• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Sunday, September 20, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Babban Labari

An Kafa Gidauniyar Danbarno

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
June 30, 2023
in Babban Labari
0
An Kafa Gidauniyar Danbarno

Marigayi Auwal G. Ɗanbarno

112
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Marubutan Hausa sun kafa gidauniya domin tallafa wa iyalan marigayi Auwal Garba Ɗanbarno, wanda Allah Ya amshi ransa a kwanakin baya, a sanadiyyar haɗarin mota.

A saƙon marubutan, suna cewa:

Related posts

Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?

Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?

September 9, 2026
Ƙauna: Budurwa Mai Bautar Dodo Ta Musulunta

Ƙauna: Budurwa Mai Bautar Dodo Ta Musulunta

September 3, 2026

“Haƙiƙa ba gatan da za mu yi masa da tabbatar da muna ƙaunar sa sai ta addu’a da ƙoƙarin haɗa kwabo da ɗari don tallafa wa iyalinsa  da mahaifansa da ya bari.

“An tattauna sosai kuma an tsayar da shawarar a yi ƙoƙarin yin gidauniyar da za a tallafa wa marayunsa da ya bari don hidimar yau da gobe. An kafa kwamiti a cikin marubuta da makusantansa, an kuma aminta da in aka tara abin da aka samu za a yi amfani da shi gun tallafin karatun ƙananan yara goma day a bari. Idan kuma an samu isassun kuɗi, a ba matansa jari don fara sana’ar gida don rage wahalar ciyarwa da sauran lalurori.

“Allah ya karɓi ransa a lokacin da duk nauyin mahaifansa, uwa da uba da na matansa biyu da yaransa goma, har na marayu biyar da yake riƙo.

“Muna roƙon don Allah bayin Allah ku taimaka komai kanƙantarsa, daga mai ɗari har miliyan, komai Allah Ya hore, don nuna masa ƙauna da jin daɗin halayensa na alheri da kowa ya shaida. Don Allah bayin Allah a taimaka.

“Ga mai son taimako don Allah a saka a asusun banki kamar haka:

Account Name: Rahma Abdulmajid Sherif.
Account Number: 2080944326.
Bank: United Bank For Africa (UBA).

Allah Ya ba da ikon taimakawa, alfarmar Annabi Muhammadu (saw).

Allah Ya ji ƙan waɗanda suka riga mu gidan gaskiya, Ya dauwamar da su a Aljanna firdausi. Allah kuma Ya saka wa waɗanda suka taimaka Ya sa ya zame musu silar ɗaukaka da buɗi.

Previous Post

Gwamna Abba: Kai Ɗalibai Karatu Waje Ɓarnar Kuɗi Ce ko

Next Post

Dokta Ɗanjuma Ya Tallafa Wa Mabuƙata Da Naira Miliyan 22

Related Posts

Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?
Babban Labari

Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?

September 9, 2026
Ƙauna: Budurwa Mai Bautar Dodo Ta Musulunta
Babban Labari

Ƙauna: Budurwa Mai Bautar Dodo Ta Musulunta

September 3, 2026
KATSINA_2026: Bikin Ranar Marubutan Hausa ta Duniya
Babban Labari

KATSINA_2026: Bikin Ranar Marubutan Hausa ta Duniya

August 29, 2026
Next Post
Dokta Ɗanjuma Ya Tallafa Wa Mabuƙata Da Naira Miliyan 22

Dokta Ɗanjuma Ya Tallafa Wa Mabuƙata Da Naira Miliyan 22

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Kwamishina Saulawa Jajirtacce Ne – Dr. Bala Nuhu

Health: Daura sets to commission Federal Medical Center

September 9, 2023
ƊANLADI HARUNA

ƊANLADI HARUNA

July 12, 2024
A Review of Philip Chikwuedo Asiodu: A Legacy of Dedication and Service

A Review of Philip Chikwuedo Asiodu: A Legacy of Dedication and Service

January 11, 2026
SHUGABA TINUBU YA DAKATAR DA GWAMNAN CBN EMEFIELE

SHUGABA TINUBU YA DAKATAR DA GWAMNAN CBN EMEFIELE

June 9, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso
  • JAGORA: Leader of the Masses
  • MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

September 20, 2026
JAGORA: Leader of the Masses

JAGORA: Leader of the Masses

September 17, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.