• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Tuesday, September 15, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Gizago

Rusau A Kano: Ina Bayan Gwamna Abba Gida-Gida

webmaster by webmaster
June 4, 2023
in Gizago
0
Rusau A Kano: Ina Bayan Gwamna Abba Gida-Gida
66
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Bagizage Suleiman Idris SOA, Garkuwan Sanata Barau, ya aiko wa Gizago ra’ayinsa dangane da rushe-rushe da sabon Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya fara aiwatarwa a birnin Kano. Ga abin da yake cewa:

Gaskiyar magana  a matsayina na ɗan Jihar Kano kuma ɗan adawa a wannan gwamnati, ina miƙa saƙon bangajiya da nuna goyon baya wajen wannan babban aiki da Mai Girma Gwamna Abba Kabir Yusuf ya yi jiya da dare.

Related posts

SUNANTA UMMU-KHULSUM

SUNANTA UMMU-KHULSUM

September 13, 2026
HUJJA MAGANIN HAYANIYA – 1

HUJJA MAGANIN HAYANIYA – 1

September 12, 2026

Wannan aiki na rusau ya yi daidai amma a ra’ayina kuma ina da hujja wadda ina ganin in sha Allahu idan shugabanni za su ci gaba da haka, za su kai Jihar Kano mataki na ɗaya a Najeriya.

Dalilina kuwa shi ne, idan duk ya rusa wuraren da na gwamnati ne, to ka ga shi ma ba zai sayar wa wani ba nan gaba a wannan gwamnati tasa. Saboda shi ma ya san idan ya sauka, haka za ta faru da shi. Idan kuwa aka daina sayar da muhimman wuraren gwamnati, to na tabbata wata rana a jiharmu ta Kano sai ɗan siyasa ya ce da mai kuɗi zo ka sayi wannan filin na gwamnati ya ce ba zai saya ba, domin ya san wata rana wata gwamnati za ta iya rusawa.

Ka ga kuwa hakan ci gaba ne wajen gwamnati. Fili zai zauna ba wanda zai iya saye sai dai a yi wa al’ummar Kano aiki da su, kamar irin su gina makarantu, asibitoci, masallatai, maƙabartu da sauransu.

Wannan tsari ne mai kyau amma sai mutum ya yi dogon tunani. Wannan ra’ayina ne ba na kowa ba. 

 

Previous Post

Wawason Dukiyar Al’umma: Gwamnatin Zamfara Ta Nemi Ba’asin Tsohon Gwamna Matawalle

Next Post

Daura Birnin Bayajidda: Janar Buratai Da Ayarinsa Sun Ziyarci Buhari Da Sarki

Related Posts

SUNANTA UMMU-KHULSUM
Gizago

SUNANTA UMMU-KHULSUM

September 13, 2026
HUJJA MAGANIN HAYANIYA – 1
Gizago

HUJJA MAGANIN HAYANIYA – 1

September 12, 2026
Ayyukan Alheri Daga Gidan Amana
Gizago

Ayyukan Alheri Daga Gidan Amana

September 5, 2026
Next Post
Daura Birnin Bayajidda: Janar Buratai Da Ayarinsa Sun Ziyarci Buhari Da Sarki

Daura Birnin Bayajidda: Janar Buratai Da Ayarinsa Sun Ziyarci Buhari Da Sarki

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Governor Dikko Radda Commissions Community Development Projects Built by Muntari Sagir in Malumfashi

Governor Dikko Radda Commissions Community Development Projects Built by Muntari Sagir in Malumfashi

April 21, 2026
SATAR AZZAKARI: Gaskiya Ko Ruɗanin Tunani?

SATAR AZZAKARI: Gaskiya Ko Ruɗanin Tunani?

October 16, 2023
Ni Bazawara Ce: To Kuma Sai Me?

Ni Bazawara Ce: To Kuma Sai Me?

September 14, 2023
BIU: A Visit to a City on a Plateau (3)

BIU: Ziyarar Babban Birni A Kan Tsauni (3)

December 23, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78
  • ADO GWANJA – Ya Samu Lafiya
  • SUNANTA UMMU-KHULSUM

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

MALAM SULE LAMIDO:  Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

September 15, 2026
ADO GWANJA – Ya Samu Lafiya

ADO GWANJA – Ya Samu Lafiya

September 13, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.