• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Tuesday, September 15, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Gizago

A LOKACIN DA AL’UMMA KE CIKIN BAƘIN TALAUCI: Wani Gwamna Yana Gina Aljannar Duniya

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
January 30, 2024
in Gizago
0
A LOKACIN DA AL’UMMA KE CIKIN BAƘIN TALAUCI: Wani Gwamna Yana Gina Aljannar Duniya

Tsadajjen Gida

189
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

A LOKACIN DA AL’UMMA KE CIKIN BAƘIN TALAUCI: Wani Gwamna Yana Gina Aljannar Duniya

~~~~~~~
✓ Wannan katafaren gida da kuke gani a hoton nan, mallakin wani Gwamna ne a Najeriya.

Related posts

SUNANTA UMMU-KHULSUM

SUNANTA UMMU-KHULSUM

September 13, 2026
HUJJA MAGANIN HAYANIYA – 1

HUJJA MAGANIN HAYANIYA – 1

September 12, 2026

✓ Gida ne na ban mamaki – mai girma da faɗi kwatankwacin wani babban otel a manyan ƙasashen duniya.

✓ Mafi yawan kayan ginin da ake amfani da su a gidan, daga ƙasashen waje aka kawo su.

✓ Ya zuwa yanzu an kwashe shekaru ana aikin ginin amma har yanzu ba a kammala shi ba.

Tsadajjen Gida

✓ Ya zuwa yanzu, babu mai iya ƙididdiga yawan kuɗin da aka kashe wajen gina gidan nan.

✓ Duk da haka, mamallakin gidan nan, Gwamna ne da ke kan mulki kuma jiharsa na daga cikin inda talauci ya yi katutu.
~~~~~~~

Previous Post

GOBARA TA TASHI A KASUWAR MADALLA

Next Post

A Season of Locusts (Poetic Review)

Related Posts

SUNANTA UMMU-KHULSUM
Gizago

SUNANTA UMMU-KHULSUM

September 13, 2026
HUJJA MAGANIN HAYANIYA – 1
Gizago

HUJJA MAGANIN HAYANIYA – 1

September 12, 2026
Ayyukan Alheri Daga Gidan Amana
Gizago

Ayyukan Alheri Daga Gidan Amana

September 5, 2026
Next Post
A Season of Locusts (Poetic Review)

A Season of Locusts (Poetic Review)

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

KWANAN WATAN HIJIRIYYA YAU ALHAMIS

KWANAN WATAN HIJIRIYYA YAU ALHAMIS

February 5, 2026
Maiwada Dammallam Greets Governor Radda at 54

Maiwada Dammallam Greets Governor Radda at 54

September 10, 2023
Global Standards and Regional Realities: The Evolution of Anti-Money Laundering… Under Review

Global Standards and Regional Realities: The Evolution of Anti-Money Laundering… Under Review

November 28, 2025
BIU: Ziyarar Babban Birni A Kan Tsauni (5)

BIU: Ziyarar Babban Birni A Kan Tsauni (5)

January 29, 2024

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78
  • ADO GWANJA – Ya Samu Lafiya
  • SUNANTA UMMU-KHULSUM

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

MALAM SULE LAMIDO:  Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

September 15, 2026
ADO GWANJA – Ya Samu Lafiya

ADO GWANJA – Ya Samu Lafiya

September 13, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.