• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Sunday, September 20, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Babban Labari

‘Yan Bindiga Sun Ɗauke Mahaifiyar Mawaƙi Rarara

BABBAN LABARI

Daga Wakilinmu by Daga Wakilinmu
June 28, 2024
in Babban Labari
0
‘Yan Bindiga Sun Ɗauke Mahaifiyar Mawaƙi Rarara

Mawaƙi Dauda Kahutu Rarara

589
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

‘Yan Bindiga Sun Ɗauke Mahaifiyar Mawaƙi Rarara

Daga Wakilinmu

Related posts

Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?

Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?

September 9, 2026
Ƙauna: Budurwa Mai Bautar Dodo Ta Musulunta

Ƙauna: Budurwa Mai Bautar Dodo Ta Musulunta

September 3, 2026
Mawaƙi Dauda Kahutu Rarara

 

Kamar yadda masanin tsaro kuma Kakakin Ƙungiyar Jami’an Tsaron Sa-Kai Ta Najeriya, Malam Yahuza Ahmed Getso ya bayyana wa wakilinmu, wasu mutane da ake zargin ‘yan bindiga ne masu garkuwa da mutane domin amsar kuɗin fansa, da kimanin karfe 1.30 na daren jiya sun shiga garin Kahutu na Karamar Hukumar Ɗanja, sun ɗauke mahaifiyar shahararren mawaƙin siyasa, Alhaji Dauda Kahutu Rarara.

Kamar yadda ya ƙara bayani, ya ce ‘yan bindigar ba su yi harbi ba ko sau ɗaya, a yayin da suka shiga garin.

Haka kuma a makamancin wannan, wasu ‘yan bindigar da ake zargin ɓarayin shanu ne, da misalin ƙarfe 11:11 na daren na jiya, sun shiga ƙauyen Jinfin Idi (Gidan Barka) na Ƙaramar Hukumar Matazu, inda suka kori shanu tare da harbin wani mai suna Ya’u Jimfi, ɗan shekara 25 a ciki. Haka kuma suka sari wata mata mai suna Hussaina (Ushe) ‘yar shekaru 20 da wuƙa.

Sai dai kuma dakarun tsaro sun yi ba ta kashi da maharan, inda har suka samu nasarar kawar da ɗan bindiga ɗaya kuma suka ƙwato shanun da suka kora.

Previous Post

KATSINA TA YI RASHI: Sa’in Katsina Ya Rasu

Next Post

THE MAN B. Y. M.

Related Posts

Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?
Babban Labari

Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?

September 9, 2026
Ƙauna: Budurwa Mai Bautar Dodo Ta Musulunta
Babban Labari

Ƙauna: Budurwa Mai Bautar Dodo Ta Musulunta

September 3, 2026
KATSINA_2026: Bikin Ranar Marubutan Hausa ta Duniya
Babban Labari

KATSINA_2026: Bikin Ranar Marubutan Hausa ta Duniya

August 29, 2026
Next Post
THE MAN B. Y. M.

THE MAN B. Y. M.

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Gwamnatin Tarayya ta ƙaryata zargin da Peter Obi ya ce ƙaramin kasafin ƙarshen 2023 ba shi da amfani

Gwamnatin Tarayya ta ƙaryata zargin da Peter Obi ya ce ƙaramin kasafin ƙarshen 2023 ba shi da amfani

November 10, 2023
BIU: Ziyarar Babban Birni A Kan Tsauni (4)

BIU: Ziyarar Babban Birni A Kan Tsauni (4)

January 14, 2024
Sharhin Littafin Faɗakarwa Dangane Da lllar Miyagun Ƙwayoyi

Sharhin Littafin Faɗakarwa Dangane Da lllar Miyagun Ƙwayoyi

December 24, 2024
Army Chiefs Issue Strong Warning to Sahara Reporters Over Allegations

Zargin Tallafa Wa Ta’addanci: Hafsoshin Soja Sun Aika Kakkausan Gargaɗi Ga Sahara Reporters

December 8, 2025

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso
  • JAGORA: Leader of the Masses
  • MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

September 20, 2026
JAGORA: Leader of the Masses

JAGORA: Leader of the Masses

September 17, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.