• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Saturday, August 8, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Siyasa

Jigon Ɗan Kwankwasiyya Ya Canja Sheƙa Zuwa APC Daga Muhammad Mustapha

Muhammadu Mustapha by Muhammadu Mustapha
September 28, 2023
in Siyasa
0
Jigon Ɗan Kwankwasiyya Ya Canja Sheƙa Zuwa APC  Daga Muhammad Mustapha

Shugaban APC, Ganduje yana saka wa Dauda Jika hular tambarin Tinubu

118
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Jigon Ɗan Kwankwasiyya Ya Canja Sheƙa Zuwa APC

~~~~~~~

Related posts

Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya

Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya

July 24, 2026
Zaɓen 2027: Akwai Yiwuwar Farfesa Pantami Ya Yi Nasara – Farfesa Lawanti

Zaɓen 2027: Akwai Yiwuwar Farfesa Pantami Ya Yi Nasara – Farfesa Lawanti

July 8, 2026

Daga Muhammadu Mustapha

Ɗan takarar Gwamnan Jihar Bauchi a zaɓen da ya gabata, jigon ɗan Kwankwasiyya a ƙarƙashin Jam’iyyar NNPP, Haliru Dauda Jika ya canja sheƙa zuwa Jam’iyyar APC, kamar yadda jaridar Legit Hausa ta ruwaito.

A yayin bikin canja sheƙar, Shugaban Jam’iyyar APC na ƙasa, Abdullahi Ganduje ne ya amshi Dauda Jika a ofishin jam’iyyar ta APC a Abuja, a jiya Laraba (28-9-2023).

Da yake jawabi, Shugaban APC, Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa shawarar da Jika ya yanke ta komawa jam’iyya mai mulki tare da ƙungiyarsa a matsayin matakin da ya dace.

A jawabin nasa, Ganduje ya ce “Sanata Kwankwaso ba zai taɓa zama Shugaban Ƙasa asa ba.”

Ya ƙara da cewa, Dauda Jika ya gane cewa jam’iyyar ‘yan Kwankwasiyya ta NNPP mayaudariya ce kuma maciya amana.

A yayin bikin canjin sheƙar, Ganduje ya cire jigon Kwankwasiyyar na Jihar Bauchi jar hula ta Kwankwasiyya sannan ya maye gurbinta da hula mai ɗauke da tambarin Tinubu.

“Ya dawo jam’iyyar da ke da ci gaba da kuma mai da hankali idan muka kalli daga inda ya fito. Ya fito ne daga jam’iyyar da a baya ta kasance mai mutunci da ake ganin girmanta amma daga baya ƙungiyar Kwankwasiyya ta yi awon gaba da ita tare da gurɓata ta.

“Mun yi farin ciki da ganin cewa ainahin Jam’iyyar NNPP na gaskiya ta fara ƙwace matsayinta tare da tarwatsa ƙungiyar Kwankwasiyya da yin watsi da ita gaba ɗaya.”
~~~~~~~

Previous Post

Wike Sent Heads of FCT Agencies, Parastatals Packing

Next Post

MAGAJI GALADIMA: Yau Ne Maulidin Magayaƙin Kano

Related Posts

Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya
Siyasa

Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya

July 24, 2026
Zaɓen 2027: Akwai Yiwuwar Farfesa Pantami Ya Yi Nasara – Farfesa Lawanti
Siyasa

Zaɓen 2027: Akwai Yiwuwar Farfesa Pantami Ya Yi Nasara – Farfesa Lawanti

July 8, 2026
Jaafar Jaafar Ya Buɗe Idanun ‘Yan Kwankwasiyya
Siyasa

Jaafar Jaafar Ya Buɗe Idanun ‘Yan Kwankwasiyya

June 17, 2026
Next Post
MAGAJI GALADIMA: Yau Ne Maulidin Magayaƙin Kano

MAGAJI GALADIMA: Yau Ne Maulidin Magayaƙin Kano

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Jigon Ɗan Kwankwasiyya Ya Canja Sheƙa Zuwa APC  Daga Muhammad Mustapha

Jigon Ɗan Kwankwasiyya Ya Canja Sheƙa Zuwa APC Daga Muhammad Mustapha

September 28, 2023
General Buratai (A Poem)

General Buratai (A Poem)

April 26, 2026
Lale Marhabin Da Sabuwar Shekarar Musulunci (1447)

Lale Marhabin Da Sabuwar Shekarar Musulunci (1447)

June 26, 2025
DAGA TEBURIN RENO OMOKRI

DAGA TEBURIN RENO OMOKRI

March 21, 2025

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Hukuma Ta Kafa Sabbin Sassa Domin Bunƙasa Al’umma A Jihar Katsina
  • Garin Zango Ya Samu Babban Asibiti na Farko A Tarihi
  • Zango Local Government Enjoys First-Ever General Hospital

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Hukuma Ta Kafa Sabbin Sassa Domin Bunƙasa Al’umma A Jihar Katsina

Hukuma Ta Kafa Sabbin Sassa Domin Bunƙasa Al’umma A Jihar Katsina

August 8, 2026
Garin Zango Ya Samu Babban Asibiti na Farko A Tarihi

Garin Zango Ya Samu Babban Asibiti na Farko A Tarihi

August 7, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.