani A Arewa (12)

January 31, 2026

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso
  • JAGORA: Leader of the Masses
  • MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

September 20, 2026
JAGORA: Leader of the Masses

JAGORA: Leader of the Masses

September 17, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.