• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Tuesday, August 25, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Gumbar Dutse

MAGAJI GALADIMA: Yau Ne Maulidin Magayaƙin Kano

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
September 29, 2023
in Gumbar Dutse
0
MAGAJI GALADIMA: Yau Ne Maulidin Magayaƙin Kano

Magayaƙin Kano, Magaji Galadima

59
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

MAGAJI GALADIMA: Yau Ne Maulidin Magayaƙin Kano

~~~~~~~
A yau Juma’a, 14-03-1445 (Hijriyya) = 29-09-2023, ita ce ranar haihuwar mai girma HAKIMI, MaGAYAƘIN KANO, Malam Magaji Galadima.

Related posts

Jinjina Da Yabo Ga Nagartaccen Shugaba: Malam Labiru Musa Ƙafur, mni

Jinjina Da Yabo Ga Nagartaccen Shugaba: Malam Labiru Musa Ƙafur, mni

October 29, 2025
Ashe Shaikh Jafar Mahmud Adam Bai Mutu Ba?

Ashe Shaikh Jafar Mahmud Adam Bai Mutu Ba?

May 29, 2023

Kasancewarsa shahararren mutum a fagage da dama, lallai ne mu shiga cikin ‘yan uwa da abokan arziki wajen taya shi addu’a a wannan rana.

Magaji Galadima, Saraki ne da ya san kan al’amuran sarauta. Ɗan jarida ne da ya san ciki da wajen jaridanci. Malami ne da ya san hagu da dama. Bahaushe ne da ya san al’adar Hausa, ya san adabin Hausa kuma ya san kinayar Hausa.

Mutum ne da ya san yakamata, mai mutunci da zumunci da karimci kuma mai mutunta zumunta.

A madadin ‘yan uwa da abokan arziki. Muna taya Magayaƙin Kano, Malam Magaji Galadima murnar ganin wannan muhimmiyar rana. Muna addu’ar Allah Ya ƙara maka lafiya da imani a sauran ranakunka na duniya!

Ni ne naka da zumunci da ladabi.

~~~~~~~
Bashir Yahuza Malumfashi,
Fasihin Galadiman Katsina-1
Babban Editan Taskar Gizago
~~~~~~~

Previous Post

Jigon Ɗan Kwankwasiyya Ya Canja Sheƙa Zuwa APC Daga Muhammad Mustapha

Next Post

DARASIN JUMU’A DAGA SHEIKH GAMAWA

Related Posts

Jinjina Da Yabo Ga Nagartaccen Shugaba: Malam Labiru Musa Ƙafur, mni
Gumbar Dutse

Jinjina Da Yabo Ga Nagartaccen Shugaba: Malam Labiru Musa Ƙafur, mni

October 29, 2025
Ashe Shaikh Jafar Mahmud Adam Bai Mutu Ba?
Gumbar Dutse

Ashe Shaikh Jafar Mahmud Adam Bai Mutu Ba?

May 29, 2023
Next Post
DARASIN JUMU’A DAGA SHEIKH GAMAWA

DARASIN JUMU'A DAGA SHEIKH GAMAWA

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

BIU: A Visit to a City on a Plateau (3)

BIU: Ziyarar Babban Birni A Kan Tsauni (3)

December 23, 2023
RAMADAN KARIM: 25-1447

RAMADAN KARIM: 25-1447

March 14, 2026
Babban Burina A Rubutu: In Bar Baya Mai Kyau – AHA

Babban Burina A Rubutu: In Bar Baya Mai Kyau – AHA

November 4, 2023
Jiya Lamine Yamal Ya Yi Wasan Kura Da Mbappé

Jiya Lamine Yamal Ya Yi Wasan Kura Da Mbappé

July 15, 2026

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Katsina A Makon Jiya (17-23-08-2026)
  • Professor Bello Sa’idu: The Demise of a Literary Icon
  • Bankwana Da Jigon Adabi: Ta’aziyyar Farfesa Bello Sa’idu

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Katsina A Makon Jiya (17-23-08-2026)

Katsina A Makon Jiya (17-23-08-2026)

August 24, 2026
Professor Bello Sa’idu: The Demise of a Literary Icon

Professor Bello Sa’idu: The Demise of a Literary Icon

August 23, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.