• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Monday, July 27, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Babban Labari

Yau Aka Ƙaddamar Da Dakarun Tsaron Al’ummar Jihar Katsina

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
October 10, 2023
in Babban Labari
0
Yau Aka Ƙaddamar Da Dakarun Tsaron Al’ummar Jihar Katsina

Dakarun Tsaron Al'ummar Jihar Katsina

32
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Yau Aka Ƙaddamar Da Dakarun Tsaron Al’ummar Jihar Katsina

~~~~~~~
An yau Talata (10-10-2023) Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umar Raɗɗa ya jagoranci ƙaddamar da Dakarun Tsaron Al’ummar Jihar Katsina (Katsina State Community Watch Corps.

Related posts

Budurwa Mai Aikin Tausa Ta Mutu A Gidan Minista

Budurwa Mai Aikin Tausa Ta Mutu A Gidan Minista

July 15, 2026
Jami’an Tsaro Sun Ceto Ɗalibai da Malaman Oyo

Jami’an Tsaro Sun Ceto Ɗalibai da Malaman Oyo

July 11, 2026

Adadin jami’an su 1, 500 ne aka ƙaddamar, a yayin wani ƙwarya-ƙwaryan biki, a filin wasa na Muhammadu Dikko da ke, Katsina.

Bikin dai ya samu sanya albarka daga tsohon Shugaban Ƙasa, Muhammadu Buhari da kuma Gwamnonin Jihohin Kano, Zamfara, Kebbi, Sakkwato da Yobe.

Haka kuma tare da waɗannan dakaru, an kuma ƙaddamar da Gidauniya Ta Musamman Domin Kula Da Harkar Tsaro A Jihar Katsina (Katsina State Security Intervention Trust Fund). Haka kuma an baje kolin motoci da babura masu yawa, a matsayin kayan aikin jami’an.

Wannan na zuwa ne a wani babban yunƙuri na magance matsalar tsaro da take addabar sassa daban-daban na Jihar Katsina, musamman ma dai ‘yan ta’adda da suka jima suna barazana ga al’ummar jihar.

Ana da yaƙinin cewa, wannan yunƙuri na Gwamnatin Malam Dikko zai haifar da ɗa mai ido, musamman ma ganin cewa, gwamnatin ta samar masu da kayan aiki na zamani.
~~~~~~~

Previous Post

SUBHANALLAHI: ‘Yan Sanda Sun Kulle Danladi Haruna

Next Post

MENTAL HEALTH: A UNIVERSAL HUMAN RIGHT – Gen. Buratai, CFR

Related Posts

Budurwa Mai Aikin Tausa Ta Mutu A Gidan Minista
Babban Labari

Budurwa Mai Aikin Tausa Ta Mutu A Gidan Minista

July 15, 2026
Jami’an Tsaro Sun Ceto Ɗalibai da Malaman Oyo
Babban Labari

Jami’an Tsaro Sun Ceto Ɗalibai da Malaman Oyo

July 11, 2026
ACF Endowment Fund Sets Agenda for Transparency, Education and Empowerment in Northern Nigeria
Babban Labari

Asusun Tallafi na ACF Ya Tsara Sabuwar Hanyar Bunƙasa Ilimi da Ƙarfafa Al’ummar Arewa

June 25, 2026
Next Post
MENTAL HEALTH: A UNIVERSAL HUMAN RIGHT – Gen. Buratai, CFR

MENTAL HEALTH: A UNIVERSAL HUMAN RIGHT - Gen. Buratai, CFR

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

RAMADAN KARIM: 13-1447

RAMADAN KARIM: 13-1447

March 2, 2026
Shekara 30 A Inuwar Aure: Fatan Alheri Ga Editan Rfi Hausa

Shekara 30 A Inuwar Aure: Fatan Alheri Ga Editan Rfi Hausa

July 17, 2023
DISCOS or Agents of Darkness?

DISCOS or Agents of Darkness?

April 25, 2024
Bura women Celebrate Bukar Usman at 83

Ƙungiyar Matan Al’ummar Bura Sun Karrama Dr. Bukar Usman Bisa Cika Shekaru 83

January 9, 2026

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • General Buratai to Marry Off His Daughter Today
  • Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya
  • Saƙon Godiya Da Bangajiya

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

General Buratai to Marry Off His Daughter Today

General Buratai to Marry Off His Daughter Today

July 25, 2026
Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya

Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya

July 24, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.